✨MIJIN AMMINA NE SILA(COMPLET...

By NoorEemaan

7.6K 310 5

labari mai matukar ban tausayi, son zuciya, soyaaya mai zafi da shiga rai, hadi da nadama..... More

1
2
3
4
5
6
7
8
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36

9

197 4 0
By NoorEemaan

🍇🍇MIJIN AMMINA NE SILA🍓🍓

Written by noor Eemaan
wattpad@noorEemaan

free book

page17-18

take jikinsa ya fara rawa dan shi kanshi bai san dalilin buguwan zuciyar sa  ba ya dau kusan 20minutes a haka kana cikin dauriya ya cigaba da duba marasa lafiyan bayan ya gama ya kwantar da kansa a table, ya zuro hannunsa acikin locker ya ciro  rigar abrar  yayi matashi dashi tunaninta ne kawai ke kai kawo azuciyarsa yana fatan tana cikin kwanciyar hankali...

"WAYE DOCTOR AABAN"
Aaban abdur-rauf dane ga alhaji abdur-rauf    mai fata da hajiya aisha, auren soyaaya iyayensa sukayi alhaji abdur-rauf dan asalin garin adamawa ne, yayinda hajiya aisha ta kasance shuwa arab aaban shine dan su na fari sai kanwarsa mai bin sa amal sai yar autansu hanan, alhaji abdur-rauf babban dan kasuwa ne domin yana hannun jari a companies yawa masu anan gida da kasar waje haka kuma yana da company's daya mallaka na kansa  suna matukar son yayyansu, amma aaban shine mafi soyuwa agaresu, sun basu tarbiyya daidai gwargwado iyarsu. Aaban gaba daya karatun sa a india yayi ta idan ka cire primary school dayayi anan abuja bayan wasu shekaru yadawo da dinbin nasarori inda yadawo amatsayin babban doctor, domin har can a india sunso rikeshi domin ya musu aiki amma yaki acewarsa yafison yayi aiki akasar sa ta haihuwa wato nigeria   bayan ya dawo alhaji abdur-rauf ya gina masa katafaran hospital,  inda anan yake aiki yanzu ya kuma mallaka masa shi halak malak, amal kuwa tana serving ne yanzu a abia state ta kuma karanci banking and finances ne, sai hanan da take karantar law ayanzu, duk da kasancewar boko ta ratsa su amma sam basa wasa da addininsu, a kuma wanna turban suka dora yayansu a kai, aaban kyakyawa  kuma lafiyayyen namiji ne mai ji da kuruciya, bashida yawan magana ahaka kuma bayason hayaniya baya kuma shiga abunda bai shafe shi ba, bai taba yin soyaaya ba haka kuma bata burgeshi, bai taba nuna damuwarsa akan wata mace ba bayaga mummynsa, amal, da hanan sai yanzu da tunanin abrar ya hanashi sakat wanda ya alakanta hakan da tsananin tausayinta ne... (LABARIN AABAN ATAKAICE KENAN)

yanzu gaba daya abrar ta dawo so silent kwata kwata bata magana kullum daki take wuni daga ta sha su yoghurt sai lemuka suma sai taji yunwar ta isheta ne kuma yanzu koda wasa bata barin kofarta abude koda da rana ne kuwa, bata da aiki daya wuce kuka domin kullum idanunta basa rabuwa da kumburi, ada har tana cewa bazata koma school ba amma yanzu ta gwanmace ta kuma cyprus ko ta huta da wanna gidan data yiwa lakabi da "bakin gida"....

a yau abrar zata koma cyprus tun karfe shida ta shirya domin flight dinsu karfe takwas zai tashi, burinta kawai taji ta bar gidan duk da tasan zata yi matukar kewar amminta tana kuma fatan watarana ammi ta fahimci gaskiya, da gari ya dan yi haske domin har bakwai da kwata tayi abrar ta fito sanye da turkish abaya red color sai ta yana kanta da mayafin abayan sai black wage shoe dake sanye akafarta duk da tayi rama amma hakan bai hana sihirtaccen kyawunta fitowa ba, yan kayan dazata tafi dasu kuwa tuni daya daga cikin ma'aikatan su kai mota, tana tsaye awaje domin driver yace alhaji yace su dan tsaya can sai ga alhaji da ammi sun fito, kallon ammi take tun daga nesa, cikin tafiyar nutsuwarta ta taka zuwa wajenta dan nesa da ita ta tsaya tace
"amminaaaa" 
ammi kuwa jitayi wani abu ya taba zuciyarta, saurin dago kanta tayi taga abrar na sakar mata murmushi yayinda hawaye ke zuba a idanunta, itama ammi kwalla sun ciko idonta amma bata basu daman zubowa ba, ware hannunta tayi alamun abrar tazo cikin sauri ta karosa ta rungumi ammi hadi da fashewa da kuka sai tace "ammi zan tafi kisamun albarka" ta fada cikin sheshekan kuka, hawayen daya zubowa ammi tayi saurin sharewa kana tace"kina tare da albarkata akodayaushe Allah ya bada sa'a" tana fadin hakan ta koma cikin gida domin wani kuka ne ke kokarin kufce mata....

