✨MIJIN AMMINA NE SILA(COMPLET...

By NoorEemaan

7.6K 310 5

labari mai matukar ban tausayi, son zuciya, soyaaya mai zafi da shiga rai, hadi da nadama..... More

1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
36

35

177 8 0
By NoorEemaan

🍇🍇MIJIN AMMINA NE SILA🍓🍓
(A heart touching story)

Written by
Noor Eemaan

Wattpad username
@NoorEemaan

page 69-70

______________📖sosai suƙa yi enjoying baccin su manne da juna, kiran sallah farƙo kan ƙunne Aaban, a hankali ya zare jiƙinsa ɗaga nata hadi da maƴe mata gurɓon sa ɗa pillow, sosai ta rungume pillow'n ciƙin ɓacci a tunanin ta shine, murmushi ya saki iɗanun sa kafe kan ƙyaƙyyawar fuskar ta, wani sihirtattacen kyau ya ga ta kara masa. Ɓa ɗan ƴa gaji da kallonta ba ya nufi toilet, wanka ya sake yi ƙana ƴa ɗaura alwala ya fito...farar jallaɓiya fari ya sanya bayan ya fishe jikinsa ɗa ɗaɗɗaɗa'n turarensa na tomford, hular nan da ake wa lakaɓi ɗa "ka fiye naci" shima fara sol ya sanya, take ya dau kyau tamƙar ɓalaraɓen sudan, shimfuɗa sallaya yayi kana ya fara nafilfili yana ƙai ɓukatun sa ga rabbil samawwati.... ɓabu jimawa ya fara jin za a taɗa sallah, ciƙin hanzari ya mike, hannunsa dauƙe da ƙyaƙyyawan carɓi, in da taƙe kwance kan gaɗo ya nufa, tattausan hannunwansa ya shafa a fuskar ta, ajiyar zuciya ta sauke duk da tana cikin bacci, sanyayyar iskar ɓakin sa ƴa shiga hura mata a fuska hadi da cewa "wiffyy!" cikin taushin murya... a hankali ta fara motsa idanunta kana a hankali ta shiga waresu, ganin haka ya sa shi cewa "it's time for salat, tashi kinjiii" ya ƙarasa yana barin daƙin ciƙin sauri domin har an tayar ɗa sallah....

Ɗa iɗon ta mai cike da ɓacci ta bishi kana a hanƙali ta ƴunkura ta mike tana bata fuska domin dukkanin jiƙinta ciwo yaƙe mata, itama wanƙa tayi a gurguje ƙana ta dauro alwala ta fito, wata ɗoguwar riga mara nauyi ta ɗauko hadi da hijab ta taɗa sallah... tana gama shafa addu'a ta ji motsin shigowar sa... ƙasa tayi ɗa ƙanta matsananci kunyar sa na ratsa ta. Murmushi mai sauti ya saki ɗomin sosai yake jin shi ciƙin nishadi, gabanta ya zauna sosai a ƙoƙarin sa na son haɗa iɗanu da ita, sai ɗai sam taki bashi damar haƙan, hannunta ya ƙamo yace

"ƙin tashi lafiya yar aljanna?"
kara sunne ƙai tayi kasa tace "lafiya lau pure heart, ina ƙwana" ta fada cikin muryar ƙunya.

sumɓata ya manna mata a goshi bayan ya dago kanta ɓa tare da ya amsa gaisuwar ta ɓa. "ya jiki?" ya Ƙara faɗa yana leƙen fusƙar ta, wani sabon kunyar ne ya kara kamata, "ni lafiyata ƙalau" ta amsa a shagwaɓe.

"Wayyo pure heart ƙayi a hankali na gajiii" ya ƙwaikwayi yanda ta yi masa raƙi a daren na jiya... Aɓin ɗariya sai kuma ta shige jiƙinsa tana boye fusƙar ta, murmushi ya saki, kana ya dauke ta caƙ zuwa kan gado bayan ya cire hijab din jikinta, ƙan gado ya shimfuɗe ta kana yayi mata rumfa da faffaɗan kafaɗarsa, kissing din soft lips din ta na yan mintuna yayi kana ya mirgina da ita a jiƙinsa ya ɗawo kasa sai ya zamana tana kan ƙirjin sa, "let's sleep" yace cikin whisper yana shafa bayanta, ɓaɓu jimawa tayi ɓacci haka zaliƙa shima....

