BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?)

By zeeyybawa

2.3K 172 19

BIBIYARTA YAKEYI WAYE SHI? A'ina yake? Meyasa yake Bibiyarta? More

BABI NA DAYA
BABI NA BIYU
BABI NA UKU
BABI NA HUDU
BABI NA BIYAR
BABI NA SHIDA
BABI NA BAKWAI
ADVERT
Advert
Advert
Advert
BABI NA TAKWAS
BABI NA GOMA
20
BIBIYATA YAKEYI

BABI NA TARA

88 11 1
By zeeyybawa


*BIBIYATA YAKEYI*
_(WAYE SHI?)_

*بسم الله الرحمن الرحيم*


  BY
     ZAYNAB BAWA

PAGE 9

*FREE PAGES SUN KUSA KAREWA KUSHIGO DAGA CIKI DOMIN AFAFATA DAKU."*

Assalamu alaikum
Ina kuke manyan mata?

Matanda suka san kansu, Suka amsa sunansu Mata, Amarya, Uwar gida shin kin taba using kayan *ROYAL EXQUISITE* kuwa??? Idan kin taba to barkanki danna tabbata kin fita daban da sauran mata, idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun kayanmu masu kyau da inganci zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set da sauransu
Domin ƙarin bayani ku tuntubemu ta wannan numbern
08030644073

Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*

*Assalamu alaikum barkanmu da warhaka*

INA MASOYANA WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN BIBIYATA AKEYI 🤝 WANNAN SALON SHEKARAR 2017 NE, YA KUKAJIN LABARIN? NASAN DA YAWANKU BAKU MANTASHI BA!

TO MASOYA GANI NAN NA KAWO MUKU WANI ZAZZAFAN LABARI MAI CIKE DA SALO KALA KALA!!! WANNAN SABON LABARI SHINE BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI).

WANNAN SALON 2023 NE! SABON LABARI SABON SALON LITTAFI DABAN YAKE DANA BAYA BIBIYATA AKEYI!

BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI) PAID BOOK NE BA FREE BA.🤝

*******
Miƙewa itama tayi tabini muka fice daga harabar makarantar, wata ƙatuwar delivery car nagani mai ɗauke da tambarin campanyn deliveryn da suka kirani ina fitowa naga an buɗe ƙofar motan an fito wani matashine ne mai sanye da rigar company na delivery ajikinsa.
wata ƴar ƙaranar jaka ce a hannunsa ya ƙaraso yanda nake cikeda girmamawa yace.

"Good day Maa" this item were sent for you." Da mmaaki na kalleshi nace.

"May be you Have Mistaken me with someone" nafaɗi haka saboda tabbacin nake dashi banda aika wajan kowa. Cikeda tabbaci yace.

"Maa it's you for sure. You be Zainab Muhammad Dani Abi? Dasauri maryam Ta ƙaraso kusa tace.

"Yes She's" ya jijjiga kai yace.

"Ehen naa i know. Just collect your item maa" cikeda surutu dake dama da alamunsa yanada surutu yacigaba da faɗin.

" This is An important item, so i can't be mistaken i was told to be very sure that you're the one that collected it, even our oga is here to make sure this item yayi pointing jakar were delivered safely" na ɗaga idona na kalli motar daya saƙƙo akwai wani babban mutumi acikin motar da dukkan alamu shine mai campanyn bawai ma'aikaci ba.

miƙamin jakar yayi jiki asanyaye na sanya hannu na karɓa, ya miƙomin wani maker board ɗan ƙarami yace.

"Please sign here" ya faɗa haɗeda nunamin wajanda zanyi signing ɗin na karɓi makern na fara signing wajanda ya nunamin, ina signing ɗin naji yana faɗin.

"by seeing how you got this gift shows that you're the most luckiest girl" Batareda na tanka masa ba nayi signing ya miƙomin takarda ina dubawa naga naga sender Unknown yana shirin juyawa nace.

"who's the sender?"

"don't know maa but you can ask my oga" batareda nace komaina na wuceshi na isa wajan motan nayi knocking glass ya buɗe na ɗago jakar hannuna nace.

"who sent this?" cikeds ladabi yace.

"Am sorry maa i don't know" daga yanayin yanda yayi maganar ya tabbatar ba dai-dai ya faɗa ba nayi murmushi mai cikeda takaici nace.

"How on earth you deliverd something that the sender is not known how? You don't know whats inside"

"Actually ma we do know what's inside"

Murmushi nayi araina nace yanzu magana zata fito afili kuma nace.

"Alright Ok now tell me. is't that you don't know the sender or you won't tell?"

"Nisawa yayi yace.

"Well it's complicated. I can't tell. am not allowed" cikeda takaici nace.