da kallon kauna ta bi amminta kana ta nufi   mota, sai ga alhaji shettima ya tari gabanta hadi da cewa"my sweet abrar, zanyi kewarki sosai, anya zan iya hakuri ki dawo kuwa? kinga ya kamata ki kwantar da hankalinki ki bani dama da hadin kai dan in cigaba da dandana zumarki, ina mai tabattar miki ko nawa kikeso, ko  mikike so aduniyar nan ni alhaji shettima zanyi miki shi, yakamata ki more rayuwarki domin har yanzun ke karamar yarinya ce kuma kada kiyi tunanin  amminki zata taba yarda cewa ni na kusance ki koda kin gaya mata dom......" saurin dakatar dashi abrar tayi cikin tsanarsa haushinsa hadi da kyamarsa tace "an dai ji kunya tsahon najadu kawai, mugu, kana tunanin kazamin hannunka zai sake taba jikina?  toh bazan kara barin hakan ta faru ba koda zan rasa raina kuwa kuma in sha Allah sai kaga yanda karshenka zai kasance" tafada cikin muryan kuka kana ta shige cikin mota driver yaja suka tafi....

Bayan isarsu airport driver yayi mata sallama yatafi tana tsaye tana jiran akira sunanta babu jimawa kuwa aka kirata can  taji an kira hanan dan waiwayo baya tayi tana fatan ya zama hanan dinta, ai kuwa ita din ce ta hango tsaye da wanna saurayin na ranan domin ta gashin sa ta gane shi saidai kamar wanna waccan karon wanna karon ma bata ga fuskarshi ba...
Abangaren hanan kuwa cewa tayi "ya Aaban zantafi"
" ok little take care" ya fada.
"I will yaya bye bye"
"bye" ya amsa mata cikin sauri ta nufi abrar data cigaba da tafiya, cikin farincikin ganinta tace"bestie abrar  nayi kewarki"  murmushi kawai ta iya mayarwa mata, hanan bata damu ba domin ta dauka kewar ammi ne yasa tayi haka, riko hannunta tayi suka cigaba da tafiya...

aaban kuwa sai alokacin yadago kansa hanan da wata budurwa ya hango hannunsu sarke dana juna, gabansa ya ji ya bada ras! haka kawai yaji yana son ganin fuskarta amma inaa hakan bai yu ba har suka shiga jirgin, bayan jirginsu ya tashi ya koma motarsa ya bar airport din ya nufi asibiti...

"1WEEK LATER CYPRUS"
"abrar baki dauke ni yar'uwarki ta jini ba kenan? har kike boye min damuwarki  nazata mun zama daya ashe ni kadai nake haukana tunda muka dawo baki da aiki sai kuka bakyason jin abinci, gaba daya kin rame, kullum sai na tambayeki amsar ki ba komai ba komai" hanan ta fada cikin damuwa sannan ta dora da cewa" idan kuma bakya son zamana tare da ke zanyi yin nesa da campus dinan inyi renting gida awaje saboda farincikinki kawai"

rungume hanan tayi tace "hanan kada ki barni dan Allah kaf cyprus banda kowa sai ke, ke nake kallo amatsayin yar'uwata ina tsoron gaya miki dan kada ki gujeni banason in rasa aminiya mai kyakyawar zuciya kamar ki" ta fada cikin kuka mai taba zuciyan. Linda dake gefe tayi shiru har kwalla sun cika idanunta tace"abrar  it's okay, don't cry again please"
shiru tayi tana shesheka kana tace"hanan MIJIN AMMINA NE SILAN shiga na wanna halin, mijin ammina ne ya... ya... min.... sai ta sake fashewa da kuka har wani sama sama numfashinta keyi, bubbuga bayanta hanan keyi alamun lallashi sai data dan dawo daidai hanan tace inajinki meye miki ya min fyade, ya keta mun haddi......"

nan ta shiga bawa hanan labarin komai bata boye mata, kuka sosai hanan keyi har da majina, tana mamakin rashin imanin irin na alhaji shettima sun fi minti talatin suna kuk linda na gefe itama tana matsan kwallan tausayin abrar domin ta dan fahimci wasu abubuwan kasancewar abrar na dan sa turanci amaganar ta.
"abrar hakika kinga jarabawa, na matukar tausaya miki, ko wani dan adam da nasa kallan kaddaran, ki taki kalan kenan, Allah ya sanya miki farinciki arayuwarki shine kadai abunda zan iya cewa" ta karasa tana goge kwalla

"hmmmm hanan kina tunanin zan samu farinciki arayuwarta? hannan banda abunda ko na yi aure zan alfaharin cewa na kai gidan miji, tukkuna waye kike tunanin zai auri rogowar wani? wanin ma tsaho mijin ammina gaba daya ya rassara rayuwarta ya lalata min dukkanin tsarin dana yiwa rayuwarta" ta share wasu hawaye masu dumi da suka zubo mata

"a'a kada kice haka abrar kina tunanin  baki da sauran daraja? hakika keta daban ce idan naji ta daban ina nufin ta daban kada adalilin wanna kaddarar data hau kanki, ki riguza tsarin da kika yiwa rayuwarki, kada ki dauka dan ki fada wanna jarabawan bazaki auri mai sonki ba, kiyi hakuri ki karbi kaddarar da hannu biyu in sha Allah zaki ga haske arayuwarki"

jinjina kai kawai abrar tayi ta cigaba da share hawaye  da suke zubo mata,  kallonta hanan tayi sai tace"amma wanna alhaji shettima, tsanane ne, Allah ya isar miki mugu kawai" ta karasa tana fyace majina..

bayan wata biyu alhaji shettima na kwance sai faman juyi kawai yake, burinsa kawai yaji shi jikin abrar gaba daya hakurinsa ya gama karewa, tunanin mafita ya fara, can sai ya saki murmushi...

har zuwa wanna lokaci abrar bata dawo da  walwalarta ba, sai  ma abunda ke gaba domin har ta kai yanzu dan abincin ma bata iya ci, wani zubin har kuka hanan kesawa sannan take dan tsakura, ta rame bata da aiki sai tunani aschool ma kwazonta ya fara ja baya...

yau dai hanan tace su fita wajen school din ko hakan zai debe wa abrar kewa, abrar  bata musa mata ba domin hanan na matukar kokari akanta, suna cikin tafiya hanan taga irin masu siyar da icecream ahanya, mai ice cream din na cikin zuba mata kawai sai jin ihun abrar tayi, tana juyowa ta ganta cikin motar wani mutumi dako fuskarsa bata gani ba, ihu neman taimako tafara yi amma ina babu wasu mutane sai yan siraru masu wujewa kuma kowa harkan gabansa yake gudu ta dinga yi domin ta cimma motar ta kasa har motar ta kule ta daina ganinta zubewa tayi kasa tana kuka...

abangaren abrar kuwa wanna mutumin wani gida ya kaita wanda ba'a gama ginin ba, wani daki ya kaita ya danna sakata kuka ta fara yi sosai tana rokonsa cikin turanci ya kyaleta, domin taga irin shigar yan garin yayi, dariya mutumin ya fara yi sosai wanda ya bawa abrar tsaro sai kuma ya cire face mask din fuskarsa, zaro ido abrar tayi cikin madaukakin mamaki wani murmushi ya saki yace "sweet abrar ai na gaya miki saina sake lasar zuman  kin zata wasa nake ko, gaskiya nayi kewar ki sosai my baby yafada yana zame wandonsa kasa kuka ta fara yi tana rokonsa yayinda jikinta ke rawa, babu ko tsoron Allah yayo kanta yana kokarin...🤐 Allah ya bata sa'a ta haure sa da kafarta  ta bugi maran shi ihu ya kwala ya dafe maran nasa cikin fitar hayyaci cikin sauri ta bude kofar ta fita gudu take sosai ahanya ko kallon bayanta batayi....

PLS SHARE✔
VOTE✔
COMMENT✔
EDIT❌

NOOR✍https://chat.whatsapp.com/FEfWeTiufpk96my8yNBeaM

Continue Reading

You'll Also Like

59.5K 1.4K 40
standalone ~ mafia siblings series "You can't make me stay here! I will get an emancipation." I yell. Flashbacks of the gun in my hand, the almost-de...
Gentle touch By K

General Fiction

68.5K 1.5K 34
It had been mere months after her eighteen birthday, when she was pulled from the safe haven of her life and forced into the fantasy the women had cr...
55.1K 3K 22
If you knew what it felt like to have your entire life upended, that was exactly what Isabelle felt like right at this moment. From finding out you h...
KASHI By stuckinatale

General Fiction

413K 20.5K 42
"So, Mrs. Kashi Abhay Pratap Singh..chalte hai. Goodbye..". Saying this, he left her broken in this world of betrayal. ~~~~~~~~~~ Kashi, a simple gir...