FOREVER YOURS

By Ayshasamira

53.8K 3.4K 1.3K

Khadijama Is half Shuwa Arab,a Gentle and simple lady in her mid twenties,follow us as we peak through the li... More

Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35

Chapter 20

1.4K 99 7
By Ayshasamira

💞💞💞💞FOREVER YOURS 💞💞💞💞By AyshaSamira💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Chapter 20.......
Wattpad@Ayshasamira
Twitter @Scarlet_Samie....

Yaya Abdulrazak ka daina mana,hmmm!Yau suna na ake kira Khadijatu,he kissed my neck I moaned......

Yaya Abbaty mana,hmm Yaya ga Daddy nan,he refused to stop,Yaya zan cije ka....

He was loosing control totally,I stopped him,we all were breathing heavily,I sat down and compose myself,I found my ribbon.....

Khadijatuna yanzu ba zaki taimakawa Yayanki ba?Kina so malaiku suyi fushi da ke?

Nima Yaya ka tausaya mana kada iyayena su yi fushin kuma nan ai Jamila ko Hajiya zasu iya shigowa.......

Muje gidan Rashid to,wai ba zaki ma Daddy magana ba,kice zaki ki dauko abu a gidan mana.....

I was looking at him wai Yaya in tambayeka?He nodded ba kana da wata matar ba?

Ita daban ke daban fa Khadijatu,he held my hand please....

Hmm!Amma ai Yaya kasan dani ka auro ta ko?Nifa Yayanazan iya zama da ita ba masifar Fareedah da yawa yake......

Khadijatu Kiyi hakuri mana Wallahi Ina sonki sosai Wallahi bazan iya rabuwa da ke ba........

Ni Gaskia Yaya bazan iya zama da matarka ba,I pouted....

In canja miki gida ne?Hw looked at me ai matarka ko Ina nake zata sameni ne kai kuma baka iya tsawata mata sai ni.....

Wai Khadijatu in tambayeki?I nodded Ke ba matana bace?I rolled my eyes so you know how much it hurts if you keep calling her matarka?

Sorry Yayana kayi hakuri to na daina,Kaga kada Hajiyana ta same mu a haka Kaje gobe zan maka waya mu hadu ko a Ina ne ba ko gidan Yaya Rashid in kaji Yayana?I said eager for him to go Bana so su Hajiya su ganni a haka.......

Da gaske ?Shikenan bara naje to na bar Suraj a kasa,Zan miki waya Idan na tafi gida kinji Babyna?

Muje ki rakani,na noke Kafadata,Daddy zai iya fitowa Kaga nidai kunya nake ji Yayana,he smiled to shikenan Khadijan Abbanta he pecked me then left......

I composed myself,I combed my hair and sat down truth be told I missed him,I really want to hug him and cuddle......

He dropped Suraj and went home after collecting Rashids key,I was asleep when the girls came back and started packing I will miss them.....

When he went back home she was waiting for him in the living room,AT wai ni zaka wulakanta ka barni a hospital?

He kept mute and went upstairs,she followed him,da kai fa nake magana abun da yawa ni ba kishiyar gida ba anyi mun ta waje wannan wanne irin cin fuska ne?

Ke Fareedah wai ke wacce irin mahaukaciya ce ne?Allah Ina daga miki kafa ne fa Idan kika kara cewa Baby kishiya waje zan miki rashin mutunci.......

Ai abun yakai ina fada kana fada AT dama ba sona kake ba ka dinga kiran wata Baby a gabana ni kuma ka na ce mun Fareedah?

Mtswww!He went upstairs ignoring her,he freshened up then called Khadijatu.....

Yayana ka koma gida?Eh Babyna na dawo Ina ta missing naki Kaman raina zai fita,I love you so much Khadijatunah.....

Allah sarki Yayana,kayi hakuri kaji?Daddynmu zai sauko ne ai Amma nidai Yaya I kept quiet......

Mene me Baby Gaya mun mana,Kinsan duk abunda kike so za'ayi maki shi ne ai....

Yayana,wai kana ganin idan Daddynmu yace mu hakura ba zamu hakura ba.......

Masifa ya daga murya Khadijatu kina da hankali kuwa?

Calm down Yaya Abbaty mana I was enjoying your bedroom voice and you are yelling at me Shi yasa Bana so na dawo gidanka ka dinga mun fadan nan naka........

Baby yi hakuri mana,maganar ce ta wuce hankali Wallahi,duk duniya ba abunda na tsana nake tsoro irin rabuwa n mu Wallahi Ina tsoro sosai...........

To ai nidai ba zaka kara mun yelling ba ko?He smiled I felt it,In his bedroom voice,Baby Na daina Kiyi hakuri kinji,goben zamu Gidan Rashid ko?

I smiled wai Yaya kana da mata fa Kaje gurinta mana,I laughed Khadijatu nake so he ushered,.....

Zaki zo ko?To Yaya duk yanda kace Idan muka ajiye Su Falmata airport zan tsaya gidan Ayshe sai mu hadu a can.....

