ALAQAR MU

By Hafsatouamjad2

83 1 0

It works on sympathetic,fiction and romantic love story More

chapter 1
Chapter 2
chapter 3
chapter 4
Chapter 5
chapter 6
chapter 7

chapter 8

11 0 0
By Hafsatouamjad2

💋_ALAQAR MU!_💋
~Our destiny~

©️®️'''Hafsatouamjad '''

Chapter 07

Littafin ALAQAR MU na kudi ne it's just 500 Vip 1k contact 08100312134 to make your payment , zanyi discount for the fastest finger .

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*

Jijjigata take tana kiran sunanta ,su Billy da Emeka da tun zuwan Momy suka firfito jin hayaniya suka karaso kan Asmah da gudu suna kiranta ,"Kamo min ita Billy "
Ammah ta fada hawaye na kwaranya a idanunta ,ciccibota sukayi suka daurata akan kujera ,Yusuf da shigowarsa kenan ganin abunda yake faruwa shima ya taho da gudu yana tambayar Abunda ya faru babu wanda ya samu bakin bashi amsa ,Ammah ce ta dago tace "Daukko min ruwa a fridge suma tayi ".
Da sauri Yusuf ya mike ya nufi medium fridge din dake cikin parlour ya daukko goran ruwan ya dawo Mikawa Ammah goran yayi bayan ya balle murfin shafa karba tayi da sauri tana watsawa Asmah a fuskanta ,sanyayyen ajiyan zuciya tayi sannan ta fara bude idanunta da yayi mata nauyi akan Ammah dishi dishi take ganin mutanen da suka Mata kawanya a kanta har idanun nata suka bude tarr,Da sauri ta tashi zaune hawaye na tarar Mata ta kalli Ammah tana tuna abunda ya faru , She can't believe what she heard ,Inba Ammah ba waye Maman ta Nooo this is impossible da sauri ta riko hannun Ammah tace "Ammah da gaske ke ba Mama na bane "?
Girgiza Mata kai Ammah ta farayi tana sharing tears sosai ,mikewa su Billy sukayi suna Mata sannu suka koma bakin aikin su .
"Ammah answer me "?
Ta fada adan tsorace hawayen ta na sakkowa ,Kallon ta Yusuf yayi yana murmushi yace "Ammah is your Mom little who confused you "?
Kallon shi Ammah tayi tace "Enough "
Riko hannun Asmah tayi tana share hawaye ta tace "My princess am your Mom baki da wata data wuce ni ,please don't take her nonsense talk kinji ni Maman ki ce kuma ina sonki "
"Toh Ammah Naji tana cewa Bazan auri Noorain ba ,daman shi zan aura .
Gyada mata kai Ammah tayi tace "My girl Noorain yana kaunarki kuma yana so ya Aureki ,Zaki aureshi "?
Girgiza kai tayi tace "But his Mom is acting guilty "
"Don't mind her I am sure he will take good care of you "
Saboda ta Kawar da maganar tace "Your Dad is coming back today Don't be Moody okay "?
Washe bakin ta tai tace "Yesss My dad is coming back ,Ammah me zan girka mishi ?
Kallonta Ammah tayi tace "Komai kika girka mishi ze ci Asmah ".Mikewa tayi da sauri tace "Okay yau kam zanyi suprising Dady Cofee zan mishi ".
Ta fada tana wucewa kitchen tare da kwallawa Billy kira .
Yusuf da be gane inda Maganar Ammah ta nufa vane ya karkato yana kallonta yace "Ammah naji kina maganara Noorain auren Asmah zeyi ,Yaushe ya fara sonta kuma yaushe ya fara dating nata "?
Kallon shi Ammah tayi tace "Xan fada muku komai ai for now I want to be alone "
Tana gama magana ta haye stairs tabar yusuf da sakaken baki ,Noorain ? Aure ? Tabe baki yai yana cewa Babban shi dashi kome zeyi da Asmah .

Momy tana shiga gida ta tarar da Noorain zaune yana kar yawa kallon sa tayi ranta a bace tace "Ta faru ta kare ,na fada maka daman muddin Ina raye Wallahi bazaka auri Asmah ba ,naje na yiwa uwarta warning in kunne yaji jiki ya tsira "
Mikewa Noorain yayi da sauri yanayin fuskar shi na canzawa kallon Momy kawai yakeyi wani bakin ciki yana taso masa ,Yanzu fisabillilah ta kyauta kenan ?

"Wani magana Naji Anayi "?
Dady da yake saukkowa daga stairs ya ke fada ,shirye yake cikin shigan alfarmar da alama wani wuri zeje ,
Har ya karaso tsakiyan parlour yana kallon fuskan Momy da Noorain dake tsaye yace "Magana fah nake Aysha maganar me Naji anayi harda aure "?

