SOYAYYA KO SHA'AWA

By jami1020

81.6K 4.4K 610

labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka... More

page 1
page 2
page 3
page 4
page 5
page 6
page 7
page 8
Page 9
page 10
page 11
page 12
page 13
page 14
page 15
page 16
Page 17
page 18
page 19
page 20
page 21
page 22
page 23
page 24
page 25
page 26
page 27
page 28
page 29
page 30
page 31
page 32
page 33
page 34
page 35
page 36
page 37
page 38
page 39
page 40
ONE YEAR ANNIVERSARY 🎂🎂🎂
page41
page42
page 43
RAMADAN KAREEM
page 44
page 45
page 46
page 47
page 48
page 49
page 50
group din maza
page 51
p52
p53
p54
Announcement

p55

1.2K 45 10
By jami1020

SOYAYYA KO SHA'AWA

ALLAH KA JIKAN IYAYENA KASA ALJANNA CE MAKOMAR SU KA HASKAKA KABARIN SU KA YALWATA KABARIN SU TARE DA YAN UWA NA MUSULMAI

MALLAKAR JAMILA (MAMAN AMIR)

WATTPAD @jami1020
*********************

Ina godiya gareku masoyana da bakwa gajiya da ni,a ko da yaushe kuna jiran Kuga sabon posting dina especially Yan Wattpad 😘😘😘Ina yin ku irin sosai din nan fa.

Sannan da sabon book dina KE CE. RAYUWATA Yana nan tafe kamar yadda na gaya muku Amman paid book ne 300 kacal ta wannan acct din za a tura Jamila ibrahim zenith bank 2008237969.sai atura da shaidar biya ta wannan number 07038185042.pls ku Taya ni sharing.tanks.

Last page
******

A can police station ba irin dukan da ba ayi wannan mutumin ba Amman ya ki ya yi magana ballanta na ya fadi dalili da yasa har ya aikata wa Amatullah haka don asamu irin masu mugun taurine Kannan
Sunyi da waje wa cewa idan aka kama su ita Amatullah ita za ta zo ta Ciro su daga cell ko Kuma su tona mata asiri nan da sati daya bayan kama su.
****

Shalelan Alhaji ne kawai a kwance a kan gadon asibiti an sa masa oxygen ga mommy tana tsaye ta wajen window saboda ba dama su shiga ciki sunyi zugum zugumhawaye kawai ke zuba a idanun ta sai addua kawai da takeyi acikin zuciyar ta akan Allah ya bawa Dan ta lafiya ya Kuma shirya shi,Alhaji ya matso kusa da ita zai taba domin ya rarrashe ta tayi sauri daga masa hannu tare da banks masa wata irin harara"ka sani idan har na rasa yaro na to wallahi Sai Allah yayi Mana hisabi da Kai saboda duk a dalilin ka ne Annur ya ke cikin matsalar nan"sannan tayi shuru zai Kara magana ta daga mishi hannun manuni tare da cewa "I warned you don't say anything to me"ganin yadda idanun ta sukayi da Kuma yadda take masa tsawa shi ya sa yayi sauri ya kame bakin sa gum saboda tunda suke ba ta taba yi masa musu ba ballantana tsawa.

Sai ya ja baya ya zauna ya fara karatun ta nutsu ya Kuma yarda cewa duk shi ne ya bata yaron sa baya taba nuna masa cewa wannan shi ne abu mai kyau wannan ba shi da kyau sai dai ya kyale shi yayi yadda yake idan Kuma maman ta rsawatar masa ko ta nuna masa abinda yayi Bai kama ta ba sai kawai ya hau kan ta da fada,Yana cikin tunanin nan sai ga hawaye sharrrr ya zubo masa Yana fada a zuciyar sa "gaskiya na cuci Kai na da yaro na da Kuma mata ta,mata ta saliha ce ga tsoron Allah ga bin duk abinda nace mata Amman duk na man ta da wannan na butul cewa ubangijina na manta da wannan ni'ima da yayi mini,nabi son zuciya na manta da bakowa ne Allah ya ke azurta shi da mace ta gari ba"ya Allah ka yafe mini ka tashi kafadun yaro na,Allah na tuba,Yana ta goge hawayen sa Yana ta Kara yin istigfari.a washe garin ne Kuma a ka daura auren su Aleena da Ashfaq.
Sai wajen yamma Mommy tana tsaye sai ta ga Dan yatsan shalele Yana motsi da sauri ta ce "Alhamdulillah " sai duk a ka taso kanta ganin abinda ta gani da gudu Alhaji ya tafi kirawo doctor Yana share hawayen sa da yake zuba na farin cikin farfadowar yaron sa.

