*🤍THE MAID(MAI AIKATAU)🤍*
BY THE DMKs✍🏻
*53*
sorry for the late post, walhy uzuri ne agabana Gashi school yayi zafi ga uwa uba kulawa da gida.. Sister meemah DMK kuma ba waya a hanunta.. Twinny ba lafiya🥲
Plz bear with us ba Kulum zaku dinga samu post ba🥲🥲Plz asamu a Adu'a Allah ya bamu sa'a Amin. Tnx❤️❤️
Dedicated to masoyan The MAID❤️❤️❤️ I love y'all ❤️
Su Fahad sun isa Abacha road kamar yanda suka tsara, Saide kash basu ga car din ba.. So sai suka fara surveying environment inda suka ga car din, lucky enough location din da ya nuna masu yayi dai dai da wani gida da yake pointing insu.. They went straight to the gate without hesitation.. Sunata knocking but ba Abude ba bayan kamar minti biyu sai wani yazo yazo
How may I help you?
We're looking for Mr usman Hamza.. Najib ya nuna mai Id card insa
Mai gadin yace, we no get that kind of name for this house, and my Oga and madam Don travel since last week.. Na only us dey.
Najib beyi wasting time ba yasa mai gun a ciki.. Now speak up and tell us the truth..
Where are they?
Oga I swear they no dey.. You fit enter check..
Suka shiga tare dashi, sukafara checking the whole house amma Basu ga sign koh daya ba, Shikam Najib yana tsaye da Mai gadin..
Gaskiya ya fada Bakowa aciki sai yan aiki. Kuma mun tambeyesu sunce basu San Shi ba.
Najib ya nuna ma Mai gadin hoton ussy dake wayar su..
Do you know him?
Yes yes I know him, plz no kill me.. Na my Oga friend be this, him dey come here every weekend but now him no dey come..
When was the last time he came?
Last two weeks sir and no be me dey on duty na wan old Hausa man, but Oga Don sack am since..
Why?
Oga say the man too old, na the reason be dat.
What's your name?
Madanbuchi.
Buchi gimme your phone..
Najib Yayi operating kafin Yabashi sanan suka Yi wasu abubuwa a gidan kafin suka Tafi.
Suna cikin car din, basu Tafi ba suna jira Suga koh wani zai zo, cuz sun san for sure zasu Kira Oga nasu sugaya mai shiyasa Basu bar gurin ba.. Suna wajan har aka fara Kiran sallah Subhi.. Najib yakuna system insa yana video recording komai na haraban gidan.. Su Kuma su fawas suka je sukayi sallah.. Har suka dawo, Shima yaje Yayi yadawo.. Still Bawani Abu Basu suka bar haraban wajan ba sai to 1 na Rana..
Duk sun tsorata gani cewa Basu samu Abinda suke so ba..
Najib yace they're very smart
We need one step ahead of them..
This can only happen when we have access to their account... Yanzu dole mujira feed back daga wajan Judith"
Gaskiya they're brave, duk wani sign daya kamata mugani Babu.. Matsalar yanzu shine bamu san koh suna Garin ba. Ko Kuma su bar Garin inji fawas..
Fahad kuwa rike kanshi Yayi sabida yanda Kansa ke ciwo.. Shide fatar sa Allah ya sa suna Raye, cuz ya tsorata.. Duk wani hope nasu duk ya kare.
@Mohell
Kulum Abby yana gun IG, akan batun batar amma Kulum Bawani nasara sai tight security da aka sa a Garin..
Koh Ina ansa hoton ussy ana nima Shi.. Duk Wanda ya ganshi za abashi million ashiri.. Garin Abuja yazama so tattered and busy kowa na iya kanci kokari Don cewa sun kama ussy,
Madanbuchi naji radio yaji anyi announcing Za Abada 20mill yayi sauri kofa number yakira yan sanda yayi masu kwantace Anguwa sai gashi sun zo.. Duk ya kwashe iya abinda yasani game dazuwa ussy dayakeyi kuma da budurwa ussy..
AY yace kabamu address inta da sunanta..
Madam Lucy no to they stay for town ooo, na business woman she be..
Give us her address..
Oga you never give me the 20mill fa
Sergeant Sadiq yazare mai ido yace, speak up my friend..
Oga I no no her address oo but most of the time na here they meet if my Oga travel.