I can't wait Babyna I miss you,I missed you too Daddyna we continued talking har aka kira Sallan Asuba......

I slept zuwa 10 na farka almost 10 missed calls na Yaya Abbaty,Falmata and the girls suna breakfast I brushed and sat down eating with them......

Wai Andeeja da waye kike ta waya jiya haka ne?Falmata asked,I eyed her wai ke Aunty Falmata baki san anyi welcome back ba ne?

Au kice Matar Yayanta ce,I blushed dan Allah Falmata ki daina mana,kice mun Aunty mana Khadijatu.....

Hmm!I cleared my throat su Fatee suna ta mun dariya to Aunty Falmata we both laughed.....

Hajiya came in we greeted her,Kubra yau kinsha bacci duk gajiya ne ko?I smiled eh Hajiya,

To Kubra Daddynki yana nemanki,I smiled and stood up,she looked at me ki bari ki gama cin abincin mana.....

No Hajiya bara na ganshi ai,I followed her,I salamed and went in to meet him,Daddyna Ina kwana?

Kubran Daddynta gobe ne ko?Eh Daddyna,he looked at me again Ba matsala ko?

I couldn't say anything I was twiddling with my hands,tell me mana Khadijatu mene ne?

Ko bakya so ki koma ne?I nodded a'ah Daddyna Ina so na koma ai na kusa karasawa.....

Ki Gaya mun akwai wani abu ne?A'ah bakomai Daddy,dama zancen Hajj dinne?I smiled

Ban manta ba Khadijatun Daddynta,to shikenan Daddy bakomai,bara na barka ka fita.....

He looked at me closely Kubra are you sure?I nodded kinga Abbaty kuwa?My heart started beating fast na shiga 3.....

Shikenan zaki iya tafiya ai,I smiled to Daddyna I rushed out of the parlour I put my hand on my chest.....

Hajiya saw me,Kubra lafiya dai?I smiled Lafiya Hajiya bara naje na shirya.....

Daddyn yana ciki,I nodded to shikenan kije ki shirya,Rashid ma nata nemanki,To Hajiya I nodded and went to the bathroom.....

We went to Ayshatus house then airport when they departed I went and bought some things I need then went Yaa Rashid dropped me at Aysha's.....

I was with Ayshe in the bedroom talking to Kausar via video call,Yaa Suraj knocked the door.....

I continued with what I was doing while she went and opened the door,Gata nan fa a kwance,I heard Aysha whispering to him.....

Sarautar Mata,Yaya Suraj muttered,I smiled Yaya Dr we exchanged pleasantries,Na takura ku ko?

Bamu ce ba fa,he quickly said it,I dropped the call and sat up,He was holding Ayshes hand.....

Sarautar mata he cleared his throat a taimaka a zo mana ga Yayan nan a Parlour......

I closed my eyes,Toh Ayshe closed the door,I stood up and rubbed the Arabian perfumes I put on my veil,.my heart beating fast.......

I salamed and went to to the living room,I smiled at Ayshe,I sat beside her,He cleared his throat....

Yau ba gaisuwa ne excellency?I rolled my eyes and looked at him,Ina wuni Yaya?

Suraj couldn't hold his laughter,wai ku ba zaku taba sakin jiki ba Kaman ba Mata da miji ba kullum ku kenan Kaman saurayi da budurwa Aysha laughed too....

Ayshe looked at me she frowned her face and uttered ant tan'aa binafsik Andeeja(Y are you distancing yourself?) hu zawjak(He is your husband) la tueti aimra'at 'ukhraa tilk alfursa(Don't give another woman that chance)

lays khata'ay Ayshe(Is not my fault) iinaa khayif(I am scared)I pouted...

She looked at me hal 'ant tahbinah(Do you love him) nem 'uhabih.(Ofcourse I love him Ayshe).....

thuma 'atbae qalbik(Thwn follow your heart Khadijatu) 'abi sawf yafham(Daddy will understand)....

To ai ayi da yaren da zamu fahimta ko Ayshe Dr Suraj muttered,Ai Idan Kaga Khadijatu na larabcin nan to Abbaty is in trouble they both laughed.....

He looked at me Excellency zan samu magana yau kuwa?I blushed eh mana ai na gaisheka ka ki ka amsa mun....

He smiled to Baby gaisuwa daga nesa sai kace wanda kike tsoro,I smiled sorry Yaya.....

Wai Aysha kina ganin love din Yaya da kanwa Yan gida daya they both laughed....

He eyed Suraj,Suraj kasan akan Ayshatu ne nake daga maka kafa ko?They laughed ....

Zan fita da kanwata he stood up,muje ko?I stood up shyly,Bye Ayshe daga can gida zanje fa.....

Haba Andeeja mana dan Allah ki dawo ta nan din mana,kar ki damu gobe da sassafe zan zo....

To ki bashi Abunda yake so fa Karki manta Ammi ta hada mana ke in the sense zaki rikita shi,kinji Andeejana I hugged her nikam ba zan iya ba Daddy fa baice komai ba....