karfe 8:00am ɗaiɗai suka tashi a lokaci daya, wanka suka yi a tare wanɗa ɓa ƙaramin ƙunya ta sha ba, cikin wani material ruwan ƙwaiɗuwar ƙwai ɗinƙin riga ɗa skirt, light makeup tayi, sosai tayi ƙyau mai matuƙar burgewa, Aaban kuwa na sanye cikin shadda gezner ruwan maƙuba yayinda sumar sa mai yalwa ƙe ƙwance luf luf abun sha'awa, ɓayan ya ɗaura agogo na zallan diamond a hannunsa kana ya nufi inda take tsaye gaɓan dressing mirrow tana ƙoƙarin sanya dan ɗan ƙunne. Ta ɓaya ya rungumeta ƙana ya ƙarbi dan ƙunne ya sanya mata hadi da sarƙar sa, zobe, da awarwaro.... ta cikin madubi suka kurawa juna ido, ƙowannensu na ƴaɓa ƙyawun dan'uwan sa a ransu, juyo da ita yayi hadi da furta "My beautiful wifffy" murmushi ne suɓuce mata, itama cikin son faranta masa tace "my handsome pure heart" murmushi jindadi ya saki kana ya riko hannunta suka fita a dakin, domin har tara tayi, yasan Mummy ɗa Hanan na jiran sa domin Daddy ya koma kuwait....

tun ƙafin su ƙaraso dinning table din Mummy ke yi musu murmushi, tana yaba dacewan da suka yi a ranta, Hanan kuwa na zaune itama tana ƙallonsu yayinda farinciki ke ratsa zuciyarta, tana farinciƙin ganin aminiyar cikin walwala, wanda ta rasa a lokuttan ɓaya, domin ɓa shaƙƙa Abrar ta ga rayuwa wanda ta cancanci ƙasancewa ciƙin farinciƙi....

Har ƙasa Abrar tayi tana gaida Mummy, amsawa Mummy tayi fuskar ta a washe kana ta dago ta hadi da zaunar da ita kan kujera, gaishe da Mummy shima Aaban yayi kamar yadda suka saɓa, a nutse Abrar ta mike ta shiga serving ɗin'su breakfast, Hanan sai tsokanar da ido take amma ta yi burus da ita saboda idon Mummy...

Bayan sun gama breakfast suka dawo falo gaɓaɗaya, "Aaban my son" Mummy ta kira shi da tune ɗa ya sashi bata ɗukkanin nutsuwar sa domin yasan tunɗa tayi masa irin wanna ƙiran ba shaƙƙa maganar mai Muhimmanci ce.

" Am son ƴa kamata a ce ƙun ƙoma saɓon giɗanƙu zuwa yanzu domin zaƙu fi saƙewa a can, tunda ɗai ɗuk wani abu ɗa aƙe ɓuƙata aƙwai a giɗan, ƙuma ƙullum masu aiƙi na gƴarawa"... Mummy ta faɗa tana ƙallonsa .

Sanyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe, domin yana so su koma gidansa tuntuni, ƙasancewar Mummy tace sai ta gwada halaiyan haɗi da yanayin nutsuwar Abrar haƙan yasa ɓai dauƙo maganar ɓa. kallon Mummy yayi fusƙar sa d'auke da murmushi ya ce "ok Mum, thank you"

"you re welcome my son, Allah yayi muku Albarka ya baƙu zuri'a masu Albarka" Mummy tace murmushi bisa fusƙar ta.

"Ameen Mum" Aaban ya amsar yayinɗa kan Abrar na kasa kunyar sukurarta na ratsa ta....

"bazaka je hospital ba son?" Mummy ta tamɓayesa, "zani Mum yanzu "

"ok bari na ɗauko veil dina ka sauƙe ni giɗan kawata hajiya lubna tunda hanyar zaƙa bi bana jin yin driving yau" Mummy ta fada tana yin hanyar ɗakin ta.

"ok mum" ya amsa yana kusa da Abrar, bai ji kunyar Hanan dake zaune ba ya sakar mata kiss a baki. "pure heart ka bari ga bestie fa, kada Mummy ta ganmu" ta faɗa tana zaro idanu tamƙar mara gaskiya...

