🤍 INA ZAN GANTA..?🤍

By aysharano22

38.2K 3.6K 495

An Interesting Love story More

chapter one
chapter two
chapter three
chapter four
chapter five
chapter six
chapter seven
chapter eight
chapter nine
chapter ten
chapter eleven
chapter twelve
chapter thirteen
chapter fourteen
chapter fifteen
chapter sixteen
chapter seventeen
chapter eighteen
chapter nineteen
chapter twenty
chapter twenty one
chapter twenty two
chapter twenty three
chapter twenty four
chapter twenty five
chapter twenty six
chapter twenty seven
chapter twenty eight
chapter twenty nine
chapter thirty
chapter thirty one
chapter thirty two
chapter thirty three
chapter thirty four
chapter thirty five
chapter thirty six
chapter thirty seven
chapter thirty eight
chapter thirty nine
chapter fourty
chapter fourty one
chapter fourty two
fourty three
chapter fourty four
fourty five
chapter fourty six
chapter fourty seven
chapter fourty eight
chapter fourty nine
chapter fifty
chapter fifty one
chapter fifty two
chapter fifty three
chapter fifty four
chapter fifty five
chapter fifty six
chapter fifty seven
An Excuse
chapter fifty eight
chapter sixty
chapter sixty one
chapter sixty one
chapter sixty two
chapter sixty three
chapter sixty four
chapter sixty five
chapter sixty six
chapter sixty seven
chapter sixty eight
chapter sixty nine
chapter sixty seven
chapter seventy one
chapter seventy two
chapter seventy three
chapter seventy four
chapter seventy five
chapter seventy six
chapter seventy seven
chapter seventy eight
chapter eighty
chapter seventy nine
chapter eighty one
chapter eighty two
chapter eighty three
chapter eighty four
chapter eighty six
chapter eighty seven
chapter eighty eight
chapter eighty nine
chapter ninety
chapter ninety one
The End
Eid Mubarak💫💐💫

chapter eighty five

557 44 2
By aysharano22

🤍INA ZAN GANTA..?🤍

Written by Maman Ashraf✨

Wattpad@ummuashraf22

85

Kai tsaye sama ya haura zuwa dakinta..ya bude kofan a hankali gudun kar yayi making any sound da zai iya katse baccin nata..shima ya shiga takawa a hankali har zuwa inda take..ya zauna gefen gado yana karema face dinta da har ha dan fada kallo..wani irin additonal qaunanta yaji na sake shiganshi..shi har yanxu mamakin yanda sonta yaqi dena karuwa a zuciyarshi yake..at times shi kanshi idan yayi wani abun sai ya bama kanshi daria cox it's like he has gone crazy..kwata kwata baijin da akwai wani abu mai muhimmanci yanxun cikin rayuwanshi fiyeda ita idan ya dauke parents dinshi..he is incomplete without her..he truly loves her..yanxun kuma da yayi tasting dinta sai yaji soyayyan na qaruwa cikin ranshi..kawai he can't wait ta tashi daga baccin nan yanaso ya kalleta da kyau..he want to look into her eyes ya fada mata how happy he is..yanaso yayita magana da ita as baya ta6a gajiya da kallo ko sauraronta..he loves her dearly...haka yayita zama nan kusada ita yama manta cewan ko breakfast baiyi ba..saida Mami ta kirashi tana sake yi mashi warning akanta snn ya tunada siyan abincin dan haka suna yin sallama da ita ya fita daga dakin zuwa nashi ya dauko phone dinshi snn yayi masu ordern pizza and other stuffs daga BluCabana snn shima ya kwanta nan kusada ita yana cigaba da kallonta like mirror..baya minti uku bai saki murmushi ba..ya kama hannunta yayi kissing tareda cewa"thank you so much my juciest wife..my sugar wife..may Allah reward you abundantly..kuma Allah yasa kwallona ya shiga raga"..Amal bata ma san me yakeyi ba as ta rigada tayi nisa sosae cikin baccinta..a haka shima baccin ya saceshi ba tareda ya sani ba.