"okay" juyawarda zanyi idona ya sauƙa akan wata baƙar mota ƙatuwa ƙirar LAND ROVER mutanen ciki gabaki ɗaya hankalinsu nakaina. Nakai tsawon 2minute ina ƙare musu kallo dake tinted ɗin motar bamai duhu bane sosai, suna gane cewa su nake kallo suka shiga yin wani abun daban Wanda yake driving ɗin motar baƙin fata ne na gefensa Farar fata nisanda yake tsakaninmu ya sanya bazan iya gane ɗan wace ƙasa bane amma tabbas baɗan kasarnan bace. ɗauke idanuwana nayi daga kallonsu amma inada tabbacin ni suke kallo dan inada saurin yin noticing ɗin abu kafin wanda nake tare dasu su ɗauki abu kwakwalwata ta hangomin al'amarin kawarda idanuna nayi na ɗaga kafafuna zan fara tafiya naji wannan dake ciki motar yana waya yana banji me akace masa daga cikin motarba naji yana cewa.

"Yes, yes sir, it was delivered successifully" banƙarasa jin abunda zai faɗaba na'isa wajan maryam Naja hannunta dasauri muka bar wajan banu koma cikin wajanda ake walimar sauƙarba muka wuce cikin ajujuwa muka zauna ban faɗawa maryam abunda nagani ba dan Nasan bazata yardaba dan banida wata shaidar da zata nuna cewa mutannen nan sunzo wajenne saboda ni.

Ƴar ƙaramar jakar maryam ta ɗauka ta ciro abunda yake ciki wani ɗan ƙaramin jewelry box ne mai masifar kyau shi kadansa ba saida abun cikiba abun kallo ne ko shi kaɗai aka basa kyautarsa ya cancanta, a hankali ta murɗa wani abu ajiki saiga zobe(ring) yafito aciki yana jujjuyawa ɗan siriri fari mai farin stone ƙananu ajiki kan zoben kuma wani farin stone ne ajiki mai ɗan girma sai kyalli yakeyi ni kaina zobrna ba ƙaramin kyau yayimin ba hakama Maryam kamar zatayi hauka dan yabon zoben sai kace ma ita aka kawowa, Ban ankaraba sai ji nayi ta sakamin zoben a yatsana tana fadin.

" kai ɓoyeyyen masoyi ya iya zaɓe ban taɓa kallon zobe mai kyawun wannan ba" buɗe baki nayi nace.

"Au ke har kinsan wanda ya kawo ma kenan?"

"idanba shiba wanene toh? ki kalli yanda zoben nan yayi miki kyau a hannu kamar wanda akayishi danke. Koda yake dama danke ɗin aka yishi" taɓe baki nayi na sanya hannu zan cire tayi saurin riƙe hannuna tace.

"menene hakan?" miƙewa tayi tace.

"kema tashi nasan yanzu ana nemanmu wajan walima munzo nan mun zauna" badan raina yasoba nabar zoben natashi mukabar wajan.

Zuwa azahar aka kammala komai aka tashi a wajan da Yamma kuma za'ayi walima gidansu Maryam dan haka daga nan gidanmu zamu wuce na ɗebi kayana muwuce gidansu.

Ƴan uwan mahaifiyata ne zallah a gidan sai tsirarrum ƴan uwan Babanmu muna shiga aka fara tsonakata suna faɗin baɗi kuma sai dai muzo aure ni dariya kawai nakeyi muka shige ciki saida mukaci abinci sannan muka tafi can Su Mama ma zasuzo amma saida Yamma."
munsamu har anfara decoration a wajan walimar dake a katafariyar harabar gidan za'ayi."

Anrigada angama komai dan haka ɗakin Maryam muka wuce muna jira lokaci yayi muje wajan walimar,

Muna zaune Umminsu Maryam tashigo hannunta ɗauke da kaya ta miƙamin set ɗaya sannan ta miƙawa Maryam tace.

"kushiga kuyi wanka mai kwalliya tana hanya anje ɗaukota" Godiya mukayi mata tafice. Lace ne ɗinkin zani sa riga kalar baƙi sai veil ɗinma baƙi, komai iri ɗaya nawa dana Maryam.
abun yabani mamaki ganin komai iri ɗaya tayi mana nida Maryam har gyalen da takalman iri ɗayane, Nidai nazo attending ɗin walimar amma sai naga har dani akeyi mana shiri, Na kalli Maryam da mamaki nace.

"Babe yanaga komai iri ɗaya da naki? Tayaya za'ayi musaka kaya iri ɗaya bayan walimar takice?" Maryam ta murmusa tace.

"Ba walima ta bace walimar muce waya gaya miki zan iyayin walima ni kaɗai?" Ɓata rai nayi nace.