She patted my shoulder trust me Daddy will be the happiest of kuka shirya I smiled kinji Bestie na please....

To Ayshe zan yi kokari Amma kinsan Ina sonshi Sosai ko,kuma duk wani kyau yake mun a ido na har Bana so na tafi Riyadh...

You will be together soon insha Allah,we then followed them outside,I sat in the car then we preambled waving at them....

Allah sarki Khadijatu tana shan wahalar rayuwan nan Amma fa suna son juna sosai Dr Suraj ya fada tare da kallon Aysha.....

Gaskia Khadijatu kam tana son Abbaty shima yana Sonta Allah dai ya taba su da wannan Fareedar taku she eyed him.....

Kiyi hakuri Amma Wallahi Ayshatu kina nan Abbaty zai fita hanyar Fareedah bari dai ya samu love a gurin Khadijama.....

We went to Yaya Rashids farm house,He parked the car and opened the door for me,I went into the parlour I saw drinks and food.....

I sat down he came in and sat closer to me,Baby me like so kici,he poured the juice and gave to me putting it on my lips which made me to sip it.....

Amma Yaya ai naci abinci Bana jin yunwa kuma fa gida zan koma to....

Shhhh Khadijatu mana Ni I am hungry tunda kika tafi ba wani abincin kirki nake samu ba,Hajiya da Daddy hana ni shiga gidan ma su kayi kwata kwata....

Yaya ai kana da mata,He laughed kema kinsan Fareedah bata da time dina,ke dince kuma kika guji Yayanki....

Yayana dai ya korani,He closed his eyes then kneeled I am sorry for all that I have done Khadijatu Wallahi you are the love of my life please forgive me......

I love you with all my heart,I do please believe me I truly do love you,I was so emotional I couldn't help but hugged him tight.....

He hugged me back,I am sorry you had to go through so much all for me,Wallahi Khadijatu kome kike so nayi zanyi ne I promise but don't leave me kinji?

Na shiga mawuyacin Hali Saboda rashinki,iyayenmu sun kaurace mun what do I do to?

Yayana kayi hakuri kaji?Insha Allah it won't happen again and su Daddy I will talk to them ni ma har cikin raina Bana son fushin da suke yi dakai....

Yayana abu daya nake so kayi mun ka saita matarka Saboda yanzu bazan daukar mata rashin kunyar nan ba Wallahi.....

Shikenan Khadijatu I will insha Allah,Ashe Khadijatu tana son Yayanta?

I smiled Sosai ma kawai dai you keep pushing me away ne,I pouted his head on my chest.....

Khadijatu I am famished,tunaninki baya bari na nayi komai,Ina sonki da yawa da yawa da yawa......

Yayana bara na zuba maka to abincin,Amma dai da bakai order ba ka gaya mun dana girka maka,he sat down....

I started him feeding him,wai Yayana ya akayi ka bari duk ka rame haka Wallahi har cikin raina Naji ba dadi....

He looked at me,Babyna ba dole in rame ba ke kina fushi dani an rabamu ,Daddy yana fushi Hajiya ma haka even Rashid baya mun magana....

Nayi Narai narai da ido,na tausaya maka Yayana Amma insha Allah komai zaiyi daidai,Ni ai yanzu na daina fushin dakai Ai ko?

Rashid ma I am sure ya daina,Hajiyana ma naga tayi sauki itama,Daddy ma dazu yake tambayana ko na ganka....

Da gaske he held my hands Dan Allah Daddy ya tambayeni?I smiled....

He kept the plate tell me Baby,Daddy ya ce miki ina nake?I nodded but calm down Yaya Abbaty mana....

Kinsan what it means for Daddy yace miki ina nake?I nodded no it means ya fara saukowa kenan,Alhamdulillah....

Yaya Abbaty,he looked at me,wai am I this important to you?He nodded and hugged me ba zaki gane bane Khadijatu......

Yaya Abbaty ka sa na gane mana Wallahi bansan kana sona haka ba,bansan kuma abun zai kai haka ba Amma alfarma daya nake nema dan Allah ka dinga cin abinci ka maida jikinka Bana son ramar nan nafi so ka dawo Abbatyn ka......

He widened his grin kara maimaitawa dan Allah the way you said Abbatyn I love it kirani again I closed my face....

Yaya abincin fa,call my name again,I blushed to Khadijatu Ina sonki Ina tsananin kaunarki duk duniya ke kadai ke kiran sunana inji dadin da Naji yanzu.....

I picked the plate but he held my hand,Yaya ka karasa kada ayi wasting nashi,he stare at me without saying anything......

I picked water and poured in a cup he was still staring I gave it to him he sipped it I then kept it,i fold my veil and kept it aside.....

I blew air to his eyes,Yayana finish eating this please,he was still staring and I continued feeding him....

I gave him water again,then hugged him,he started giving me numbing kisses I couldn't decline.....

The truth be told I missed him too,so much,we were so into each other when someone knocked at the door....