Ringing din da akema door bell ya tadasu daga baccin gaba daya..Amal tana bude ido ta ganta a jikinshi sai ta daddage da sauran karfin da ya rage mata ta fizge jikin nata daga nashi snn ta juya mishi baya tana turo baki..shi kuma sai ya saki smile tareda sauka daga kan gadon ya nufi kofa zai fita as sai cigaba da ringing bell ake..yana budewa yaga abunda yayi order ne aka kawo ya amsa ya shigo dashi ciki..bai ajiye dinning ba ya haura dashi sama..parlornsu dake nan saman ya bude ya ajiye kwalin akan mini dinning dake daga can gefe snn ya fita zuwa nata dakin..tana zaune ta hada kai da guiwa kaman wanda take kuka..a zahirin gaskia kuma ba kukan takeyi ba cox taji saukin jikinta sosae kawai dai tanaso ta nuna mishi har yanxun tana fushi dashi ne..ya karasa gareta da sassarfa yana dago kan nata daga jikinta yace"Meenamie dan Allah stop it mana..nace am sorry kinsan ba laifi na bane..am really very sorry dan Allah forgive me for my mistake inshaAllah bazan kara ba"..Amal tayi shiru tana sauraronshi idanu a rufe..sai ya sauka daga kan gadon tareda zagayawa saitin fuskanta yayi kneeling akan guiwowinshi snn ya hade hannayenshi kaman haka🙏before yace"i beg you in the name of Allah ki dena fushi dani..you can punish me koda menene but dan girman Allah kada kice zakiyi fushi dani cox bazan iya dauka ba..my weak heart bazai iya dauka ba..wlh duk abunda ya faru jiya was out of your love..son da nake maki ne yayi yawa shiyasa kikasha wahala amma i promise i will be gentle next time..dan Allah kiyi hakuri kinji"..hannu tasa tana goge hawayenta tace"shine kaje ka fadama Mami koh?.."Faruk ya sauke wani ajiyan zuciya hadda su dafe kirji gamida lumshe ido sbd dadi..rabonshi da jin voice dinta tun jiya so yanxun da yaji sai yajishi kaman ya taka rawa sbd farin ciki...maimakon ya bata amsan mgnrta sai ya kamo face dinta yayi kissing goshinta..cheeks dinta sai kuma tip of nose dinta yana fadin"i love you so so very much..kuma thank you for making me the happiest and a complete man yesterday..Rabbi ya saka maki da aljannah kuma ya saki farin ciki fiyeda yanda kika sanyani..inaso ki sani cewa daga yanxu kece Umar Faruk..kece komai nashi kuma kece rayuwarshi..Umar bazai ta6a iya rayuwa ba tareda Ameenatu ba..we are like  two in one.."Amal dai shiru tayi tana sauraron words dinshi as ba karamin kashe mata jiki sukeyi ba..takai hannu tana goge tears dinta tace"but you almost kill me yesterday..dama ance sojoji basuda imani"..wara idanu Faruk yayi yana kallonta kafin yace" i know ban kyauta ba and shiyasa naketa baki hakuri..idan kuma bazaki hakura ba then ki rama..zan bude maki jikina nima kiyi yanda kikeso dashi har sai kin tabbata kin gama rama wahalan dana baki sai ki kyaleni kinga shknn anyi draw"..yana daria ya karasa mgnr..wato dama ance mata sojoji basu da imani..wani irin kallo Amal ke binshi dashi cikeda takaici ganin kaman wasa ma ya maida abun...yana kokarin 6oye dariyarshi yace"Meenamie come on wnn kallon fa?..da gaske idan kinaso ki rama i will let you do that..kuma i promise bazan kulle maki kofa ba kaman yanda kika kulle mun"..ya karasa mgn yana kokarin unzipping trouser dinshi..tun kafin ya karasa ta rushe da matsanancin kuka..kawai sai ya rungumota jikinshi yana daria..ya kasa cigaba da rikewa dole saida ya fito..shi wlh ba karamin daria take bashi ba..yana shafa bayanta a hankali yake cewa"wnn kukan kuma na menene pls..ni ya kamata inyi kuka for calling me mara imani amma bake ba"..a fusace ta kwace jikinta daga nashi tana nunashi da finger dinta tace"daman you don't love me..you never loved me kawai yaudarata kake"..kafin ta rufe bakin kawai ya hadeshi da nashi..lokaci dayata tsayar da kukan nata ta shiga kokawa dashi tanason kwace bakinta..shi kuma yaqi saki saida ya tabbatar ya gama kashe mata jiki snn yayi pulling out.. ta mike da sauri zata bar wurin ya sake janyota ya rungume a jikinshi..muryanshi bai fita sosae yace mata"Meenamie please..dan Allah..dan Annabi..ki taimakamun kiyi hakuri..kinga har yanxun ko abinci bakici ba kuma akwai drugs da Mami tace zakisha after cin abinci"..batace komai ba ta mike daga jikinshi tareda shigewa bathroom..brush tayi snn ta fito tana takawa a hankali..ya mike da sauri ya isa inda take ya kamo hannunta suka fita daga dakin...parlon da ba wani shiga sukeyi sosae ba ya bude musu suka shiga..ya ajiyeta a dinning din shima ya zauna snn ya shiga bubbude ledojin..tana cin karo da favorite dinta kuwa ta zage taci sosae har Faruk na mamakin ashe tanason pizza bai saniba..suna gamawa yayi clearing wajen Amal na kokarin komawa dakinta ya roketa kan ta zauna suyi kallo..kaman bazata yadda ba sai kuma daga baya ta dawo ta zauna shima ya zauna ya kunna musu tv suka fara kallon wani movie..saida yasan yanda yayi ya janyota jikinshi ya rungume..ita kuma tayi lamo kanta a chest dinshi suna kallon tare.