Da full confidence Momy tace "Wai yaron nan n yarasa auren wadda ze daukko mana se Asmah yarinyar da baa San asalinta ba shine nace Wallahi baze aureta ba muddin Ina raye "
Kallonta Dady yake yana dage giransa kwata kwata beyi mamaki ba yasan Momy zatayi fiye da haka cikeda bacin rai yace
"Ashe bakida Hankali Aysha ,nace Ashe bakya tunani a Alamuran ki ? Asmah ce kike cewa Noorain baze aureta ba ?yar gidan Alhaji Usman Maddibbo fah ? Yarinyar da bashida burin da ya wuce ita arayuwar shi , gaskiya seyau na sake tabbatarwa da bakida hankali , Kin manta hidimomin da Mutumin nan yayi dani ? Tun bani da komai banida gata babu me damuwa da lamurana shi kadai ne ya daukeni alokacin da komai nawa ya kare ya nuna mun Arziki da rashin sa na Allah ne ,Alokacin babu wani abu da ya ragemin se wannan gidan ,shi ya jawoni ajiki Aysha ya dauki company sa guda daya ya damkamin shi halak malak ta sanadiyar wannan company ina daya daga cikin masu yawan company's a Kano baki daya Aysha ashe har zaki manta hallacin bawan Allah nan agaremu?barci kike ne? Ko kuwa ke makauniya ce har kike gudun hada zuria dashi,su basu gujeki ba sekece zaki guje su kin bani mamaki Aysha ,ban taba tunanin haukan naki ma Zekai nan ba Toh bari kiji a duniya babu abunda USMAN ze nema awurina ban mishi ba Wallahi ko cayamin na sakar mishi ke ze aureki sena sakeki Aysha tunda nidai har Yanzu bansan abunda zan mishi na biyashi ba In Kin manta yanda Matar sa ta kula dake ta jaki ajiki ni ban manta ba da har zakije kiyi musu dibar Albarka ,ki bude kunnuwanki da kyau kiji Aure tsakanin Noorain da Asmah babu fashi ".

Yana gama magana ya juyo yace "Kai da yaushe kakeson ayi auren "
Cike da ladabi yace "Dady one month "
Kallon shi Dady yai yace "Toh na rage na dawo dashi two weeks seka fara shiri "

Dady yana gama magana yai gaba cikeda Izzah ,
Kallon shi Momy tayi cikeda takaici da bakin ciki ,ita son abun duniya be rufe Mata ido ba ,Toh son abun duniya mana ,kawai dan mutum ya baka company daya shikenan abun da yazo daga bangaren sa me kyau ko Mara kyau ka karbeshi tirrrr. Wucewa tayi stairs ranta abace Noorain ya bata mamaki Kuma wallahi ze gane kuskuren sa da ita yake zancen .
Kasa zama Noorain yayi ya fito daga part din bangare daya farin ciki ne ya mamaye shi ,Dayan bangaren kuma yanayin Momy ya taba mishi zuciya ko be fada ba yasan Momy tayi gagarumin fushi dashi ,abunda ya tsani gani a rayuwar shi kenan fishin mahaifiyar shi .

Fitar Dady Airport ya nufa ,tarbar USMAN maddibbo shi ya daukko shi a Motor shi se kuma convoy na motocin da suka zo daukar shi suka saka shi a tsakiya ,duk junction din daya wuce se an daga mishi hannu sabida taysayin shi da kuma yanda yake taimakawa Talaka Wa Kaf Fadin Garin Kano babu wanda besanshi ba babba da yaro saboda in taimakon shi be biyo ta kanka ba ze biyo takan wani naka kuma agidan ku ,duk kamfanunuwan sa Yayan Talakawa marasa aikin yi yake dauka kuma yana biyan su albashi me tsoka .
Har cikin gida Dady ya rakashi tare suka ci abinci suna hiran yaushe gamo , Anan Dady yake mishi maganar Noorain da Asmah sannan ya kara da cewa "Na yanke hukuncin nan da 2week zan daura musu aure ".
Murmushi Abba yayi zuciyan sa wasai ,tun yana can daman Ammah ta sanar dashi harda batun fasa auren duk yaji ,shi ya ringa lallashin Ammah yana nuna Mata aure da mutuwa duk lokaci ne in Allah ya kawo lokaci babu makawa se anyi , Abba yanada saukin kai amman baya daukar raini gaskiya .