A can bangaren kuwa ana nan ana ta Shan shagalin biki don ma rashin lafiyar Amatullah ta Dan katse wasu abubuwan,ga abinci nan da abin Sha kala kala sai Wanda ka zaba Kuma yadda abin ya Kuma kayatarwa shine mom tace su hade bikin waje daya kawai to Sai akasa samu wani Kato kango nan kusa da su to kowa ya dwbo tawagar sa can zai je ya jibge har da su kan su Amaren,Ina Kara kutsa Kai na ta wajen kawayen Amar'e na hango Yan group din SOYAYYA KO SHA'AWA suna brush da cinyoyin kaza ga juice a gaban su da robar faro sun dauki sanyi sosai can na hango besty na ita cinyar kaza ma biyu ta hada tana brush maman sultan na Miata magana ta kicsauraron ta wai a kyale ta yau ranar farin ciki ce bikin Aleena da Ashfaq don ta Dade tana jiran bikin nan Amman ba ayi ba sai yanzu

Nan a Yan group din Wattpad suma sukayi caa akan ta wai suma har da su a jiran bikin😜 sai gashi sun tashi da sauri samhat Banat har da Ture ni wai za suje daukar hoto da Aleena Kuma ba za Subaru wajen har sai an Kai ta dakin Ashfaq nace to ai sai ku cigaba ni na tafi daukar rahoto😀😂

Ko da likitan ya zo a ka cire masa oxygen din ya gama dube duben sa ya fita,ya Kuma ba da umarni da kad'a a Dame sa saboda hjinin shi ya hau Kuma Yana GAF da ya kamu da ciwon zuciya sannan ya fita,bayan fitar likitan mommy ta Kara so kusa da shi ta zauna Alhaji ma ya Kara so ya tsaya a bakin gadon Yana shafa kan Annur,ai kuwa sai Annur ya juyar da kan shi alamun baya so Alhaji ya taba shi,da sauri kuwa ya Kanye hannun shi abin tausayi zuciyar shi tana taraddadin me Kuma ya yiwa farin cikin nasa Yana cikin tunanin nan sai ya ji murya Annur Yana yiwa maman sa magana ya rike hannayen ta dukka guda biyun Yana kuka Yana cewa"mommy don Allah ki yi hakuri ki gafarce ni akan rashin bin umarnin ki nasan na Saba miki tun da nake nasan ban taba bin umarnin ki ba mommy,duk halin nan da nake yi da basu da kyau ba ta sanadin kowa na same su ba sai ta sanadin mahaifi na domin shine yake daure mini gindin in aikata komai mai kyau ko mara kyau sannnan duk abinda nake so zan same shi ba tare da la'akarin Allah ne mai komai mai Kuma ba da komai ba me zartar da hukunci duk abinda mutum yake so sai idan Allah yayi sannan zai same shi"yayi shuru Yana Kara zubar da hawaye da wani irin ciwo da zuciyar sa take masa idan ya tuno hoton da ya gani.sannan ya cigaba"mommy da tun farko na bi abinda kika ce min da bazan tsinci Kai na acikin wannan yanayin ba
M

ommy ban taba jin Ina son wata yarinya so na aure ba sai akan Aleena yarinyar da kika rinka lallabata akan naje na ganta mu sasanta Amman naki Ashe ita ce wacce Allah ya jarabce ni da son ta so mai tsanani gashi nan nayi asarar ta mom yanzu haka zuciya tana yimin tsanani ciwo mommy kamar na mutu haka nake ji,don Allah ki yafemin na tuba na bi Allah na Kuma bi ki "yasa hannayen su dukka biyun alamar roko."ba bu komai yaro na Allah ya yafe Mana gaba daya Ina Kuma godewa Allah da Hakan ya zama hanyar shiriyar ka Allah yayi maka albarka Kuma in Sha Allah,Allah zai hada ka da mace ta gari mutukar ka dai na Saba masa"tana gama fadar haka ta rungume yaron ta.shi ma Alhaji ya zo ya rungume su dukka Yana me Neman gafarar su.tausayin su yasa nayi sauri na fita na janyo musu kofar dakin su hawaye Yana ta zuba a idanu na.