Karfe bakwai da wani abu yace ta shirya yanaso su fita suyi dinner a waje..duk yanayin hakane sbd ya samu yayi brightening mood dinta da yaga har yanxun bai canxaba..kuma ba laifi taji dadin hakan sosae ta nufi dakinta ta shirya cikin arabian gown ash color da aka yima ado da baqaqen flowers..shoe da bag dinta suma black tayo rolling da mayafin rigan snn ta karasa gaban madubi ta dan fesa perfumes dinta tareda goga eye pencil a ido...shima Faruk komawa dakinshi yayi ya shirya cikin blue Armani jean da shirt dinshi blue black..ya gyara gashin kanshi dukda ba wani tarawa yakeyi sosae ba snn ya fesa turare ya fita..Amal na ganin fitowanshi ta mike tana sukuyar da kai..shi kuma ya karasa inda take ya dago kan nata yana kallonta with a wide smile..rungumeta yayi for like 3 mins kafin ya dagota still yana kallonta with smile yace"kinyi kyau..i love you"..bata ce mishi komai ba sai sunkuyar da kai da tayi..ya zaro wayanshi ya shiga daukansu pictures a haka..duk ta wani 6ata rai tana turo baki..ya kalleta kaman zaisa kuka yace"Ameenatu meye haka pls..ki danyi smiling mana"..harara ta watsa mishi tana sake  bakin shi kuma ya sake  daukansu a haka..yasa daria daya kalli how funny she looks a picture din yana cewa"Wow!..mata ta tafi ta kowa wlh..you are one in Billion"..sake daure fuska ta sakeyi ita a dole bata huce ba..baibi ta kan fushin nata ba ya kama hannunta suka fita..saida ya fara bude mata mota ta shiga snn shima ya shiga ya ja suka fita daga gidan...Cilantro sukaje yayi musu reserving vip sukayi dinner dinsu a can..tun Amal na daure fuska har ta hakura ta saki ranta sbd yanda taga yake mata..kawai sai ta kura mashi ido tana kallonshi thinking how handsome he is..bata san why yanxun take ganin komai nashi yanayi mata kyau ba..har faduwa gabanta keyi idan ta tuna maybe fa yanada yammata..ko babu wanda yakeso dai tasan baza'a ta6a rasa wanda suke sonshi ba...a nashi 6angaren shima gani yake da ace bashi ya aureta ba kilan da yanxun wani maganan akeyi ba nashi don yasan definitely zai iya mutuwa...sunyi spending time sosae a wurin suna holewarsu kafin su wuce...a tunaninta gida zasu koma but sai taga yayi parking kofan wani katon store yace ta jirashi zai shiga ya fito..batayi musu ba tayi zamanta nan cikin mota tana tunanin me zaiyi a ciki...ba jima sosai ba ya fito hannunshi daukeda leda da batasan menene a ciki ba..ya ajiyeshi a back seat snn ya shiga suka tafi...har suka isa gida bata san mene cikin ledan ba kuma bata tambayeshi ba..tana gani ya dauki ledan suka shiga ciki still bata tambayeshi ba..kowa ya wuce dakinshi yayi shirin kwanciya bacci..Umar nata jira ya ganta ta shigo amma shiru..daga karshe dai mikewa yayi ya bita dakin..a kwance ya sameta a kan gado tayi wani luff da idanunta ita bata yadda ba bacci take..baice mata qala ba ya karasa ciki kawai sai ya dauketa cak ya koma dashinshi da ita...su Amal hadda kuka tana rokonshi yayi hakuri ya kyaleta shi kuma yace ba wani abun zaiyi mata ba just that bazai iya kwanciya ba tareda yajita a jikinshi ba..haka nan ta hakura ta kwanta a jikinshi saidai duk a tsorace take..gani take kaman zai maimaita irin abunda yayi mata jiya..bata san shi kanshi dauriya kawai yakeyi ba..kawai dan yana tausayinta ne kuma ga warning da Mami tayi mashi shiyasa bazai yi mata komai ba...ledan daya shigo dashi dazun ya dauko ya fito da sabon waya fil daga kwalinshi snn ya cire sim cards dinta daga wancan wayan ya maidasu kan sabon..saida yayi mata