"karkicemin Abunda su Baba sukayi mana tare shine kema kika saka akayi mana taare?" ni zuciyata ɗaya na kawo miki wannan abin ban nemi wani abuba in return"

"Ni ni nace miki saboda wannna ne? a'a Allah ya rigada ya haɗamu, ba ciki ɗaya aka haifo muba amma ji nakeyi kamar ƴan biyune mu wallh ko can da banyi niyyan yin walima ni kaɗai ba, sai dai idan kinaso ki nunamin ba ciki ɗaya muke dake saɓanin yanda ni naɗauka, Miƙewa tayi tace.

Ni bari nayi wanka saboda lokaci mutane har sun fara taruwa, tana faɗin haka tashige ciki nikuma ina zaune ina danne-danne wayata har tafito sannan nima nashiga nafito nasamu anfara yimata makeup, zaunawa nayi nafara shafa mai, makeup artist ɗin tace kada na shafa a fuskata haka na zauna ina jiransu har aka gama Maryam tayi matuƙar kyau har kamanninta Canjawa sukayi.

suna gamawa na zauna aka faramin nawa dake dama nasaka kayana bayan tagama ta ɗauramin kwalin ɗin, bayan natashi Maryam ma tazauna aka ɗaura mata har ɗaurin iri ɗaya akayi mana ɗinkin kayanma iri ɗaya sai dai dayake naɗan fita cika nawa sun ɗan kamani,
na yafa baƙin veil nayi na isa zuwa mirror nayi matuƙar kyau sosai sai kallon madubin nakeyi kamar baniba Maryam tataso tazo gaban mirrorn itama tana faɗin.

"babe kinga yanda kikayi kyau?"

"kema kinyi kyau" sosai nabata amsa, wayarta ta ɗauko ta ɗaukemu pic atare munyi kyau sosai kamar amare, Sannna ta ɗaukeni ni ɗaya itama na ɗauketa kafin mutafi wajan walimar tayimin sending ta whatsapp nikuma nayi uploading ɗinsu a instagran babu daɗewa aka fara mana likes haɗeda zafafan comment mu kanmu munsan munyi kyau dan haka wasu yabon da ake mana gani mukeyi kamar sun kasawa irin kyawun da mukayi.

Muna zaune sauran ƙawayenmu suka iso sai faman zuzuta kyawun da mukayi sukeyi,

Ummi ta aiko za'a fara walima dan haka muka fice muka tafi malama aka ɗauko wacce tayi wa'azi tayi nasiha sosai sannan ta koyarda mu yanda zamu tafiyarda iliminmu, photographers aka gayyato wanda sukayi mana pics a wajan."

Har su Mama da Anty sunzo wajan walimar sai daff magrib kafin aka tashi daga wajan,

Ummi har wajan su Mama tazo suka gaisa tanata yimusu godiyar ɗawainiya, Mama ma sukayi mata godiya da kanta tasaka driver ya maidasu sannan tace ni sai daga baya saboda ƙawayenmu da sukazo sai mun gama sallamarsu.

ina zaune su Maryam suka tashi yin sallah nikam ina hutu dan haka inanan da kwalliyata raɗau a fuskata, wayar Maryam ce tafara ringing ita kuma tana Sallah ban tashi na dubaba saida aka sake kira a karo na biyu sannan na duba ganin Ummi ya sanya nayi picking na shaida Mata Maryam tana sallah tace ni nazo. Natashi natafi, food flask ne guda biyi jere a tray ta miƙamin sannan tace.

"Marmee ɗauki wannan abincin kikaiwa Hamma Yana ɗaki yanajin yunwa" saida ƙirjina ya buga na ɗauka nafara tafiya, na shiga wannan falon da yake zama sannan nabi ƙofar danake ganinsa yana fitowa, nabi corridor takaini wani palour da sallama nashiga babu kowa a palourn dan haka na ajiye akan center table harna juya zan fita saina tuna cewa Ummi ta shaidamin yanajin yunwa kada natafi yayita zama cikin yunwa bataresa yafito yaci abinci ba,

Dan haka na nufi ƙofa guda ɗaya datake palourn na tsaya a dai-dai ita nayi knocking, har zan sakeyi sai naji ance.

" waye?" Muryata har rawa takeyi nace.

"nice Mamee Ummi ce tace nakawo maka abinci"

"okay ina zuwa" shine abunda akace harna juya zan tafi naji an buɗe ƙofan najiyo dasauro na gaisheshi ya amsa batareda ya dubi yanda nakeba yanufi wajan abincin, Harna juya zan fita naji yace.