"Toh ai yanda kace haka xaayi Dady "

Abba ya fada cike da zolaya .
Shima dariyar yayi yace "Toh Allah ya sanya alkhairi ya kara hada Kawunan mu "

Da Amin Abba ya amsa ,seda suka nutsa sannan Dady ya mishi sallama ya samu kira daga office .

Yana wucewa Abba seda ya fara sallamar mutanen da suka zo ,Yan maula da makada sannan ya shiga gidan .
Asmah an hakimce a kujera ana jiran Abba tana jin sallamar sa ta mike da gudu ta nufeshi ta dafe shi , Juyi Abba ya farayi da ita tanata dariya sanna ya sauketa yace "Asmah bata girma "
Zumbura baki tayi tace "Abba kaifa kace am your baby "
Dariya yayi yace "Aff Aff na manta sarauniya ta "
Suna barkwanci har suka iso Parlour Ammah na zaune tanata Murmushi tace "Wanna karon Asmah ta rigani sannu da zuwa "
Dariya Abba yayi yace "Ke kika so da kinje kofar sitting room din kin jira ai da bata rigaki ba"
Dariya sukayi dukan su ,Daya bayan daya su Yusuf suka fara shigowa suna mishi sannu da zuwa ,amsawa yake cike da kulawa yana karewa ko wannan su kallo ,yana karantar yanayin su da Kuma sauyen sauyen da suka samu ,akan Hammad idanun shi suka sauka kwata kwata babu walwala atare dashi bama Dazu da Yusuf yake ce musu Ammah tace Noorain ne ze auri Asmah sosai yayi loosing Control duk yanda yaso ya saki fuskan sa abun yaci tura . Gyada kai Abba kawai yai ya cigaba da tambayar su ya aikin nasu yake tafiya ,Da kuma company sanna yace musu ya kamata asake diban sabbun maaikata wannan shekarar tunda komai na tafiya daidai ,Da Toh kawai suka amsa mishi suka cigaba da hira , se da dddre ya kira Hammad yace yazo side dinsa ya samesa ,yana zaune akan kujera sanye d jallabiya se kuma wani karamin table dake gefen sa wanda yake cike da News paper .
Da sallama Hammad ya karaso parlour akasa ya zauna kusada kafafun Abba yana mishi sannu da hutawa kallon shi Abba yai da kulawa yace "Me yake damun ka Hammad na lura kwatakwata babu walwala a fuskan ka ,duk da nasan kai ba maabocin faraa bane amman wannan karon abun is worst ".
Sauke ajiyar Zuciya Hammad yayi ,fadawa Abba zeyi yace Asmah yakeso ? Gigixa kai yai da sauri tabbas tunda Ammah bata yarda ya aureta ba yasan Abba baze taba yarda ba .
Da sauri ya daga kai jin Abba na sake mishi magana yace "Abba babu komai gajiya ne "
Seda Abba ya dauki mintuna yana kallon shi sannan yace "ka tabbata "?
Da sauri ya daga kansa
Abba yace "Toh naga change banson na ringa gani rashin walwala atare daku baki daya ". Gyada kai Hammada yai sannan Abba yace "Maganar aure kuma an watsar Da ita ko "?
Muskutawa Hammad yai yana hadiye wani abu me Daci yace "Insha Allah Abba anata nema ne "
Gyada kai yayi yace "Allah ya tabbatar amman na fada muku dukan ku babu wanda ze kuma kaimin next year Agida ,ruwan ku ne ku nemi Mata kuyi aure inba haka ba nasan abunda zan muku ".
Gumi ne ya fara rufe Hammad yace "Insha Allah Abba "
"Tashi kaje "
Kamar jira yake ya mike zumbur ya yayi hanyar fita ,karo suka suka yi da Asmah data kinkimo babban tray dauke da Cofee din Abba data mishi Dazu yace ta bari se da daddare ta kawo mishi , matsawa tayi gefe tace "Ya Hammad "
Wuceta yayi ba tare da yamata magana ba ,seda ta juya tana kallon shi abun yana bata mamaki ta lura ya canza a Yan kwanakin nan
"Karaso mana Sarauniya "
Abba ya fada yana Murmushi ,karasowa tayi cikin parlour da faraa tace "Abba ga cofee Dina me dadi "
Dariya yayi yace "Abari nasha Naji mana ".