setting komai snn ya mika mata..kar6a tayi with a smile kan face dinta tace mishi"nagode"..yaja cheeks dinta yace"no thanks..yanxun dai kin amince in bayar da wannan?.."ya dago tsohin wayan nata yana nuna mata..tace"why..wa zaka bama?.."murmushin fuskanshi ne ya danyi fading before yace"sbd nasan saurayinki ne ya siya maki ita..Ameera told me har new  aka siya aka baki kikace bazaki amsa ba sbd baki son rabuwa da ita"..shiru Amal tayi kaman ruwa ya cinyeta..gaskia Ameera munafuka ce..Faruk ya kamo hannunta yace"and plss ina neman wani alfarma a wurinki"..idonta a kanshi tace"menene?.."ya sauke numfashi mai nauyi kafin yace"bracelet dinki nakeso ki bani"..da sauri tace"wane bracelet kuma?.."yace"bracelet dinki na Ambash..pls don't misunderstand me kawai i want you to be far away from duk wani abu da zai sa kina tunawa dashi frequently.. nasan ban isa in rabaki da tunaninshi ba tunda he was your fisrt love amma inaso inyi trying"..a yanda ya karasa mgnr ko waye ya ji saiyaji ya mugun bashi tausayi..wato kishi dai daban ne a dunia..kishi baiyi ba gaba daya..komai girman mutum haka komai mulki ko tarin dukiya hakan bazai ta6a hanashi kishin abunda yake kauna ba...Amal kanta saida ya bata tausayi..she believes duk dunia banda Abbanta babu wanda keyi mata irin son da yake mata and she loves him too..baza tace she loves him equally ba but she loves him very much...a hankali ta kai hannayenta tayi cupping fuskanshi dasu..ta hade forehead dinsu tana kallon cikin eyeballs dinshi tace"Ya Faruk i want you to always remember that i love you.. ina sonka sosae..inaso kasan duk soyayyan da mukayi da heart.."bai bari ta karasa ba ya toshe mata baki yace"wai why must you always call him with that name?..why hearty..shi bashida suna ne da bazaki kirashi da sunanshi ba"..fuska a daddaure ya karasa mgnr..ita kuma ta sake yin kasa da voice dinta tace"am sorry tou..i mean duk soyayyan da mukayi da Basheer sunanshi past tense..you are now my present life kuma kaima ina sonka sosae..i want you to stop thinking cewa nafi sonshi a kanka infact i love you more..i love you so very much kawai dan ma jiya kayi mun mugunta ne"...lokaci daya fara'a ya mamaye fuskanshi..yayi cupping face dinta itama kafin yace"nidai ban yadda kina sona ba..daxun you called me mara imani and now you are still calling me mugu again..what have i done to deserve such names?.."ajiyan zuciya ta sauke tana lumshe idanuwanta tace"kasan da gaske you almost kill me yesterday kawai dai inada sauran kwana ne.."ya sake matso da fuskanshi jikin nata hancinshi na gugan nata yace"tell ms plss..how did you felt?.."eyes dinta still closed tace"very painful..Allah nayi tunanin mutuwa zanyi..kuma inata kuka baka dena ba"..ya dan saki murmushi mai sauti shima idanunshi a lumshe yace"kinsan i will never do that to you..i will never hurt you on purpose..kawai dai abun yafi karfina ne..the pleasure is undescribable shiyasa i couldn't stop my self amma am sorry..am sorry for making you pass through all that wahala"..kai ta gyada mishi kafin tace"nima am sorry for closing my door..i love you"..yace"i love you more"..daga haka basu sske cewa komai ba ya hade bakinshi da nata..this time around yanayi tanayi..they kissed each other for like 20 minutes kafin ya rungumeta su kwanta kowa yana sauke ajiyar zuciya..Umar ba don yana gudun karya alkawrinshi ba da babu abunda zai hanashi sake crossing dinta amma he couldn't because he loves her kuma yana tausayinta.