********

A gurguje dai bayan an gama biki za a Kai kowacce dakin ta An fito da Aleena daga gidan bayan an gama yi mata nasiha cewa ta kasance yarinya me hakuri,biyayya,tsabta iya girki da Kau da Kai akan komai ba komai ne za tayi magana ko korafi akai ba to in da ta rike wannan za ta zauna a gidan mijin ta lafiya(ba Kuma iya Aleena ba kowacce mace idan zata rike wadannan abubuwan guda biyar da na lissafo su in Sha Allah za ta zauna gidan mijin ta lafiya.Allah ka Kara zaunar da mu a gidan mazajen mu lafiya wadanda ba su da shi Kuma Allah ka aurar da su domin masoyin ka Annabi Muhammad S A W) ita ma Amira an fito da ita daga gidan su tana kuka sai aka ga ta kwasa aguje tayi wajen Aleena ta rungume ta duk sai suka saki kuka a tare aka zo ana ba su hakuri ana kokarin raba su,sai Amira ta radawa Aleena magana akunnen ta "sister don Allah Kar ki yiwa Yaya na karo Kar ki tauye masa hakkin sa wallahi yayi hakuri mutuka don ba shi ma da lafiya akan Kuma wannan abun ne nima jinayi su Dad suna magana akan haka shi da mom"Aleena kuwa sai ta sakar mata mintsini adaidai lokacin da akasa mu aka raba su.kowacce aka shigar da ita mota aka yi combo motocin suna da yawa na kasa kirga su fa hmmm.

A daidai wasu hadaddun gidaje a ka tsaya guda biyu iri daya madaidaita upstairs fenti ne kawai ya raba gidajen nan daya fenti shi fari ne Kal har gate din gidan dayan Kuma Fentin sa milk ne sai gate din gidan brown tun a waje nasan cewa cikin gidan ya gama tsaruwa, aka fito da Amar'e Aleena aka shigar da ita mai farin fenti Amira Kuma aka shigar da ita daya gidan.kowaccen su ta shiga da kafar dama tare da yin addua sannan Akai su dakunan su aka watse aka bar amare su kadai don Angwaye sun nuna ba sa son su zo su tarar da kowa acikin gidan to shine anti ta ba da instructions cewa kad'a kowa ta tsaya kowa ta tafi to a mai da ita gida.

Wajen Karfe 10 na dare sai Aleena ta fara jin motsi acikin falon ta najin tashi muryoyi gaban ta ya Fadi ta Kara kudundunewa daga zaunan da ta ke akan tsakiyar gadon ta.a can falo kuwa daga ake da Ashfaq shi ba Wanda zai shigar masa wajen amarya rako shin ma da su kayi Hakan ya isa Allah ya ba da Lada,abokan kuwa sai iskancin suke masa shi kuwa yaki cewa komai kawai Allah Allah ya ke su tafi ya je ga pet din sa.da kyar da suka wuce suna jiran Amir ya fito su raka shi shi ma Kuma in wulakancin zai yi musu sai suyi tafiyar su, Ashfaq ya zo zai rufe gate ke nan sai Amir yace "tsaya Mana kasan dai Kai doctor ne ko? To wallahi ka dai bi min yar kanwa ta a hankali Kar na ji an ce washegari an Kai ta dinki"me Ashfaq zai yi kuwa in ba tura shi wajen gaba daya ba sannan ya Jiyo zuwa cikin gidan Yana murmushi saboda maganar ta ba shi dariya.ya Kara so cikin falon ya rufe kofa sannan ya dauki Leda guda biyun da suka shigo da su ya shiga in da yasan cewa aAleena tana can ya bude dakin bakin shi dauke da sallama yayin da ya wani lumshe idanun sa ya jingi na da kofar da ya rufe saboda wata irin nutsuwar da ya ji ta na shigar sa ga wani irin kamshi turaren wuta da na sababbin furnitures sai ya hade da sanyi Ac, ya bude idan sa ya hango ta a can tsakiyar gadon ba ka hango fuskar ta kwata kwata sakamakon lullubin da ta yi kan ta a sunkuye,a hankali ya ke takawa zuwa in da take yayin da duk taku dayan da zai yi gaban Aleena Kara faduwa ya ke yi. Ya zauna a gefen gadon tare yin Bismillah sai Kuma ya yi mata sallama sannan ya kwanto ya daura kan shi akan cinyoyin ta ya rufe idan sa ita ma dai din kasa ce masa komai tayi rasa abin yi sai kawai ita ma rufe idanun ta dakin yayi shuru kamar ba mutane a cikin sa domin wata irin nutsuwar suke ji acikin ruhin su da Kuma jikin su.