Yaya Abbaty was so weak his eyes were red already,he manage to get to the door,I quickly pulled out the perfume and Ammi gave to me I rubbed it and pick upsomething in a coke like can that Ammi gave to me I drank it up according to her instructions....

Ranka ya Dade Fresh milk dince na kawo.....

Oh Nagode Malam Bara'u,he put it in the fridge turn it on then came to where I was,His eyes were hell red....

He put his head on my chest I was caressing his hair,I felt something drilling down my thigh.....

He started kissing me gently passionately,I gave in too,we missed each other like crazy......

We were so engrossed in kissing he picked me up to the bedroom,he laid me down and undress me he undress too and wrapped us with a duvet and before you knew it he gave me the joy I have never experienced before......

God Yaya Abbaty really missed a woman beside him,nasha wahala sosai...

Sorry Babyna I should have done it gently Kiyi hakuri Sannu da zafi?Talk to me Baby.....

I manage and sat up,he hugged me,Baby Allah ya miki albarka you are different Khadijatu Wallahi kina da baiwar da ba duka macce take da ita ba.....

Sannu Babyna,he picked me to the bathroom he bathed me and allow me to do my ghusl bath,he wrapped me and brought me back to the bedroom,he then went and freshened up....

I dressed up before he came back,I rubbed my colocture that was in my bag and my perfumes my powder then I tied my head tie laid the bed.....

When he came out he was smiling,I shyly looked away,he dried himself and put on his clothes he is looking more handsome.....

Wai Baby badai har an shirya ba Ina zuwa haka?I smiled gida mana Yaya I closed my eyes....

Au Baby kunyar Yayan ne ya tashi haka?I blushed no don't start ai ba yanzu zamu tafi ba sai dare ko let's enjoy each other's company mana.....

We cuddled and started watching with his MacBook,wai Khadijatu da kika je  Riyadh baki taba missing nawa ba ne?

Yayana ina missing dinka as much as you missed me Wallahi,Kawai dai  Idan na tuna he sushed me......

Don't say it again please it makes me feel like irin I don't deserve you,I smiled na daina Yayana,my phone that Was ringing startled me....

I picked up,it was My Mom I talked to her then dropped the call,he was caressing my face,when his phone started vibrating......

He looked at me then sight,He ignored the call then she called again,Fareedah mene ne ?

I stood up but he held me back,he was talking to her while looking at me,Shikenan he started caressing my face.....

He started kissing me but I pushed him daina mana Yaya,nima watarana idan na kira zaka iya mun hakanan kenan?

He closed then opened his eyes nafa ajiye wayan Khadijatu,kuma ai itace matar da kake so da ka auro Idan ka mata haka nima zaka iya mun.....

Bazan taba miki ba Saboda kina respecting nawa Khadijatu,he kept caressing,kissing then to bed I freshened up again,then the call to Magrib...

We prayed Yaya mu tafi gida ko kasan yanzu Hajiyana zata neme ni,He smiled ai ko baki ce ba dole zan mai da ke wurin su,tunda sun rabani da ke ai.....

Don't say that Yayana I said while caressing his face,I know Daddy will surely make the right decision....

He hugged me,My phone was beeping it startled us,I picked up,Hajiya Ina wuni?Eh yanzu zan dawo to zan zo miki dashi......

Yaya Abbaty mu tafi ko wai zan siyo wa Hajiya soy source ne a supermarket,Hw sight yanzu dole ba tare zamu kwana ba?

I wrapped my veil,sorry Yayana I put my palm on his face,I love you Yaya Abbaty I said while looking at his face,he kissed me then stood up and hugged me........

After few minutes we preambled to the supermarket then I looked at him,Yayana wai ba Yaya Rashid zan Ka waya ba yazo mu hadu kada Daddy ya ganmu tunda yanzu gidan bakowa.....

Bakya so Daddynki ya ganmu tare?I kept mute he picked his phone and called Rashid after telling him where to meet,he parked the car and turn to look at me.....

Baby Amma kinsan raina ya baci ko?Y can't we go and talk to Daddy?Daddy is understanding we love each other to menene?

I am sorry Yaya Abbaty Amma confronting Daddy Kaman rashin kunya ne....

He beat the steering Nida nayi confronting nashi rashin kunya nayi?Yaya calm down mana haba meye abun fada kuma.....

Sorry Baby Wallahi Ina cikin rashin hankalin rashinki,gashi kinki ki fada mun yaushe zaki tafi Amma yanzun nan zanje na kara wa Daddy magana abun yayi mun yawa........

Rashid came they exchanged pleasantries and I went to Rashids car,I sat down I don't know what they were talking about......

He came and squated beside me,he held my hand and kissed it zan kiraki Babyna please Kiyi hakuri kinji?

I smiled he closed the door and Rashid drove off,A'ah su Deejama ana so Ana kaiwa kasuwa he laughed....

Yaya Rashid I laughed nice nake so nake kaiwa kasuwa ko?Zan hana maka Fateemah we both laughed.....