*Three months later*...

A cikin wannan watannin soyayya mai karfi ya saks shiga tsakaninsu..if you see yanda Amal ta damu dashi kuma take sonshi sosai bakaza ta6a tunanin he wasn't her first love ba..irin mad love din nan sukema junansu..at times har mamakin kanta take yanda ta canxa lokaci guda kuma takeson Umar fiyeda yanda take tsammani..she thinks she loves him even more than yanda taso Basheer..the thing is Umar nada wani abu da komai kiyayyan da kake mai matukar zaka bashi time dinka to dole yayi winning heart dinka..he s like one in Billion..a husband material..he is a handsome..loving and caring hubby..she loves him so much that ko wajen aiki zai tafi ko wani wurin saita kora madhi warning tana fadin"saura kuma aje ayita kallon mata..duk wanda ta kallan mun kai Allah ya isa"and he will be like"duk dunia banga macen da zata iya daukeni daga wurinki ba..remember i told you we are like two in one..irin rakumi da akala kawai sai yanda kikayi dani"..duk ya fadi haka Amal sai taji kaman an tsundumata a aljanna sbd farin ciki..wato son da takema Ya Faruk is becoming bigger and stronger by the day..she prays Allah ya dawwamar dasu haka snn ya basu zuri'a na gari.

Hutun sati biyu ya samu wurin aiki dan haka yayi musu organizing trip to Paris suje susha honeymoon dinsu a can..bai fada mata komai gameda tafiyan ba because yanaso yayi surprising dinta..saida komai nasu ya zama ready hatta tickets dinsu snn ya fada mata..Farin ciki sosae taji da har ta kasa 6oyewa...duk ya fadama su Mami..Mummy gameda tafiyan nasu hadda Abbanta and gaba dayansu kowa ya bisu da addu'a...saura kwana uku suyi tafiyan sukaje gidan Mummy da Hajja don yi musu sallama..gidan Hajja suka fara zuwa sannan gidan Mummy..ya bar Amal a can har dare snn yazo ya dauketa suka tafi..Mummy sai sa musu albarka take tana karawa sbd duk wanda yaga zamansu dole ma su burgeshi..irin yanda suke kula da junansu is something she never sees tattare da wasu couples din...the following day wich is saura 2 days su tafi ya kaita gidan Mami..yana ajiyeta ya tafi as ana jiranshi a office yace mata idan ya dawo zai shigo su gaisa da Mami..and he told her not to tell Mami about tafiyan nasu har sai yazo...Amal bata fada mata komai ba kaman yanda yace...suna daki sunata gisting dinsu da khadija da bata dade da zuwa gidan ba itama...Umar bai samu yazo gidan ba sai after asr..yana shigowa Mami tasa aka kawo mashi abinci yaci snn ya fada mata about their trip..that flight dinsu zai tash jibi..Mami batace mishi komai ba saida ya gama magana snn a takaice tace dashi"kuyi cancelling tafiyar nan kawai..i don't think its a good idea"..Faruk dagowa yayi yana kallonta with a shock yace"ban gane ba Mami..what happened?..did one of us do something?.."Mami ta girgiza kanta a hankali tace"ko daya..kawai dai ina ganin tafiyan akwai matsala"..da sauri yace"Mami wane irin matsala ne wnn dan Allah..idan munyi wani laifi ne tell us zamu gyara amma kar kice mu fasa tafiyan nan dan Allah"..shiru Mami tayi tana kallon tashin hankalin daya shiga at once..saida ta bari ya gama mgn snn tace"do you think zan hanaku tafiya because of my selfish interest?.."a hankali ya girgiza mata kai..tace"then why are you saying such things..or do you take me as a bad mother da zanyi kokarin stopping honeymoon dinku sbd my selfish interest"..da sauri yace"wlh Mami ba haka bane kawai inaso muje ne..kinga na riga na gama mana komai na tafiyan nan lokaci kawai muke jira so bai kamata ace zamu fasa zuwa a irin wnn time din ba"Mami dai kallonshi take..shi kuma ya gyara zamanshi yana kallonta yace"idan ma wani laifi mukayi we are sorry amma dan