Zuba mishi tayi adan madaidaicin Mug ta Mika mishi ,ta zauna agefen shi hira ya fara mata ,ya santin yanda Cofee din nata ya hadu ,sun dade suna hira sannan ta taso ta fito tana yimishi seda safe .
Bayan kwana biyu ,shirin biki aka fara ta kowani side ,
Gaba daya yau gidan a cike yake kasancewar yau weekend yasa sukayi deciding suzo saboda afara shirye shiryen biki , suna zazzaune a parlour su duka Suna tsara yanda shirye shiryen nasu ze gudana kowa yana fadan abunda ze dauki nauyi ,Anty Mamah ce tace "Toh nidai na dauki nauyin lefe insha Allah "

Momy dake saukkowa daga stairs ne tace "Babu lefen da xakiyi ai bake kika sakashi auren ba ,shida aure keda wahala "
Kallon ta sukayi gaba Dayan su suna canza yanayin fuskar su ,basajin dadin yanda Momy take behaving akan auren nan
"Haba Momy Duk abunda zamuyi wa Ya Noorain bamu biya shi ba kuma amatsayin mu na Yan uwa shi In ba muyi yi mishi ba waye ze mishi "
Gyada kai suka farayi cikeda gamsuwa da abunda Ya Faiza ta fada .
Mikewa yayi batare dayace komai ba ya fita adakin ,dukkansu bin bayanshi sukayi da kallo ,sannan suka kalli Momy
"Please Momy ki barmu muyi mishi abunda mukeso Dan Allah "
Kallon ta Momy tayi tace "Ban yarda kowa ya taimaka mishi ba tunda daya tashi neman auren ai bebi shawarn mu ba "
"Momy amman kinsan ai Yayan mune duk abunda yake so shi mukeso Kuma bawai sabida bashida kudin bane yasa xamuyi
Mushi ,Aa saboda wannan be gabar da ze ji dadin abun shiyasa ".
Tabe baki Momy tayi tace "Nidai na gama magana "
Ta haye sama abunta
Surrrayah ce tace "Dan Allah karkuyi taking maganar Momy serious Mudai bazamu fasa abunda mukayi niyya ba that's all "
Sauke numfashi sukayi dukan su sannan Nabila tace "Yanzun Nasan ca zeyi Wallahi abar komai bayason kowa ya wahalan da kanshi "
Anty Mamah ce ta mike tabi bayan Momy a parlour ta ta tarar da zaune , kusa da ita ta zauna tana riko hannun ta tace "Ya Noorain is your first love Momy ,Ina soyayyar da kike mishi iya sanina Ya Noorain shine farin cikin ki Momy ,tunda nake ban tabajin kin fadi magana Ya Noorain ya mayar miki akoda yayshe shi me bin raayinki ne koda kuwa raayin naki ze tauyeshi,Momy da kanki kike Addua Allah ya fito ma da Yaya Noorain Mata yai aure ,Amman for the first time meyasa bazakiyi accepting kuskuren sa ba amatsayin ki name son farin cikin sa ? Ni ban taba gani Ya Noorain yayi jayyayah dake ba akan wani abu se wannan karon ,ya kamata ki gane wannan abun me matukar muhimmanci ne agareshi ,Kuma Rashin walwalar ki zeyi matukar affecting wellbeing dinshi Momy please Ki sosai abunda yakeso kiyi mishi wannan alfarmar ".

Sosai maganganun Mamah suka ratsa zuciya da Bargon Mamy tabbas tasan Kaf cikin 'Yayan ta babu nagartacce kuma me mata biyayyah kamar Noorain kuma shine mafi soyuwa agareta,Amman ya tafka babban kuskuren da tayi alqawari seta koya mishi hankali,taya zaayi ya auro Mata yarinyar da baasan asalinta ba mara galihu?yarinyar da iyayenta suka haifeta suka wullar da ita aka kaita gidan marayu ,wama yasan suwaye iyayen nata inaa bazata taba yarda da Asmah amatsayin suruka ba idan jikokinta suka girma suna tambayar kakaninsu me zasu ce musu ? Noooo this would never happened zata yarda ayi auren n kawai dan batada yanda zatayi amman kuma ta rantse da Allah bazata karbeta amatsayin suruka ba ,

"Ki kara tunani Momy "
Cewar Anty mamah tana fita a parlour nata .

Hmmmmm! You guys tafiyar fah na musanman ne as I always said .

Continue Reading

You'll Also Like

646K 30.1K 68
[NEEDS HEAVY EDITING] Adaa and Isha Malhotra. The famous sisters of Bikaner. Their father, one of the most successful businessman of the city. With l...
Ice Cold By m

General Fiction

2.8M 99.5K 54
COMPLETED [boyxboy] Wren Ridley is always two steps ahead of everyone, or so he thinks. His life seems out of his control when he starts having feeli...
502K 36.8K 38
Avantika Aadish Rajawat Aadi, with his fiery nature, adds intensity and excitement to their relationship, igniting a spark in Avni. Avni, like the ca...
457K 8.9K 57
Little Rose is abandoned and abused. She is left alone, kicked out of the house without a place to go. How will she survive the big world on her own...