Dama tare da abby aka zo, ya rubuta ma Buchi check din 200 thousands.. Plz my son if you have any clue on there were about plz don't be scared to say it, the police men are here to guide and protect you and I wl double this amount..
Buchi yakala Cheque din yana murmushi.. No worry Oga, I go call them.. If I see her or ussy
Su ummah kam Kulum cikin Adu'a suke duk ta rame, koh abinci bata iya ci... Ga kudi har iya kudi amma yaranta sun Kasa Dawowa gareta..
Allah kaide zai dawo Mata dasu shiyasa Kulum tana cikin azumi da nafillah Don rokon Allah ya dawo Mata da yaranta cikin koshin Lfy..
Noor ta koma kanu jiya, duk masallatai da makaratun islamiya anata rokon Allah, kuma anata sauke alkurani da alkunut Don gani cewa sun dawo cikin koshin Lfy.. Duk Labarin yabi sansa da luguna har kasashen waje..
Yan uwa Abby suma basuyi kasa agwiwa ba dana Saudi dana Nigeria Don gani cewa suma sun bada gudumuwar su...
*****×****×******×****
Ussy yayi pointing gun akan Hazrat, daidai lokacin da face mask guy Ya tashi yana gani juya saida yazauna akasa kafin yadaina gani.
Hazrat what are you trying to do? Tryna escape or what?
Ya fada yana dariya..
the face mask guy Ya basu order to tie him..
Yasa ussy Ya karba Mohell daga hanunta..
Hazrat Mohell kenan.. In ka ga kabar gida nan toh Saide gawanka.. Kuma yau purnishment din yau sai yafi na sauran.. Ku daure min ita.. Aka daure Hannu Inteesar gamgam yanda baza ta iya kwance kanta ba.. Ku dauko kujeran hazrat kusa min anan.. Yayi pointing daidai yanda zasu dinga Kallon Juna shida Inteesar...
Take Mohell with you Yayi instructing su ussy..
Plz don't do this to us.. Where are you taking my son to..?
Walhy baza mukara ba, tafada Tana kuka..
Is too late sunshine, appology not accepted..
Su ussy suka fita da Mohell, tafara kuka mai tsuma Jiki tana Adu'a Allah ya kawo masu dauki..
Hazrat Kasan mai ya faru dazun kuwa?
Your wife fainted.. Guess how she started breathing?
Nina daura baki na akan nata na hura mata breath ina..
Hazrat zuciyarsa sai tarfafasa yakeyi kamar zai fito ji yake yi kamar ya tashi ya kashe Shi..
Hazrat yanzu Kansa mai nake so kuwa?
S**
Kwana biyu duk nayi missing jikinta yafara caresses jikinta yana Kallon face din Hazrat.. Kuma yau agaban ka zanyi..
Hazrat ya saki wani Kara mai tsoratarwa ..
walhy karka kuskura ka tabamin Mata in ba Haka ba walhy sai nakashe ka..
Mutum ya kwashe da Dariya, yafara kokarin Kai bakin shi kusa da nata amma sai juye juye takeyi, ki tsaya ko Kuma inyi maki ta karfi.. You know what I mean by that.
PlZ don't do this to her.. name your price range... You said you're here for me.. Why not take me instead and let them go.. Lemme pay for the consequences...
Huh?
Hazrat I should take you instead? How do you mean by that? I'm erected already I want to dive in with her.
Hazrat sun kuyar Dakai kawai yayi. Yaji wasu mahaukata kuka na zubowa daga idonsa.. Sai Adu'a yake yi Allah ya kawo mai dauki... Yafara kokarin kwance Hannu sa, Ashe Wanda ya daure Shi Bawani daurewa Yayi mai ba.. Nan dana yafara kwance Daurin Hannu sa, Shikam mugun muhimim nan sai daga sukeyi da ita, Gashi dama ba lafiya ne da ita ba duk Tayi weak Hakanan ta sadakar sabida bata da karfi
Yanda mutum keyi zai nuna ma cewa ba dagaske yake yi ba, Yanayi ne kawai Sabida Hazrat, cuz sai yayi kamar zai hada bakin su sai ya fasa.. Bansa sanda hazrat yataso ba da karfin sa yakai mai Nushi..suka fara dambe Sosai Hazrat ya zuciya bai masan yana da karfi Haka ba sai yanzu saida yayi mai Duka gaske kafin Shima Ya fadi kasa yana sauke ajiyar zuciya, sunfi minti biyu a Haka.. Kafin yafara kokarin tashi Don Ya kwance ta.. Hakanan ya kwance ta yana gani jiri.. Mutumin yataso da kyar yana kokarin fita amma Hazrat ya rike mai kafa gam.. Inteesar ta tashi ta Rufe kofar cuz tasan in yafita kashin su ya bushe.. Hazrat ya fado dashi kasa mutum ya fadi a kwalban flask dake kasa itama dauki takalmi sa ta cire ta kwala mai akai ya kara sumewa, Hazrat ya fara daure shi.. Saida ya gama kam kafin tafara using tissue tana goge Mai jini Fuskanshi.. He's Panthing heavily kamar Wanda zai wula.. Thank you my jannah..