Allah..dan annabi Mami kar kice zaki hanamu zuwa plss..i beg you"..wnn karon murmushi ne ya su6ucewa Mami ba tareda ta shirya ba..gaskia wnn yaron zalamamme ne..bashida hakuri ko kadan..only Allah knows irin takuran da yakema Amal baiwar Allah..gani take kaman bazaiyi hakuri ba ko na sisin kobo...Faruk kuwa tsuru yayi da ido yana kallon how she is smiling.. sai addu'a yake Allah yasa mgnr nan data fada da wasa take dan idan da gaske takeyi baisan ina zai saka kanshi ba sbd baqin ciki..kawai ya gama planning yanda zasu mori honeymoon din nasu sai azo ace wai su fasa..to idan ma ba iyaye ba wa ya isa yayi maka irin wnn kutsen a cikin rayuwarka?..ai saidai iyayen kam...saida Mami ta gama murmushinta tace"don't you want to know dalilinda yasa nace a fasa tafiyar?.."murya can kasa yace"inaso.."Mami ta gyara zama tana kallonshi da kyau tace"ka tabbata bakasan mene dalilin ba?.."a dan gajiye yace"na tabbata mana Mami..nidai dan Allah ki taimaka mana kiyi hakuri kar ki hanamu tafiya plss"..murmushi sosae Mami ta saki tace"ohk..shiga ka kiramun Amal a daki"..ya bita da kallon Mamaki yace"in kirata kuma Mami?..did she do something?.."a fusace Mami tace"kaje ka kiramun ita Malam"..da sauri ya mike ya kama hanyar dakin har yana yin tuntu6e..shidai har ga Allah bai gane kan Mami ba..baisan why takeso ta hanasu tafiya honeymoon dinsu ba..yana shiga dakin baice qala ba kawai ya kamo hannunta suka fito..khadija ta bisu da kallo baki bude..suna shigowa parlor Mami ta nunama Amal kusada ita tace"zo ki zauna nan"..ba musu ta karasa inda Mami ke nuna mata ta zauna..Mami ta maida hankalinta kan Faruk daya matsu yaji abunda zata fada tace"don't you notice some changes a jikinta?.."cikeda rashin fahimta yace"changes kuma..wane irin change knn?.."tsaki Mami ta saki tareda juyawa tana kallon Amal tace"dear bakiyi noticing changes a tare dake ba?.."a hankali itama girgiza kai alaman she doesn't..Mami ta dafe goshi cikeda takaicinsu tace"amma kudai anyi marasa hankali wlh..especially you Umar..yanxun matarka tanada ciki ku kasa tantancewa har sai an fada maku?.."baki da hanci Faruk ya saki yana kallonta with so much suprise..ita kanta Amal din Kallonta takeyi kaman wata sokuwa.












Mum Ashraf✨

Continue Reading

You'll Also Like

91.9K 12.2K 55
Ashe dama ana mutuwa a dawo? Ashe dama in mutum ya mutu, aka binne shi a kasa zaka iya ganinshi a rayuwarka? Kodai idonta ke mata gizo? Ko kuwa ta ha...
67.8K 7.6K 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne...
124K 6.4K 46
Okey I'll leave now, remember me in your prayers, keep the taste of my mention on your tangue , keep my good deed in the boxes of heart, and keep my...
3.1M 237K 52
ဝိညာဉ်လွင့်ပြီးပရလောကကို ရောက်သွားတဲ့ ကောင်‌ငယ်လေးရဲ့ အချစ်ဇာတ်လမ်း started date - 26.1.2023 ended date - 31.3. 2023