Yanzu wai meye abunyi ne Deejama?Game da me kenan Yaya Rashid?You and your husband mana Wallahi duk Abbaty ya sukukuce it's been almost 8 months yakamata Daddy ya mayar masa da Ke......

Amma dai kasan Daddy yana so na gama masters ne fa Yaya Rashid I am sure zai mun maganar...

Yayi numfashi shikenan Allah ya zaba mafi alkhairi,Amma ya baki Gaya masa gobe zaki tafi bane?

I pouted Ina jin nauyin Gaya masa ne Yaya Rashid kasan fa miji na ne ko ba komai....

To shikenan ni ma ban Gaya masa ba dana fahimci bai sani ba,Amma kam gobe Abbaty zai haukace mana.,we both laughed.....

Hajiya met Alhaji in his living room,Daddy Sannu da aiki ashe bakin sun tafi...

Ranki ya dade sun tafi nama karasa tura abun dama controller na Rivers ne na ga email dinsa.....

Wai Alhaji haka zamu bar Kubra ta koma bamu daidaita su da Abbaty ba?

He closed the HP laptop,Hajiya Ina so ta karasa karatunta ne Amma nasan ai sun daidaita na hango su shekaranjia ina verandah ai.....

Idan yanzu aka mayar da Kubra kinsan halin Babanki bazai yarda taje ta karasa ba,kuma na tambayeta tace tana so ta koma har zakuyi aikin Hajj sai ki dawo tare......

Har Kausar na kira na tambayeta tace ai tana so ta koma ta karasa nan Yar aiki ya hana a kai mata ballantana zuwa Riyadh.....

To shikenan Alhaji Amma Idan suka san ka aminta su ci gaba da zama Kaga zasu samu natsuwa duk Abbaty ya fita hayyacinsa Wallahi ni tausayi yake bani.....

Yana son Khadijatu and Ina da tab bacin ya gane kuskurensa,a bashi second chance please Alhaji.....

Bakomai zan masa maganar Amma sai Idan shi ya kara tuntubata da zancen,aka yi sallama aka shigo....

Hajiya Shatu Au kece Sannu da zuwa,Hajiya ta tashi ta mata Sannu.....

Gwaggo Shatu looked at Hajiya without answering Wai Alhaji Hassan ka kuwa san ciki daya muka fito ni da kai har zai Ana maka dadin baki?

Kasan kwana Ramla nawa a gida Amma ba wanda ya biyo bayanta haba har Yaran ma za'a biyo ba?Anfi so yanda aka Ajiye Khadijatu ita ba ga aure ba ita ba ga zawarci ba,a bar Ramla haka.....

Innalillahi wai Ramla bata gidan Abdulrauf Wallahi bani da labari nasan dai yayi tafiya har yake ce mun ita tana nan kano Amma Ai yau ne zai dawo....

Yi hakuri ki zauna bara na kirasa kaji mun yara da rainin wayo,Yanzu Ina ita Ramla yana fada yana danna waya....

She looked at Hajiya ke kuma ki ajiye Yara ba tarbiyya shi Abbaty ya ma waccan mayyar Amma banga laifi da ba ita ke binsa Amma ni nafi karfin a yiwa Ramla wulakanci.....

Yi hakuri Gwaggo Shatu Wallahi ban sani ba ance ka haifi 'Yaya baka haifi halinsu ba....

She sat down and crossed her legs,Yanzu Ina ita Ramla din take Alhaji asked?

Tana parlour da yaran ai tare muke Saboda ni bazan dauki wulakancin nan ba su waccan sadakar yallar ne za'a taka ba ni Shatu da Yarana ba.....

Yi hakuri mana haba,Hajiya kira mun Ramlatu ga Abdulrauf din yana tahowa.....

She came in and greeted them then sat down a kam couch,Hajiya looked at her  cikin ranta tace unlike Khadijatu da a kasa zata zauna.....

Daddy ya fara tambaya,wai Ramlat ya akai haka kuma shine baki Gaya mun ba?

Daddy cewa yayi in tafi gidanmu wai mu matsiyata,the kids went to Daddy and he picked them and sat them down beside him.....

Me ya faru haka?Wai Daddy aure zai kara shine nake ce mashi bai kamata ba ko ba komai ni Cousin dinsa ce,kuma ma meye Bana masa......

Shine ya dinga masifa wai Halima ba kyau Ina kaza ya Ina menene kuma fa Daddy Yar aikin tana sonshi ne Shi yasa na korata to ya zanyi da yara ga aikin gida.....

Daddy shook his head,Cikin ransa yace oh Allah kama Khadijatu albarka ita da aka ma kishiya Bayan shekara daya da aure.....

Kiyi hakuri Ramlat tun yaushe hakan ya faru?Alhaji ya kuma tambayanta,She wiped her face,sati 2 kenan yau Daddy kuma ko kudin Abunda za'a ba yaran bai bar mun ba.....

Just when Yaya Abdulrauf salamed and came in,he greeted them but Gwaggo Shatu refused to answer,tana ta karkada kafa......