Ganin ba za ta ce masa komai ba sannan Kuma shi Bai ma San ta Ina zai fara ba,sai maganar Amir ta fado masa alokacin da suna su biyu kafin sauran abokanan su su zo,Amir yace "to na dai San baka San yadda akeyi ba in an Kai amarya da farko dai ka fara ba ta abinci ta ci ta koshi sannan sai ku dauri alwala..."Yana gaya Misha da shakiyan ci sai Ashfaq ya tashi daga wajen sa yace "kan ka ake ji "au Daman na taimake ka na Saka a hanya shi ne za ka gwale ni sai Ashfaq ya dauko filo ya cillo masa shi Kuma ya goce sai suka tun tsure da dariya.bayan tuno da abinda ya faro sai murmushi ya subuce ma a zuciyar sa ya ce "thank you my friend"sai ya tashi a hankali ya dauko ledojin guda biyu ya ajiye a kasa sannan ya fita ya je kitchen ya dauko plate Kuma cups ya dawo dakin ya ajiye ya daga Kai ya kalle ta sai ya ga tana nan a yadda ya bar ta hmmm I like your manners and principles pet,sai ta Kara sa wajen ta ya daga lullubin da tayi ta rufe fuskar ta sai kuwa tayi sauri ta rufe idanun ta gam sai da ya bata wajen seconds 30 Yana kallon fuskar ta sai jwai ta sakar mata light kiss a lips din ta ai da sauri ta Kara rufe idanun ta gam gam ta Kuma rufe lips din ta da hannuwan ta,me zai yi in ba dariya ba har da kyakyacewa to Amarya ta nawa zan siya na siyi wannan bakin domin a fara yi mini magana,sai ta sauke hannun ta ta bude idanun ta ta Harare shi to na ji na siyi bakin nan akan zan cigaba da son ki har karshen rayuwa ta,ba tasan lokacin da ta ce masa "da gaske"yayi nodding Kansa yace da gaske nake babu maganar karya a tsakanin mu,tanks Allah ya baka iKon so na harkarshen rayuwar mu Amin,to zo muje mu ci abinci ta zunburo baki ni na koshi na ci abinci.no kad'a muyi haka da ke  I had promised to feed you on this day so don Allah ki tashi ba na son musu plssss sai gyada kan ta ya Mike tsaye sannan ya Mika mata hannu ta Mike tsaye sai ji tayi yayi sama da ita ya sakko da ita daga kan gadon Bai dire ta a ki Ina ba sai a in da ya ajiye ledojin nan ta zauna sannan ya matso kusa da ita ya zauna gaba daya jikin sa Yana jikin ta,ba ta dai ce komai ba tasan tsokanar ta kawai yake yi don tayi magana ya bude ledar ya fito da wata dankwaleliyar kaza ta Sha mai tayi jazur da ita Ina daga Leben nan sai da na hadiyi yawuya ajiye aka plate sannan ya Kara Ciro wata ya ajiye sai Kuma ya bude daya ledar ya dauka exotic da Kuma yoghurtya ajiye sai lastly ya dauko ice cream da yake cikin babbar roba ya ajiye tun da ya fito da ice cream din nan idon ta na Kai shi ma ya lura da ita juvtayi ya Dan gwara mata kan sa ya ce to acicin ice cream ni dai addu'a nake Allah yasa in kin samu ciki baby na ya sa Miki kin ice cream din nan sai ta sunkuyar da kan ta kawai kasa.ya Yago Naman kazar ta nufi bakin ta yace Bismillah da za tayi masa musu to ganin yadda fuskar sa ta zama serious sai ta bude bakin ta haka ya rinka ciyar da ita kazar nan har ta koshi shi da kan shi yace uhumm bari na barki haka kad'a ki je kiyi mini nauyi na kasa daukar ki ko kala dai ba ta ce masa ba ya ba ta juice ta fara Sha sai yayi sauri ya kwace ya isa haka madam ki da yake baki zama madam din ba tukun ungo nafi son ki Sha wannan yoghurt din don Yana aiki ajikin mace sosai ba tare da tayi musu ba ta karba ta fara Sha a zuciyar ta kuwa cewa ta ke" ohh ni ya su na banu da Ashafaq ya dai na zo hannun sa sai Kuma yadda yayi da ni Allah ga ni gare ka"sai da ya bari ta shanye cikin cup din nan sannan ya karba yace well done pet harara ta ban ka masa,eh ba komai na ji na gode,ya dauko mata ice cream