BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?)

Par zeeyybawa

2.3K 172 19

BIBIYARTA YAKEYI WAYE SHI? A'ina yake? Meyasa yake Bibiyarta? Plus

BABI NA DAYA
BABI NA BIYU
BABI NA UKU
BABI NA HUDU
BABI NA BIYAR
BABI NA SHIDA
BABI NA BAKWAI
ADVERT
Advert
Advert
BABI NA TAKWAS
BABI NA TARA
BABI NA GOMA
20
BIBIYATA YAKEYI

Advert

87 3 0
Par zeeyybawa

*Assalamu alaikum barkanmu da warhaka*

Ina masoyana wanda suka karanta littafin BIBIYATA AKEYI 🤝 WANNAN SALON SHEKARAR 2017 NE, YA KUKAJIN LABARIN? NASAN DA YAWANKU BAKU MANTASHI BA!

    TO MASOYA GANI NAN NA KAWO MUKU WANI ZAZZAFAN LABARI MAI CIKE DA SALO KALA KALA!!! WANNAN SABON LABARI SHINE BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI).

   WANNAN SALON 2023 NE! SABON LABARI SABON SALON LITTAFI DABAN YAKE DANA BAYA BIBIYATA AKEYI!

  BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI) PAID BOOK NE BA FREE BA.🤝

*BIBIYATA YAKEYI*
  *(WAYE SHI?)*

INA MA'ABOTA KARATUN LITTATTAFAN HAUSA? TOH KU MATSO KUSA! GA DAMA TASAMU, HAZIƘA KUMA JAJIRTACCCIYAR MARUBUCIYARKU WANDA TA SABA KAWO MUKU DAƊAƊAN LITTAFANTA

(Da sannu-sannu lokacin yazo cikin ikon Allah, gashi zan baje muku tawa basirar wacce zaku ji dad'inta fiye da yadda kuke tsammani._

*KIN SHIRYA.*?
*KUN SHIRYA.*?
*Y'AR UWA MATSO KUSA..😉*

*ALBISHIRINKU? KUN SAN WACECE ZAYNAB BAWA? NUTSU HAJIYATA DOMIN DA SANNU-SANNU ZAN SANAR DAKU *..

💥💥TOH ZO KIJI

*BIBIYATA YAKEYI*
  *(WAYE SHI?)*

Daga Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*ƳAR FARI*
*YARIMA FAYAD 200 PAID*
*ƘADDARAR RAYUWA*

. hajiyata kin karanta *BIBIYATA AKEYI*? Labarin Hanna ta MG Toh ya kikaji salon? *ƳAR FARI* fa? na tabbata labarin ya burgeki,  Labarin ɗan sarauta fa *YARIMA FAYAD?* nasan baki manta da rumansa ba.
*ƘADDARAR RAYUWA* fa?🥰😍 ya ƙayatar koh? hajiyata wadannan aiba komai bane soman taɓine cikin shirinda nayi na nishadatar daku  hajiyoyina manyan mata Ku biyoni cikin littafina na *BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI)*🥰 wannan littafin kamar yanda yake na daban haka salonsa yake na daban akwai zazza6ar ƙauna aciki🥰😍 ku biyoni danjin *WAYE SHI?*

_HAJIYATA ME KIKE JIRA? YA KIKA JI SU? KINYI MAMAKIN HAD'UWAR WAD'AN NAN MASHAHURAN LABARAI NA MARUBUCIYA  ƊAYA KOH.? DOMIN KUNE HAJJAJU..! KI JI DAD'INKI, KI KUMA MORE KARATUNKI...💃🏻_

Na tanada muku shi akan 300 zaki sameshi, ga dadi ga sauƙi🥰 Don neman ƙarin bayani,
tuntubeni ta wannan no 08161146563,

*KALLI DOWN😂👇🏻.*

TURA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT D'IN.

ACCOUNT NUMBER:-0003075326 ZAINAB M BAWA
Jaiz bank SHAIDAR BIYA TA 08161146563.

*KO KATIN MTN TA WANNAN LAMBAR 08161146563 TARE DA SHAIDAR BIYA.*

*SANNAN NAYI ADDING D'INKI A GROUP.. GA WACCE BATADA BUKATAR SANYATA A GROUP 400 ZAKI BIYA KULLUM ZAKINA SAMUNSA DA PC DA ZARAR ANSAKE.*

*HASKE WRITER'S ASSO.💡

Continuer la Lecture

Vous Aimerez Aussi

223K 7.7K 98
Ahsoka Velaryon. Unlike her brothers Jacaerys, Lucaerys, and Joffery. Ahsoka was born with stark white hair that was incredibly thick and coarse, eye...
206K 4.3K 47
"You brush past me in the hallway And you don't think I can see ya, do ya? I've been watchin' you for ages And I spend my time tryin' not to feel it"...
73.2K 1.7K 32
!Uploads daily! Max starts his first year at college. Everything goes well for him and his friends PJ and Bobby until he meets Bradley Uppercrust the...
125K 5.3K 52
❥❥❥ [BNHA x Fem!Reader] ❛❛𝔸𝕝𝕝 𝕥𝕙𝕖 𝕣𝕚𝕔𝕙𝕖𝕤 𝕓𝕒𝕓𝕪, 𝕎𝕠𝕟'𝕥 𝕞𝕖𝕒𝕟 𝕒𝕟𝕪𝕥𝕙𝕚𝕟𝕘, 𝔸𝕝𝕝 𝕥𝕙𝕖 𝕣𝕚𝕔𝕙𝕖𝕤 𝕓𝕒𝕓𝕪...