Haba Abdulrauf ya kake nema ka zama Abbaty haba Abdul Ina Yabonka,ko dan darajar yara ana rage wani abun ko?

Ayi hakuri Daddy nasan nayi laifi Amma dan Allah Daddy a bari na kara aure shine kadai nake roko.....

Kaga Ni Abdulrauf yanzu ka dauki matarka ku koma gida Bana son irin abun nan dan Allah Abdulrauf kaji?

Daddy ai kaya na suna gidan Umma dole sai naje na dauko,Ramla chimed in,Bakomai ai zai sauke ku Idan kuma ba yau zaki koma ba sai driver ya kaiku gobe yaje ya dauko ki.....

Eh Daddy to a bari gobe da safen,she said while looking at her Mom.....

To ai shikenan mu zamu koma said Gwaggo Shatu kuma kai Abdulrauf ka tabbatar da ka kawo kudin da na dinga siya wa yaranka cerelac.....

Ayi hakuri Gwaggo zan kawo insha Allah,Allah ya huci zuciyarki,they stood up then Gwaggo Shatu remembered something and came back.....

Yauwa Alhaji nace Ina zancen Yusrah ya kwana ne Saboda naga ita da Abbaty sun fahimci juna,tunda aurensa ya Mutu ai gwanda ya kara da Yusrah tunda tana sonsa.....

Daddy was shocked but do not want to say anything,To zan duba  Hajiya Shatu insha Allah,Amma kuma ai aurensa da Matansa duka yana nan Amma za'a duba ga wannan he handed over an envelope that was on the center table....

Ramla picked it up and they went out Hajiya excorted them,Abdulrauf ya haka ?

He cleared his throat Wallahi Daddy Ramlat ce bata da kunya wai fa taji ina hira da wani friend dina ya kawo mun ziyara shine ya fito wai zancen mata nake yi kawai ta kwarawa abokina miya a jiki.......

Subhanallah!Abdulrauf abun har haka,Ka taka mata burki Banda rashin kunya mana haba.....

Daddy ya shadda kai,Kayi hakuri Abdulrauf Wallahi nasan ban kyauta ba,Abbaty nayi ma gata kuma shine keso ya bani kunya.....

Haba Haba Daddy dan Allah kada kace haka mana Wallahi ba laifinka bane,Allah ne ya kaddarta hakan kuma Ramla Idan ba wata ta gani ba ba zata shiga taitayinta ba.....

Bakomai ai nasan ba zaka yi abunda zai bata mun rai ba Abdulrauf Allah ya yi maka albarka,suka amsa tare da Ameen.....

Ya sosa kai Amma Daddy dan Allah wata alfarma nake so ayi mun,he looked at Daddy....

Menene Abdulrauf ko an samo matar ne?They both laughed A'ah Daddy banma fara nema ba kawai sai na samu izininka.....

To shikenan Allah yayi mana jagora,Ameen to Menene Abdulrauf Ina jin Ka......

Daddy he then looked at Daddy dan Allah Daddy kayi mai Abbaty hakuri mana,Wallahi duk ya fita hayyacinsa akan Khadijama Yanzu haka an kasa fada masa gobe zata tafi....

Dan Allah Daddy ka bashi Khadijatu Wallahi mu shaida ne,Abbaty bazai kara maimaita abunda yayi mata ba please Daddy.....

Wallahi nima Abdulrauf Ina jin tausayin Abbaty but the issue is Ina so taje ta karasa masters dinta ta dawo Idan fa yau Khadijatu tace bata yin masters ba Inda zata tafi amma tana so taje.....

Ai bazan raba su ba Abdulrauf Amma a mata hakuri ta gama,Abbaty salamed and came in,Ina wuni Daddy?Ina gajiya...

Daddy a fara'arsa ya amsa Lafiya kalau Abbaty ya gajiyan biki?Abbaty smiled hmm!Ashe Daddy zai hakura....

He sat down beneath his feet,Yaya Ina wuni naga su Ramlat a waje ai,eh nima a nan na same su......

Abbaty looked at Daddy ya noke kai kasa,Daddy ayi mun hakuri dan Allah...

Ai na tabbata kana son hakuri to tunda har su Hamza da Nuhu ka taso daga Zariya Abbaty....

Wato Abbaty ba wai Bana so na mayar maka da Khadijatu bane,Daddy ya numfasa Idan ka ci gaba da bata mata rai ne Gaskia zamu samu matsala Shi yasa gwanda ka barmu. 'Yata a gidana Ina ganin ta a cikin farin ciki.....

Dan Allah Daddy mana he held his legs Wallahi khadijatu zata samu farin ciki a gidanka dan Darajar sunanta da nawa ......

Daddy adjusted Au da sunan iyayena zakayi bribing dina Abbaty?They both laughed Hajiya came in and saw them laughing.....

We were coming in and gisting with Rashid when I sight Gwaggo Shatu and her daughter with grand kids,na matsa suka sauka.....