din ta ce bana Sha Allah ya baki hakuri ni da ma haka nake so kad'a ki Sha shi ya bude zai fara Sha sai tayi sauri ta fincike ta ce Kai ma ba zaka Sha ba ok to na ji yanzu dai Ina bukatar abincin nan nima cikina Yana yimin ciwo Kar na he na Sami ulcer pls feed me har za tayi masa musu sai ta ga Hakan Bai kama ta sai ita ma ta ciyar da shi wannan kazar ita har da ma keta ta rinka yi masa,ni bana son yadda ka ke kallona haka ba ka ko kifta idanun ka to in ban kalle ki ba wa zan kallah kinsan irin farin cikin da nake ju kuwa a zuciya ta yau gani ga ke a matsayin miji da mata Nasha tashi cikin dare Ina addu'a Allah ya mallakamin ke ya nuna min irin rana irin ta yau to Sai gashi a gani ai dole in yi farin ciki na Kuma kalle ki sosai tunda dai musulunci ya have mu da muyi ta kallon matar da halin ka ba to yanzu ke halali na ce to ta ya za ayi kuwa bazan kalle ki?uhmm ke tashi ma muje muyi alwala mu zo mu godewa Allah muyi Kuma addu'a zaman lafiya a tsakanin mu.ka je kayi zanyi daga baya ni kafata kafar ki fa sai kawai ya mikar da ita tsaye suka nufi toilet bayan yayi alwala yace saura ke don Allah ka fita zan kama ruwa kiyi Mana wa ya hanaki ai kuwa sai hawaye sharrrr ah ah na banu ni bawan Allah nasa mata ta kuka Yi shuru bari na fita sai kiyi abinki am sorry sannan ya fita sai da tasawa kofar sakata sannan ta kama ruwa da ruwan zafi don wani irin zuba takeyi ne Saka making wani irin abu da anti ta basu suka Sha ita da Amira tun da ga lokacin take jin ta wani iribayan ta gama ta fito are ya shinfida darduma ga hijabi ya ajiye mata ki a Ina ya Sami oh ta wuce ta dauki hijab din ta sa sai ya ta-da sallah ita Kuma tana bayan sa bayan sun idar ya juyo ya kama kanta yayi mata addua sannan ya yi mata wasu tambayoyi duk ta bashi suna gamawa a Mike tsaye yace ta je ta watsa ruwa ni nayi wanna kafin na fito eh ai wannan ma daban ne za tayi magana yace pls stand up to ka fita daga dakin har nagama shiryawa your wish is my command sannan ya fita ta shi ta je ta shiga toilet ta Saka mukulli tayi jugum ta fi minti 30 ba tayi komai ba shi har ya ke yayi wanka ya shirya ya dawo cikin dakin sai zuba kamshi ya ke yi ya zauna jiran ta.duk ba ta San ya shigo ba da kyar dai tayi abun da za tayi bayan ta gama tace bari tayi sauri ta shirya kafin ya dawo dakin ba ta san is too late for her don already he is inside,ko kayan ta ba ta mayar ba da Dan guntun towel din ta tafito Tyrus tayi a wajen ganin sa zaune daga shi sai singlet sai Dan tiri kwata tsananin firgitar da tayi yasa ta tsayawa cak Shima kallon ta yake itama haka ganin ya tashi tsaye ya nufo ta tayi saurin juya wa zata bude bandaki taku biyu kawai yayi ya riko ta sai jin ta tayi a jikin say rungumeta gaba daya sai da tsikar jikin su ta tashi duk su biyun saboda yadda fatar su ta hadu waje daya ta fara mutsu mutsun kwacewa ya fara yi mata magana a kunnen ta "pls Aleena kina da ilimin addini kinsan menene aure Ina rikon ki don Allah kad'a ki tauye min hakki na I need it badly kad'a Allah yayi fushi da ke"jin abinda yace ga Kuma abinda Amira ta gaya mata shiyasa kawai ta rufe idanun ta don ta sadakar yau kawai sai yadda hali yayi jin tayi shuru Hakan ya ba shi damar daga ta cak ya nufi kan gado da ita.ina ganin haka yasa nayi saurin ja da baya nayi wuf na fito daga cikin dakin na su saboda Kar nayi mugun gani Ashe ba ni kadai ce nake labe ba har da Aishaummulkhairi da su mom nace to ku tashi mu tafi mu bar su su shakata na ja su muka wuce suna ta cewa na bar su suyi kallo nace Haram😜