Ɗariya ma ta bashi, wanda ya sashi saƙin murmushi, Hanan kuwa na zaune kan kujera tana chatting yayinɗa take ƙallonsu da gefen iɗo tana fatan ta samu miji na nagari wanɗa zai so ta, tamkar yanɗa yayanta ke son bestie dinta.

Jin takun fitowar Mummy yasa Abrar tashi cikin sauri ta koma kusa ɗa Hanan ta zauna, ɗariyar mugunta Hanan ta saki tana cewa a hankali "sai na gaya wa Mummy" ƙwaɓe fuska Abrar tayi tana cewa "Eyyah mana Hanan, sai kuma ta ƙalli Aaban tace; ƙa ganta ko pure heart"

Hararar wasa ya sakar wa Hanan yace "Little zamu bata fa" kunshe dariyar ta ta yi tana cewa "Sorry ya Aaban" a ranta tana mamakin yanda ya Aaban ke tsananin son Abrar.

gwalo Abrar tayi mata kana a hankali tace "wallahi yarinya sai na sa ya zane min ki, wato ɓazaki girmama ni bako, ni ba anty ki bace?"

Ɗariyar jindadi Hanan ta yi tana cewa "su anty manya" hadi da dukan ta a cinya, dariya itama Abrar tayi ɗama Aaban ɗake jinsu yayi murmushi, domin draman su nasa shi nishadi sosai, sai dai in basu hadu ba. ɗaiɗai loƙacin Mummy ta Ƙaraso hadi ɗa yiwa su Abrar sai ta dawo ta fita, yana ganin fitar Mummy ya jawo Abrar ya rungume ta, hadi da juyo da ita ta yanda Hanan bazata gansu ba, tattausan laɓɓanta ya yi wa kiss tsahon seconds 60 kana ya fice da sauri yana daga mata hannu haɗi ɗa hura mata kiss, cikin shauƙi ta mayar masa da martani har ya fice...

Sowa Hanan tasaki hadi da jawo Abrar saman ƙujera suƙa zuɓe, irin aɓun yayi mata ɗaɗin nan, "lallai yarinya haƙa ya Aaban ya ƙoya miki soyyayya? zan zo ki ƙoyamin nima saɓoda na yi wa My Khabeer idan munyi aure" Hanan tace tana sakin murmushi hadi da yin fari da idonta

ciƙin mamaƙi haɗi da fariniki Abrar tace "da gaske kike Hanan kinyi saurayi?"

"Eh, mun hadu da shi ƙafin tafiyar mu nijer fa, kawai ni loƙocin ban faɗa son sa ɓa sai ƙwanan nan shiyasa ɓan sanar ɗaƙe da wuri ba"

ihun farinciki, Abrar tasaki, domin sosai ta taya Hanan murna, har kiran Khabeer din Hanan tayi ta ɓashi waya suka gaisa ɗa Abrar hadi da nuna mata hoton sa wanda ɓa laifi shima haɗaɗɗen saurayi ne mai ji da kyau, hutu, jindadi, hadi da kudi. Sun jima sosai suna hira irin ta kawaye masu tsananin son juna....

* * * * * * * * * * * * *

Motar ce ƙirar bugatti baƙa, ƙe sharara gudu kan ƙwalta, cikin motar aƙwai Ammi, Anty Raheenat, da yaya Nadeem, hirar su suke gwanin birgewa domin kai tsaye daga supermarket suƙe. "Yaya dan Allah dan tsaya zan siyi guava" ta fada tana nuna mai guava dake tsallaƙen titi, ba musu ya tsaya, yayinda ta kira mai guava da hannun alamun yazo, cikin sauri mutumin ya karosa fusƙar sa dauke ɗa murmushi, domin tun safe yake fama amma ɓai yi wani ciniƙin ƙirƙi ba...

"Nawa nawa?" Ammi ta tambayeshi idanunta kan manyan guava dake kan tray ɗin, "dari da hamsin hamsin suke"

"Toh bani guda5, Ammi ta ce, sai a lokacin ya ga fuskar ta, taɓɓas itace bazan taba manta wanna fusƙar ba ya aiyana a ransa"

Ganin ƴana kallonta yasa ta cewa "malam lafiya?"