Suka gaisa da Rashid ta kalleni marasa kunya keda aure sai dai ki gani a wari,insha Allah kina wurin ya won bude ido zakiji an daura auren Abbaty da Yusrah yanzu na gama yiwa Daddyn naki magana ai,they laughed with Ramlat and left.....

I looked at Yaya Rashid he looked at me and shrugged his shoulders,wai Yaya da gaske auren Yusrah da Yayan?

I doubt gaskia nasan Daddy bazai ma yarda ba,Amma muje ko ki kwantar da hankalinki Deejama kinga yanda kika chanja......

We went in I dropped sakon Hajiya a fridge we went to the living room together,we salamed and went in....

I saw them all except Yaya Abdulrahman and Kausar,jikina duk a mace yake,I greeted Daddy and Hajiya....

Yaya Abdulrauf teasing me,I smiled Daddy looked at me then at Abbaty he was staring at me while I didn't even look his way.....

Khadijatu an shirya?Eh Daddy I nodded morning flight ne ma ai to shine Bana so na tasheka bacci nace bara muyi sallama yau....

He looked at me,Haba Mamana Ina fa Ai dole ne zan tashi muyi sallama mana,har airport da kaina zan kaiki ai Bana so abunda zai taba mun ke.....

Amma dai Rashid me akayi mata ne naganta somehow moody,He asked with concern in his voice.....

Rashid looked at me I nodded no,Daddy muttered Ina fa kallon ku,we both smiled bakomai Daddy I quickly said.....

Daddy Wai fa,he then kept quiet Hajiya now spoke wai Rashid ba tace kada ka fada ba ka fita idona kaji ko...

Yi hakuri Hajiya ita Deejama  bata so na fada shi kuma Daddy yana so na fada ko Daddy?

Daddy nodded tell me already Rashid,Mun hadu da Gwaggo Shatu ne a kasa kasan bata kyale Khadijama.....

Daddy looked at me,Kiyi hakuri kinji Kubran Daddynta watarana sai labari ko?

I nodded haka ne Daddy bara naje na kwanta,Hajiya na saka a fridge to shikenan Kubra Allah yayi miki albarka,Ameen Hajiya....

Yaya Abdulrauf zan kawo maka a sallama da kare we both laughed,Yaya Rashid bye...

I went to my bedroom,na rufe da key na fada wanka,Ina tunanin maganar Gwaggo Shatu......

Rashid me Shatu tace ba Kubra ne naga abun ya bata mata rai sosai,Daddy inquired....

Daddy wai fa cewa tayi tana ta won gantali kuma wai auren zatayi Abbaty da Yusrah Kafin ta dawo ne....

They both looked at each other,Abdulrauf scratched his head hmm!Daddy ka ji ko?

Daddy smiled Ina ruwan Kubra,Hahiya smiled too,ashe yau akwai masifa wai,Abbaty was confused ko zai tashi ya bita ne?To ai Daddy bai Bada permission ba....

He send a message to Abdulrauf he checked and replied they looked at each other,Abdulrauf continued....

Daddy nace zancen Abbaty da Khadijatu din,a bamu permission mana dan Allah....

Daddy smiled ai yanzu ba zata saurareshi ba tunda Gwaggonku ta takalo ma Abbaty fada.....

Amma Daddy ka bani izini dan Allah,na baka Abbaty Kaje gata nan Amma kada ka hanata tafiya gobe....

Nagode Daddy,he hugged Daddy,yakai kofa Hajiya ta kirashi,Abbaty kasan bazata saurareka ba ko?

Ka kawai barta zan mata magana,Hajiya dan Allah ki bari ko bata amsa mun ba indai mata magana please Hajiya dan Allah....

Hajiya frowned her face,he knelt beside her please Hajiya bari na mata Idan bata ji ba shikenan Amma ai bai kamata ta yarda da Abunda taji ba .....

Alhaji held Hajiyas hand and she said to Abbaty Kaje Amma Wallahi kada ka kuskura ka takura mata kana ji na ko?

He nodded Nagode sosai Allah ya bar mun ku he widened his grin and went to Khadija's room....

Wai wannan irin soyayya Akwai wahala fa Yaya?Rashid uttered,Ka bari kawai suna son junansu sosai ne.....

Amma Daddy kana ganin zaayi ma Abbaty aure a yanzu kuwa?Daddy smiled Haba dai Abdulrashid Ai ko giyar wake nasha bazan aurawa Abbaty Yusrah ba....

Kaga auren nan na zumunci an daina shi,Yanzu Ina Abdulrahman ba yana can ba bakai jin kanshi,Amma ji Ramla Saboda rashin kunya meye bata ce ba.....

He turned the door knob but it was locked,Khadijatu nasan kina jina please open the door kinga Wallahi abunda Gwaggo tace ba gaskia bane please talk to me,ki bude muyi magana....

I ignored him I was crying dama yasan ya sasanta da Yusrah yaci amana na,He continued calling my number but I refused to answer .....

Kausar called too but I know it must be his doing Bayan munyi waya da ita dazu I refused to pick I was crying.....