Inteesar ta tashi ta tsaye tana Kallon mutumin, ta rasa meyasa take son gani face insa, Hakanan tafara kokarin cire mask in face insa, daida da lokacin da ake knocking kofar..
Fav ka bude abinci na kawo mata da drugs plz ka bude.. Inteesar Tagane wanca yarinya ne mai kirki shiyasa taje ta bude tana budewa.. Mai nikab Tayi mamakin gani fav inta wanan Yanayi bata san sanda tray din yafadi Kasa ba zata kwala ihu Inteesar ta Rufe mata baki, at the same time ta kule kofar..
What have you done to him.. Taga yanda jini ke zubuwa ta kanshi, da Kuma kwalban flask dake gefen cikin sa, ta ma manta dacewa suna gurin tafara kokarin cire mai mask din sai Kuma ta fasa...
Hazrat na jingine da bango yana sauke Ajiyan zuciya yana Kallon su..
Ta tashi zata fita takira su ussy, Inteesar tayi stopping inta...
If anything dare happens to my brother walhy you guys wl pay for it mai yayi muku daza ku kashe min Shi?
Shikadai ya ragemin aduniya nan.. Look how his bleeding for goodness sake tafada Tana kuka kuma ta rugume dashi..
Plz Yaya wake up, tafara kwala Kiran suna ussy nan dana suka fara kokarin bude kofar amma ansa key...
Kije ki bude masu, walhy in Abu yasamu brother na sai na kashe mijinki ,
Inteesar duk ta tsorata gani halin da take ciki bata sanda ta bude masu kofar Ba,
plx kukira min doctor,
Nan take aka Kira doctor.. Hajiya Garin ya haka ta faru..
ku dauke shi ku kaishi dakin shi...
Ta mayar da dubanta zuwa Inteesar if dare anything happens to my brother walhy you'll pay for it kafin tafi ta ta Basu gu..
Doctor haryazo yafara treating insa Yayi mai allurai sanan ya basu magunguna.. Don't worry about it zai tashi kanshi ne ya bugu. Amma Bawani matsala.
Mun gode Doc.
Sai wajan karfe hudu Ya farka rike da kanshi.. Pearl where are they?
Fav they're here with us.. Hope you're feeling much better now..?
Yes I'm fine yafada yana kokarin tashi ta ruko shi.. Fav ina zaka Kuma?
Zanje in duba su..
Yaya don't tell me you're going like this?
Yes dear.. Haka zan Tafi sabida yau ne numfashi Shi na karshe.. Ya karba bidinga zai fita ta ruko shi kawai ya tura ta, ussy karka bari ta fito.. Ussy yace Toh Oga ya fice daga dakin har ya isa dakin dasuke Hazrat na kwance yana bacci Sabida maganinta da ta Bashi yasha.. Ita Kuma tana zaune rike da Mohell kusa dashi.. Kawai taga mutum ya bude kofar da karfi.. Tayi saurin dagowa tana Kallon shi rike da bindiga a hanunsa to her surprise tayi saurin kwantar da Mohell, sai taga yana kokarin cire mask in da yake daidai karkashin idon sa Sabida bandages dake zagaye da goshin shi, zuwa Kasan bakin shi sai da yacire Abin maganar dake bakin sa kafin yacire mask din..
Inteesar tayi shock ganin wanda yake tsaye a gabanta.. Innallillahi Wa Ina ilahi rajiun Daman
You you you are the one behind the mask....
Thanks