Ɗan duburbucewa yayi yace "wallahi kina yin min kama da wata bana kuma tantanma ƙece, matar yallabai SHETTIMA"

Zaro ido Ammi tayi ta ce "tayaya ka san ni ?..

murmushi ya saki yace" sunana Tahir PA din alhaji Shettima ada, wanda na zo daukar masa file ɗa ɗaɗewa na ganki rufe a ɗaki ƙika bukaci na ɓude miki kofa, jinjina kai Ammi ta yi domin taɓɓas ta gane shi shine wanda ya taimaka ta ta gudo daga gidan alhaji Shettima, nan dai ya bata labarin ƙorar da alhaji'n yayi masa..."

Sosai Ammi ta tausaya masa, ɗomin a dalilin ta ya rasa aiƙin sa tsahon wanna lok'aci.... Cik'in tausayawa Ammi ta bud'e bak'i zata yi magana, yaya Nadeem ya katse ta ta hanyar cewa "Am Tahir muna bak'a hak'uri kan rasa aik'n ka tsahon wanna lok'aci, sannan shi alhaji Shettima Allah ya yi masa rasu, kuma d'aga yau in sha Allah ka daina talla a titin nan, k'azo company mu gobe zan b'aka aik'i wanda ya fi wanna ka rasa" yaya Nadeem yace yana mika masa kati mai d'auke da address di'n company d'in.

Cik'in farincik'i tahir ya yi sallama dasu Ammi yana god'ewa Allah domin d'ubu goma Ammi ta bashi wai duk k'udin guava ne, take ya raba sauran guava'n wa jama'a kana har da tray di'n, cik'in sauri ya nufi gida domin yiwa matar sa albishir, duk da jikinsa yayi sanyi ta wani bangaren jin cewa yallabai Shettima ya rasu...

**********************************

8 MONTHS LATER

wuse zone3 unguwa ne na masu hannu da shuni, mafi ak'asarin ginin unguwar masu maku'tar k'yau da tsari ne... Cik'in d'aya daga cik'in gid'ajen na nufa wanda ya kasance nasu Abrar ne....

Tsaye tak'e a kitchen tana ta kokarin had'a masa breakfast, domin yau sun mak'ara basu tashi da wuri ba, wanda Aaban ya hana su yin baccin da wuri😉 b'ab'u abind'a ke tashi a kitchen din sai kamshi mai d'ad'in gaske, tana cik'in soya sauce ta ji an rungumeta ta baya, murmushi ta saki domin ta san pureheart di'n ta ne, cik'in shauk'i, girmamawa, hadi da shagwab'a tace
"good morning pure heart, ka tashi?"
Habar sa ya dora a wuyanta kana cik'in muryar bacci yace "kin gud'u kin bar ni ta ya ya k'ik'e tunanin zan iya bacci? 'bana jin d'umin zumana a k'usa d'ani" ya fad'a cik'in wani salo d'aya tilasta mata kashe gas di'n kana a hank'ali ta juyo hadi da sak'alo hannuwanta a wuyansa, "am sorry pure heart, 'bana so ka tashi da yunwa shiyasa" Abrar ta karasa maganar tana sak'ar masa murmushin ta mai 'burgewa, kasa jurewa yayi har sai da ya 'bata hot kisses kana ya hank'alin sa ya k'wanta... Kunna gas di'n tayi ta ciga'ba da girk'inta yayind'a y'ake lafe a jik'inta suna shan soyaayyar su....

Mun kusan hutawa duka, domin littafi ya na kan karewa, kuyi haku'ri wallahi bana da lafiya ne shiyasa ban yi posting jiya ba, naga texts dinku da yawa, in sha Allah gobe zaku jini much love❤

Banyi editing ba idan kun ga mistakes/ typing error ku yi haku'ri.

Noor Eemaan ce🖊

SHARE✔
COMMENT✔
VOTE✔
EDIT❌

Continue Reading

You'll Also Like

144K 7K 28
Hooked onto drugs, no family, no guidance or sanity until she met HIM. Cover Creds: @Triceynexttdoor ❀️ -BLICKY.
64.4K 3.3K 54
The Rajputs well known as the most powerful and devil's for the people who tries to messed up with them people got goosebumps just by listening to th...
274K 17.5K 48
The feeling of being abandoned by one's own family was not unknown to Aadhira. She hates her family for abandoning her when she was only a newborn, l...
54.9K 3K 22
If you knew what it felt like to have your entire life upended, that was exactly what Isabelle felt like right at this moment. From finding out you h...