I was crying har bacci ya daukeni,Hajiya came out and saw Abbaty by the door yana zaune,she smiled then frowned kai Abbaty Bana ce kada ka matsa mata ba kasan kuwa karfe nawa ne?

Ya goge gumi To Hajiya ai bata ma bude ba ballantana muyi magana,Kiyi hakuri zan zauna nan har ta fito dan Allah.....

Hajiya ta rike baki hmm,Bazan lamunta ba ita matarka da ka bari a gida fa maza maza ka tashi Ka tafi ka dawo gobe kila ma tayi bacci....

To Hajiya ki danyi mata magana mana kila ta bude,ah kila tayi bacci ai kusan 1 am fa Kaje kawai ka barta zan maka lallashinta Kafin ka dawo gobe......

Ya tashi jiki ba kwari,yaje yana maganar da Rashid,Fareedah tana yi ta kira haka ya fita da ni yuan zai dawo da safe.....

Masifar Fareedah tasa ma dole ya bar mata gidan yaje Farm house din Rashid duk abun duniya ya isheshi dole bai runtsa ba har aka kira Asuba,lokacin bacci barawo yayi awon gaba da Abbaty......

Khadijatu ta tashi da safe jiki ba kwari iya mana I freshened up then started getting ready,the flight is by 10am.....

We went to Aysha's house and bud her farewell then came back and pick Daddy to the airport,I bid them farewell and boarded the plain.....

Aunty wayanki tana ta ringing,Jamila ta niko mun,Yaya Abbaty ne Kai Jamila kyale wayarnan dan Allah,bacci ma zanyi fa ni da an daga.....

He met Daddy and Rashid Ina kwana Daddy?Abbaty lafiya na ganka a rikice meke faruwa?Daddy ya tambaya hankali tashe.....

Daddy jiya bata bari na ganta ba kuma yanzu taki ta daga wayana,Daddy ya zanyi ne?

Daddy huggged him,Calm down Abbaty calm down kaji zan san abunyi Amma duk ka fita hayyacinka sai kace ba namiji ba?

Ka kwantar da hankalinka mu tafi gida zan san abunyi insha Allah,Rashid ka janyo motarsa bari ni naja wannan....

Suka isa gida,Ai kawai sai jikin Abbaty ya rikice gaba daya,Hajiya da Alhaji sun shiga tashin hankali aka rankaya sai Hospital akai admitting nasa......

Mun sauka Riyadh duk a gajiya nake,muka hau taxi aka saukemu gidan Dr Ahmad,Aunty Basma was so happy to see us....

Na bata tsarabarta muka sha hira I called my Daddy and Yaya Rashid then Hajiya nobody talked about Yaya Abbaty......

I was upset kuma shine bazai kirani ba I pouted duk damuwar duniya ta mun yawa nikam I want to hear his voice ya zanyi ne?

I called Kaisar via WhatsApp itama mun dai yi hirarmu bata ce komai ba,I called Ayshana and My Mama....

After two day na fito class damuwar rashin Abbaty duk ta mun yawa I sat down a wajen gidan sai ga Dr Ahmad Rufa'i......

Khadijatu lafiya dai ya fada da larabci,lafiya Kalau Dr I replied Bana jin dadi ne?

He looked at me thou I covered my face with niqab I was crying,ko shiga ciki Naji damuwanki na baki magani I answered and stood up......

Ina shiga komai ya kasa mun dadi ni fa Yaya Abbaty nake so nayi magana dashi,Jamila na taya Aunty Basma aiki ya bani magani nasha sai bacci.....

Fareedah da Mamanta suna zaune a ward a waje Saboda su Hajiya suna ciki kwana biyu kenan Abbaty bai farfado ba,Wai Alhaji zamu kira Kubra ne ko Yaya?

Alhaji ya shafe gumi duk da ga AC,Mu bari ya farka tukunna Maryama kada muyi biyu babu ki kwantar da hankalinki kinji?

Shikenan Alhaji insha Allah,Ni matar tasa ce naga bata damu ba sai dai ta leka Idan tayi baki,Mtsww....

Ayi ta hakuri Hajiya komai zai dawo daidai,Allah dai ya kara basu hakurin zama da juna........



I am so sorry it took like forever to update,Hope you are all fine,enjoy the chapter.....

Read,Vote and comment

Thank you

💞💞💞💞💞💞💞FOREVER YOURS💞💞💞💞💞💞💞💞💞Ayshasamira 💞💞💞💞💞💞

Continue Reading

You'll Also Like

338K 20.8K 36
Let's see how different personalities mends with each other to form a beautifull bond together. Where the Eldest is calm and cold, Second is aggress...
1.3M 121K 61
RATHORE In a broken family, every person suffers from his insecurities and guilt. Successful in every field but a big failure when it comes to emoti...
57.2K 6.1K 23
Her crush. The guy she liked since her first day of school, he never looked her way, didn't care about her at all. She thought it was because he like...
214K 2.3K 9
An English Hausa novel. Aisha, a girl with dreams and ambition. She wants to further her education and become an independent woman. But what will...