"Bani ruwa Mai sanyi" na ɗaga kai na kalleshi naga yayi pointing fridge da hannunsa, dasauri na isa wajan fridge ɗin na ɗauko goran ruwa guda ɗaya da coke dana gansu birjik da alamu yana sonsu sosai,

Na kawo gabansa na ajiye yayimin godiya na miƙe zan fita har kai kusan ƙofa naji yace.

Baki bani cup ba Na juyo a wannan lokacin ni yake kallo muka haɗa ido ganin ya tsuramin idanuwa baida niyyar ɗaukesu ya sanya na kauda kaina gefe dan zuciyata da ƙarfi da ƙarfi take bugawa, a gefen fridge ɗin cups suke a jere dan haka na nufi wajanna bashi yayimin godiya a karo na uku, naɗan jira ko zai sake cewa wani abun amma najishi shiru hakan yasa na miƙe na juya zan fita,

"Marmee!" naji yakira sunana abunda ban taɓa jiba dasauri sosai na juyo ina kallonsa, wannan karon ba wani saƙon yabani ba gani nayi ya taso a hankali yake tafiya harya iso yanda nake, ganin yayi daff dani ya sanya nafara yin baya a hankali, har na isa zuwa jikin garu, daff dani yazo yanda nake iyajin nunfashinsa yayinda kamshinsa yake neman rikitani,

"sai yaushe zaki faɗamin?" naji ya jefomin tambaya da rashin fahimta nake kallonsa ganin ya tsuramin idanuwa yasani sauƙe idona ƙasa,

"ehem yaushe zaki faɗamin abunda yake zuciyarki?" bugun da ƙirjina yakeyi ya tsananta kardai fa yagano cewa ina sonsa ne?.

"Kunyana kikeji yasa bazaki iya faɗamin ba? Kindaɗe kina ɓoye-ɓoye ke zuciyarki ya kamata ace yanzu lokaci yayi da zaki fitoda abunda yake ranki,

"Marmee" yasake yimin kiran danajishi har kwakwalwar kaina, nakasa amsawa,

"So kikeyi nafito na fara faɗa miki abunda yake raina kafin ki fitoda naki? Na fahimci kina sona meyasa bazaki iya faɗaminba bakisan ko nima anawa wajan hakan bane. Subhanallahi wani irin kunyace ta lulluɓeni yaushe harya gano cewa ina sonsa? Inda-inda nafara yi nakasa cewa komai, ganin yanda na duburburce ya sanyashi sakin murmushi da sautinsa ya fito fili yace.

"Dagske nake ina sonki kamar yanda kike sona ina matuƙar sonki na rigaa nagane abunda yake zuciyarki tunba yanzuba so kibar wani kame-kame, har yaushe zamu zauna ahaka? Muyita azabtuwa da son junanmu?" Sai nakeji kamar wanda nake mafarki zuciyata sai bugawa takeyi kamar zata faso. Amma dai tabbas ina cikin Matsananciyar kunya dan ban taɓa tunanin yagane ina sonsa ba.

"Okay shikenan tunda bazakiyi magana ba ke bakyasona kenan hasashena baiyyi dai-dai ba shikenan ki share abunda yafaru ki mance kamar ba'ayi wannan lokacin ba ni zan zauna da sonki ni kaɗai yana faɗin haka ya juya dasauri nakama rigarsa ganin ya juyo ya sanyani saurin sakewa na rufe idona murmushi yayi yana ƙarewa zoben hannuna da lallen kallo, jin shi kawai nayi ya kamo hannuna da tattausan hannunsa ya rabashi daga jikin fuskata, yana ƙarewa lalle da zoben hannuna kallo yace.

"Lallen yayi kyau kema kinyi kyau sannan ban taɓa kallon zobe da yayiwa wata kyau kamar yanda wannan yayi a hannunki ba, sai yanzu na tuna da zoben dake hannuna, saida gabana yafaɗi natafi wani tunani can ban ankaraba naji ya sumbaci hannuna a hankali na zare hannun sanin rashin dacewar hakan."

PAID BOOK

Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab  m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance  zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."

✔️Ote
Comment
Follow
share

To be cintinued

Zaynab Alabura

Continue Reading

You'll Also Like

1.1M 20.1K 44
What if Aaron Warner's sunshine daughter fell for Kenji Kishimoto's grumpy son? - This fanfic takes place almost 20 years after Believe me. Aaron and...
231K 7.9K 98
Ahsoka Velaryon. Unlike her brothers Jacaerys, Lucaerys, and Joffery. Ahsoka was born with stark white hair that was incredibly thick and coarse, eye...
307K 9.2K 100
Daphne Bridgerton might have been the 1813 debutant diamond, but she wasn't the only miss to stand out that season. Behind her was a close second, he...
1.8M 60.2K 73
In which the reader from our universe gets added to the UA staff chat For reasons the humor will be the same in both dimensions Dark Humor- Read at...