*****

Bayan shekara uku wasu yara na gani mata twins kamar su daya fararen kamar larabawa suna sanye da kaya iri daya ba zaki iya banbance su suka taho aguje sakamakon Daddy n su da ya biyo su suka zo suka afkawa Aleena da take waye da Amira tana gaya mata Anti Amatullah ta Sami miji a can Ghana yace shi zai iya zama da ita a haka dukka fuskar ta tayi condemned wai don ma an yi mata surgery a haka ke nan,take Kara gaya mata wai tace don Allah tana Kara Neman afuwarki ki Kara yafe mata,to suna cikin maganar ne yaran na ta suka fado kan ta sai da wayar ta subuce daga hannun ta shine take yi musu ihu,daga daya bangaren Amira tace hala su mama ni na ne?eh su ne Mana in ba su ba waye zai yi min wannan abun Amira ta kyalkyale da dariya tace oh su Aleena an zama mama ita mace tace kema ai in Sha Allah kin kusa zama maman nan da wata biyu to Allah yasa Amin sannan Aleena ta ce " ni fa wallahi ban so ta tafi tabar garin nan ba nace mata na yafe mata tunda wannan mutumin ya fada cewa ita ta turo su suyi min wannan abun Amman ya fada kanta nace na ce na yafe ma ta Amman ta kasa zama sai da tabar kasar to ba dole ta bari tayi abin kunya ta kasa yadda da kaddarar ta nemi cutar da ke sai abin ya fada kan ta har yau ai Ya Ashfaq ai baya daukar wayar ta ta ce ya yafe mata Amman yaki yarda...

Ashfaq da yake zaune Yana jiran ta ya gaji da jira sai yayi wuf ya karbe wayar ya kashe tare da cewa haba ya isa haka nan Mana na zo ai sai a bani lokaci na ko gashi sai jiran ki muke yi mu tafi suyi ice cream din nan ko na huta ke Kuma kin tsaya waya duk gulmar da juke idan kun hadu Bai ishe Kuma Sai an Kara da waya ba yanzun nan ta bar gidan nan ba...
Kafin ya Kara sa Aleena ta ta rufe bakin sa da ..... Sai da ta kashe bakin Sannan ta matsa baya sai ya sauri ya Kara riko ta ki Ida kadan Miki ma na da ido tayi masa nuni da su Anfal da suke wasan su ya safe Kai yace to najibna biyo ki bashi da daddare ta gyada ta Sara masa ok sir sai Kuma duk suka sa dariya suna cikin dariyar ne sai race kasan me na tuna daddy sai kin fada na tunone lokacin da na watsamaka kwata a jikin ka ka biyo ni a guje sai ta kama dariya shi ma dariyar yake Yana to bari zan rama yanzu zamuyi Miki taron dangi ni da su Anfal ku kun isa ok you will see sai yayi Kiran yaran nasa yace let's go and catch mommy ai kuwa da gudu sukayi wajen ta gaba daya ita ma ta nausea da guda sukayi ta zafaye falon na su....

*****

Alhamdulillah anan na kawo karshen SOYAYYA KO SHA'AWA kuskuren da nayi Allah ya yafe mini haka nan in akwai Wanda na ba tawa rai to suyi hakuri,Allah ya ba mu iKon yin kiyi da darassan da yake cikin littafi nan.
Ina godiya gare ku sosai masoya na Ina yin ku 100 percent nima sai mun hadu acikin sabon littafi na KE CE RAYUWATA paid book ne akan 300 kacal vip 500 za a biya ta wannan acct jamila ibrahim zenith bank 2008237969
Sai a tura da shaidar biya ta wannan number 07038185042

In Sha Allah zan fara posting din sa ending month din nan wato August.

Sai na ji ju masoya na
A Kuma taya ni sharing don Allah
LOVE YOU ALL 😘

Continue Reading

You'll Also Like

44.5K 2.2K 51
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin k...
17.1K 913 22
Jaemin Renjun Jaemjun Normal *Zawgyi & Unicode version available*
13.3K 1K 47
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa...
155K 10K 40
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGU...