FOREVER YOURS

By Ayshasamira

54.1K 3.4K 1.3K

Khadijama Is half Shuwa Arab,a Gentle and simple lady in her mid twenties,follow us as we peak through the li... More

Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35

Chapter 21

1.2K 96 33
By Ayshasamira

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 21.....
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Jikina duk yayi Sanyi I called Kausar complaining about Abbatyki kyale shi zai kiraki da kansa insha Allah.....

After two days he started moving and the first thing he said was Khadijatu,Khadijatu he then opened his eyes.....

Hajia and Daddy were there,Fareedah hissed and left the room,Hajiya held his hand.....

Abbaty Sannu bara a kira Doctor,Rashid went and called the Doctor,he examined him.....

Likitan likitoci da kanka dan Allah ka tashi hakanan he teased him,Abbaty smiled ai na mike insha Allah....

Dr Umar now was being serious to Amma ka bari ka dan kwana 2 Idan jikinka yayi kwari sai ka tafi dama nan din ai gida ne they both laughed.....

Haka ne Dr Umar ai ba Inda zaije sai ya murmure,Shikenan Daddy Nagode zan koma......

He ate food but his heart was with Khadijatu,he want to talk about her but can't confront Daddy.....

Daddy later left the hospital with Hajiya saura,Fareedah came in frowning her face,he smiled at her Fareedah kina lafiya?

Ai dole ka tambaya Ina nan Ina karamin takaba zaka wani tashi kana kiran sunan wata can,she said in a fit of rage....

Rashid was upset her left the room,Abbaty looked at her wai Idan na mutu zaki ci gaba da kishin nan ne?

She pouted,she came closer to him and sat down,dan Allah ka daina wannan ciwon wai meye haka Kaman ba namiji ba?

Duk kabi ka daga nan hankali,he smiled yi hakuri to ranki ya dade kira mun Rashid dan Allah....

She called Rashid and he asked Rashid Ina wayana?He gave it to him,Fareedahs Dr friends came in and greeted him,luckily she went out with them.....

Rashid dan Allah ka bani number din Khadijatu na Riyadh mana Bana so na kirata via WhatsApp lemme call her please......

To he gave him the digit and he dialed immediately,I was coming back from the hospital cause I was not feeling fine two days and Dr Rufa'i made me go to the hospital......

My phone was ringing I sat down by the roadside and opened my bag then took the phone out.Yaya Abbaty gabana ya fara haduwa na shiga 3....

It was the 3rd call Kafin na dauka,I salamed hw inhaled deeply haba Baby da sai dai kiji na Mutu Kiyi mun takaba shine ma Ina bude ido ke nafara kira Amma bakya dauka.....

Kiyi hakuri Khadijatuna kinji Wallahi tunda Kika tafi I was unconscious sai yanzun nan,kinji ki mun magana dan Allah.....

Allah ya baka lafiya Yayana,Allah yasa kaffarane Ina dawowa daga school ne Idan naje gida zan maka waya....

I dropped the call,I called Kausar and asked if it's true and she testified she even sent his picture on the hospital bed.....

Oh my God Yayan ne yayi Rama haka,wayyo Allah na i went home and took medication then slept off....

I woke up to endless missed calls,Yaya Abbaty and WhatsApp missed calls na Yaya Rashid,I first called Yaya Rashid and inquire again he told me all that happened.....

I called Hajiya and we talked I talked to Daddy too,he then called again I picked up,Ina wuni Yaya,Ya Kaman jikin?

He hunped in his throat,Ai na samu sauki Khadijatu,nayi missing naki sosai,I kept mute I love you Khadijatu....

Ni Gaskia Yaya kawai ka sakeni dama mun dade bamu tare Kaga bazan iya zama da matarka ba ma ballantana a kara maka wata.....

Wata kuma,aure nace zanyi ne Khadijatu?I wiped my face ba Gwaggo Shatu ce tace wai zaka aura Yusrah ba?

Subhanallah!Wai dama shine kike fushi dani Khadijatu haba Baby kema kinsan ke kadai nake so ya zan miki kishiya .....

Ai kana sona ka auro mun Fareedarka ko?Hmmm he understood kishi ke damun Khadijatu....

He smiled the smile she could feel,Khadijatu I love you and zanzo Riyadh na ganki please kinji?

I was happy and feel comforted but I remembered his wife,Yaya ni a su wa zaka ce zaka zo har Riyadh,rufa man asiri kuma ma ai Daddy me zaka ce mashi.....

Baby ai Daddy ya bani chance na daidaita dake,shine kuma Gwaggo Shatu ta ke nema ta bata ma Babyna rai....

Kinyi missing dina Babyna?I smiled sosai ma Yayana Ina missing dinka karatun ma Bana fahimta Saboda rashinka,Yayana Amma kana sona kuwa?

Haba Khadijatuna Ina sonki Ina tsananin sonki Ina Begenki ba maccen da take burgeni Kaman ke.......

I was blushing even thou he could not see me,Kinsan irin wai yanda nake jinki a raina kuwa My love uhm banki mu kwana mu wuni tare ba,Ina sonki Khadijatu.....

He continued telling me soothing words,till his friends went into the room to see him.....

I freshened up I was so happy even Aunty Basma noticed,I looked for my sickness which I couldn't found again....

We were always talking over the phone he was discharged but the surprising thing was we spent the whole day and night talking or chatting......

I woke up and it was night time in Nigeria so I called him,and he picked up,Yayana Ina matarka ne?

Yau ita kika tuna ne Khadijatu?Yayana answer me mana naga kusan 1 month Muna yin waya Amma banji kana dakinta ba.....

Kishi kike yi Baby?I laughed no ai nasan Yayana nawa ne ni kadai so bazan damu ba,Amma dai Kun daina kwana tare ne?

He laughed Babyna ai kinsan Fareedah da fushi to na barta ta huta ne?Hmmm!Nidai Yayana ka daina.....

Babyna kina so naje wurin wata ne?I frowned ka daina mana Yayana Bana son irin wasar nan,he laughed to Ina nan zuwa Riyadh Amma bafa zan Gaya maki ranar ba kawai zaki ganni.....

Wai Amma dai kam Yayana Idan nai Huggin naka i will not let you leave Ina sonka Yayana...

How romantic Babyna kinsan me?No I said swiftly you open up once Wallahi ina jin dadi Idan kina mun irin kala man nan lokacin nake jin kaina a matsayin mijinki.....

Amma kin cika kunya ne,I laughed ai Yayana yanzu zaka sha mamaki,Saboda zan nuna maka tsantsar soyayya na a gareka Yayana.....

Uhm to shikenan Amma dai ai yakamata a dan dinga kirana da wani romantic name haka ko Babyna.....

To yayana ai Ina yi Atimes ko shikenan wai kina menene yanzu nasan it's morning a can,Eh Yayana wai Ina kwance Ina waya dakai ne Ina so na shirya naje school......

To Babyna get ready Idan kin shirya ki kirani Kafin ki fita kinji?I love you take care.....

I went to school and continued my daily routine,after almost a week I woke up in the morning and tried his number but it was off,I couldn't get through to him tun jiya rabin da muyi waya......

I was all set ready for school,Aunty Basma called me Ina shiga naga Doctor nidai dana ganshi gabana faduwa yake yi......
We exchanged pleasantries and he said zasu tafi Yemen yanzu tafiyan gaggawa ya kama su zasu dawo after two days so ya ajiye mana komai da komai and he hope ba damuwa zamu iya zama Kafin su dawo......

Duka in Arabic ne I replied eh zamu iya Baba Doctor insha Allah ai ko wancan ma da kuka je umrah ba mu samu damuwa ba,to shikenan komai da komai is available if you need anything ki mana waya don't hesitate......

I nodded and he teased Jamila dama sunfi shakuwa I bid them farewell Aunty Basma hugged me zanyi missing naki Sosai Khadijama nima haka Aunty Basma Allah yasa a dace abunda ake je nema.....

His eyes were on us bansaka niqab had wurin sauri,when they left it was just Jamilaand Aunty Basmas sister that stayed with them,I sat down packing my hand bag....

Aunty Khadijama wai me zamu girka yau to Kafin ki dawo,anything da kuke so ku girka fa ni bani da matsala,komai kuka yi zanci ne ai.....

We joked and laughed then I went to school......

I was sitting down waiting for the next lecture more like a CA ma with my course mate Fitri from Indonesia,thou she can speak Arabic so we do communicate......

She asked y I was moody nace bakomai I can't get through to someone important,she laughed Wai Khadijatu dama kina da someone important we both laughed and we were called for the lectures....

After the lectures on my way home I decided to do some grocery shopping,I took a taxi back home Dan Ina jin gajiya kuma yau din gaba daya gabana faduwa yayi tayi....

I rang the door bell,To my suprise Abbaty opened the door,I dropped the nylons and rubbed my temples,I stare at him.....

Sannu da dawowa Khadijatu,I widened my eyes I pinched myself,then I heard Daddy's voice,I flicked my eyelashes then he gave me way.....

Jamila welcomed me then she saw the nylons I dropped she went to pick them up,I crouched and greeted Daddy.....

He smiled Kubra yau daga nesa ake gaishe da Daddy?I smiled then sat beneath his feet,Daddy Ina ta kiran wayanka baya shiga hankalina duk a tashe kuma Hajiya tace man ka fita....

He laughed ni nace kada wanda ya Gaya miki sai dai ki ganni kawai shima Dr Rufa'i nace kada ya Gaya miki sai ma akayi daidai da yayi tafiya.....

Sannu Daddyna ka sha hanya bara na hada maka abinci,He cleared his throat a'ah daughter ai naci abinci tun dazu aka kawo mana nace su barki ki karasa lectures dinki.....

Abbaty couldn't wait he uttered Daddy ni ko Sannu da zuwa batai mun ba fa,Kuma ta hiranku Kun manta dani....

Daddy picked the toothpick,ai Ina ce Kun gaisa dana ga Kun tsaya bakin kofa,I was shy wai meye hakan Yaya keyi....

Daddy stood up kije ki huta Kubra zamu tafi nan Bada nida ba mu dawo,Abbaty mu tafi ko?

He looked at Daddy,I smiled Daddy bara na zo muje mana ai ba wata gajiya a tartare dani,Ni da Daddyna gaba daya yazo gani na wata gajiya zanji?

A'ah Kubran Daddy ki huta bara yanzun nan just 20 minutes zamu dawo Kiyi freshening up abunki kinji?

To Daddy sai Kun dawo,they stood up I saw them to the door,Baby baki ganni bane?

I blushed a gaban Daddy kake so nayi maka magana?I whispered he eyed me and they left.....

I swiftly went to the bedroom nayi sallah la'asar then went to the kitchen wurin su Jamila,me ake girka mana haka kamshi mai dadi.....

Faheeta was busy wai duk wa za'a ma wannan girki?She looked at me and laughed Zauwj din Auntynmu they both laughed....

Faheeta is a very good cook,so I helped them in no time the dining area was set,I freshened up and wore my silk red jallab,I wrapped my veil then sat down......

After magrib The door bell rang I was so shy wayyo Daddyna zai ganni ina kallon love,I stood up and opened the door I welcomed them.....

Daddy came in and stretched na gaji sosai Khadijan Daddy zan tafi ne na kwanta a hotel din.....

I looked at Abbaty,Daddy ai an karasa dinner ka ci Kafin ka tafi ka kwanta,To Khadijan Daddy he went to the dining area and I served him....

Abbaty was just looking at my every move and Daddy was noticing,Abbaty ba zaka ci abincin bane?

Zanci Daddy I served him then served myself muka ci abinci.....

Daddy cleared his throat Khadijatu I looked at him,ga Yayanki nan yau dai na hakura nazo kuma na baki hakuri Amma Bana so ki takurawa kanki....

Idan kinji kina son kici gaba da zama da Abbaty to shikenan Idan bakya so bazan bar Riyadh ba sai ya sake mun ke.....

Amma zan baki zuwa gobe Kiyi shawara kinji Daughter I nodded...

Kai kuma Abbaty tausayinka Naji shi isa Kaga nazo dakai Amma Wallahi kada ka takurawa Kubra Idan tace bata so kace ka takura mata to zakaga bacin raina.....

Kawai yanzu ma na tausaya maka ne Saboda tana da aurenka a kanta ne Amma zan baku zuwa gobe Idan Kun daidaita walillahil hand Idan kuma baku daidaita ba shikenan ni zan koma hotel na kwanta......

Daddy tun yanzu ko hira bamuyi ba?Yar Daddy kinsan akwai gajiyan tafiya ko?Kada ki damu tomorrow Daddy will be with you through out dama ko ce ba school gobe ai ko?

Eh Daddy insha Allah,ba damuwa yakamata Kaje ka huta Gaskia then Abbaty mu tafi ko?

I insisted zan ranka shi naga Inda ya sauka yace a'ah karki damu bari naje na huta Saboda gobe da Yamma zamu tafi Madinah......

Daddy gobe fa?He smiled eh ko kada mu tafi?I nodded Bana so ku kom baka ji yanda nake ji ba da gaske.....

He smiled and then insisted gobe zai Aiko a kaini hotel din,Suka fita tare I waved at them Har suka shiga motar hotel din.....

I held my chest Yayana Kaman nayi hugging nasa,I sat down inhaling deeply,I called Jamila da Faheeta suka kwashe kayan na koma daki na kwanta Ina kiran wayan Abbaty......

Na gama sallah Isha na dawo parlour tare da su Jamila sai ga door bell na ringing,Faheeta na cewa may be Daddy ne.....

Jamila opened the door sai ga Yaya Abbaty wai ni baiwar Allah wannan irin kyau haka,He state at me and I stare at him....

Handsomeness,Gaskia Yaya Abbaty yana da kyau sosai they greeted him then they left the parlour.....

Yayana bismilla mana,he ignored me I stood up and went to where he was standing and he engulfed me into a bone crushing hug.....

I missed you Khadijatuna I really missed you,kamshin ki kadai abun missing ne,how I wish wasu matan zasu san muhimmanci kamshi....

Yayana I missed you too sosai,he started kissing me his eyes were Ted already I stopped him....

Yaya bafa a gida muke ba,to kizo muje hotel din dana sauka mana,I smiled haba Yayana Waye zan bari a gidan Mutane ai Kaga bai kawo kallo ba ko?

He held his head,ya kike so ayi?I made him sit,Yaya Ina kabar Daddyna?He smiled ai shi Daddynki yasan nayi missing naki shi da kanshi yace nazo na ganki.....

He laid on my laps Wallahi Khadijatu Idan Ina da yanda zanyi da bazan barki a nan ba sai dai mu koma tare Amma Daddynki bazai bari ba.....

Yayana duka duka wata daya ya rage mun fa dan sauran kwana kin na karbar result ne sai Hajj....

Shhhh Baby duk Daddy ya mun bayani Amma dan Allah ki zo mu koma gida I promise zan canja Wallahi I can't function without you kwata kwata na diana shiga OT(Operation theater)Saboda ke ne fa.....

Yayana Amma kasan Ina sonka sosai ko?He looked at me then kissed me,it was so passionate irin nayi missing naki dinnan.....

I closed my eyes wai Khadijatu yaushe kika fara kunyar nan tawa,kin fara ko sai kice ko kallona ba zaki iya yi ba.....

He blew air to my eyes,Yayana I said in a weak voice that melts his heart,Baby kizo mu je yawo zan maido ki anjima kadan,I smiled to if you insist mu tafi.....

I called su Jamila na gaya musu zan fita,Mudai Aunty Sai da Safe said Faheeta they both laughed I nod my head,we went yayi mun shopping then he took me to his hotel,Yayana bazan fa iya shiga ba Idan muka hadu da Daddyna fa?

Ai shi Daddynki yasan cewa ke wife dina ce,kuma dai ai nayi kokari ko dan Allah,he laced our hands....

Na cije Nifa Yaya bazan iya zuwa ba,Baby ba floor daya muke da Daddynki ba ai ko,please kizo muje mana Wallahi da gaske nakeyi......

To we went to the elevator then to his hotel room,I sat down and he went and showered.....

Ya naga kina dari dari he said as he was drying up his hair,Yaya nidai ka maida ni gida.....

Haba Babyna ko tare muka kwana ai Ina ce ba wanda zai yi magana we are married fa for 3 years ma haba ki bari mana,kuma nafa san kina son Yayanki ko,ko bakya son Yayanki?

He said while bringing his face closer to mine,Yaya I moved back,Yaya ka daina mana dan Allah....

In daina Khadijatu tell me to bakya son Yayanki?I rolled my eyes and nodded I love you i whispered......

That was how Yaya Abbaty made me sleep in that hotel,around 3am I woke up and asked him to take me back home.....

Dan Allah Yayana mana Kaga zasu neme ni,He widened his grin Babyna har kin gaji da Yayanki kenan?

I nodded no ko kadan I want to be with you too,is just that then Shhhh he chimed in come he laid me on his chest that was how I slept off.....

I woke up very tired in the morning,I took a warm bath and he gave me some pain relief after Fajr we cuddled and slept off......

The alarm startled me,Innalillahi he woke up too lafiya dai Khadijatu?Yaya Abbaty har past 9 yanzu Daddy zai tafi gidan fa na shiga 3.....

Wai Baby meye haka ne wai?Daddy fa yasan anan kika kwana yasan dole tare zamu kwana to meye abun damuwa ne wai?Ni din mijinki ne Khadijatu.....

He was upset from the sound of his voice,yi hakuri Yaya I said he looked at me and scoff....

I am your husband bansan meye hakan ba,Haba Babyna I came all the way from Nigeria to see you please karki bata mun rai mana......

I was mute har muka koma gida,muna shiga Daddy na knocking,he came in I couldn't look at him Idan na tuna wai yasan tare muka kwana na shiga 3 ji nayi Kaman kasa ya bude na shiga....

I hide behind the couch and ushered Daddy Ina kwana?He smiled Khadijatu yau kunyana kike ji ne?Daddy ne fa....

Kada muyi haka mana Khadijatu zo mu gaisa mana,Na noke kai a kasa Daddy bara a kawo breakfast,I ran to the kitchen I met Jamila and Faheeta.....

Yanzu zamu kai komai ai Aunty Khady kije gamu nan zuwa I looked at Jamila,a'a mu tafi tare dai bara na rika muku.....

Daddy was smiling looking at me hiding behind curtains,when they dropped the plates and everything.....

Daddy cleared his throat and called me zo Kubra zo muyi magana,I sat down looking down,Abbaty naso yai dariya Amma yasan halin Daddy.....

Abbaty ka bani guri da Yata Idan muka karasa magana zan kiraka,he then went out....

Khadijatu I answered na'am Daddy,me ya faru ne kike kunyana haka dare daya?

Bakomai Daddy kawai dai I closed my eyes,he smiled oh decision dinda kika yanke ne?

I kept mute ga alama dai zamu mayar da auren ne?ko opposite ne?He looked at me talk to me mana....

Daddy duk yanda ka ga yafi Ai Ni your decision is mine,he smiled Idan nace a mayar da auren fa zaki yarda?

I nodded eh Daddy,zan Mayar miki da auren ki Khadijatu Amma na gaya masa ba zan yarda ku zauna gida daya da matarsa ba and kinga komai sabo zan saka maki so Idan kuka je Hajj da Hajiya zaki siyo komai da komai......

Allah yayi miki albarka idan kika ji fa ba zaki iya auren ba zan rabaki da shi Khadijatu ke nake jira....

Daddy I scratched my head zan koma I looked down,he smiled shine na kunya?I nodded I am your father Khadijatu so feel free kinji?

Yanzu kira Abbaty din yazo muyi breakfast sai na kara jaddada masa,I smiled and called him,he held my hand and hugged me to Ya'u Daddynki kike kunya kina so ya gane wani abun ya faru kenan?

I nodded no dan Allah Yaya Bana so ya gane he smiled then ko daina kunyar nan just act Normal kinji?

I smiled to Yayana,Kar ya ganmu a haka,he held me tight tell me you love me sai na barki,I love you Yaya I said da sauri then he released me.....


Read,vote and comment...

💞💞💞💞💞FOREVER YOURS💞💞💞💞💞AYSHASAMIRA 💞💞💞💞💞💞

Continue Reading

You'll Also Like

38.9K 4.4K 26
It all comes down to LOVE and SACRIFICE. Follow me on this voyage and I guarantee you'll find it fascinating. Note: The pictures you will see here a...
185K 22.1K 34
(Editing in process) Salmah, is a normal girl from a normal family with nothing extraordinary about her. She happens to fall in love with Ammar. The...
Gentle touch By K

General Fiction

47.2K 1.1K 32
It had been mere months after her eighteen birthday, when she was pulled from the safe haven of her life and forced into the fantasy the women had cr...
214K 2.3K 9
An English Hausa novel. Aisha, a girl with dreams and ambition. She wants to further her education and become an independent woman. But what will...