SOYAYYA KO SHA'AWA

By jami1020

81.7K 4.4K 610

labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka... More

page 1
page 2
page 3
page 4
page 5
page 6
page 7
page 8
Page 9
page 10
page 11
page 12
page 13
page 14
page 15
page 16
Page 17
page 18
page 19
page 20
page 21
page 22
page 23
page 24
page 25
page 26
page 27
page 28
page 29
page 30
page 31
page 32
page 33
page 34
page 35
page 36
page 37
page 39
page 40
ONE YEAR ANNIVERSARY πŸŽ‚πŸŽ‚πŸŽ‚
page41
page42
page 43
RAMADAN KAREEM
page 44
page 45
page 46
page 47
page 48
page 49
page 50
group din maza
page 51
p52
p53
p54
p55
Announcement

page 38

1.4K 76 29
By jami1020

SOYAYYA KO SHA'AWA

BISMILLAHI RAHMANU RAHIM

ALLAH KA JIKAN MAHAIFIYA TA DA YAN'UWANA DA SAURAN MUSULMI BAKI'DAYA KAYI MUSU RAHAMA KASA ALJANNA CE MAKOMAR SU.

ALLAH KA BAWA MAHAIFINA LAFIYA KA SAUKAKA MASA DON ALBARKAR ANNABI.

GAISUWA TA GAREKI YAYATA ZAINAB IBRAHIM ABUBAKAR ALLAH YA BAKI TSAYIN RAI DA LAFIYA

MALLAKAR JAMILA (maman amir)

Wattpad jami1020
*****************

P38

Abba dai yayi shuru ya kasa cewa komai,ganin yadda wannan mutumin mai daraja da kwarjini ya zauna a gaban shi ya riko shi ya bashi auren 'yar sa ga 'dansa,duk da tarin kudin da yake da shi Bai nuna cewa shi Mai kudi bane bai ga Kuma irin talaucin da suke ciki ba Amman ya nemi ya ha'da  zuriya da shi.kuma da alama Ashfaq din Yana son Aleena sosai,don gashi m Allah Allah take yi a bashi auren Aleena har maganar da take yi a zuci ta fito waje.

Sai ya tuno lokacin da Yana kan ganiyyar rashin lafiyar sa Yana ganin kamar a zai tashi ba sai ya nemi babban yayan su Auwalu da ya ha'da auren 'dansa da Aleena amman kememe ya ki yarda don Yana ganin ba shi da komai,Abba yayi Kuka lokacin na zuci Dana waje shi da 'danuwansa Ahmad,Sai da Ahmad din yayi ta rarrashinsa akan yayi hakuri komai na Allah,idan lokaci yayi Allah zai kawowa Aleena mijin ta 'dan babban gida.to gashi kuwa abin Yana faruwa a zahiri,Abba yace a zuciyar sa "Ina ma Allah zai kawo 'danuwansa Ahmad ayi abun nan a gaban sa,bansan wani irin farin ciki da mirna zai yi ba.." Sai jin muryar  Dad yayi Yana cewa "ka kwantar da hankalin ka son idan akwai alheri a tsakanin ku Allah zai sa a bamu ita ya tabbatar da auren ku,idan kuwa babu to ba makawa Sai dai ka hakura dik da irin son da kake yi mata" in Sha Allah ma akwai alheri Dad wallahi tallahi Ina son ta Ina kaunar ta Dad har da 'yar kwallar sa.Amir kuwa Sai da ya ji tausayi Ashfaq Yana Kara making da ma akwai wacce zata iya sa abokin sa acikin irin wannan yanayi I will fight for my friend to get his love,ya danyi gyaran murya ya kallo Abba yace" wallahi Abba tun da muke da abokina ban taba jin yace Yana son wata yarinya ko yayi friending da ita nayi masa maganar har na gaji to Sai gashi akan Aleena duk ya wani sukurkur ce akan son ta,wallahi Abba Ashfaq Yana son 'yar ka Yana son auren ta kuma zai rike ta tsakani da Allah don Allah Abba ka da ka hana mu Aleena."

Dad ya katse su da ku ba ma son shirme kun ji ko ku tashi ki fita ku bamu waje mu karasa maganar mu ni da abokina daga baya kwa ji feed back Amir zai yi magana Dad ya yace shiiii tare da dora hannun sa a bakin sa nan ya tashi tsaye,shi kuwa mutumin fa bai da alamar Mikewa tsaye Sai ma kara Zama da yayi Dad ya kalle shi Sai yaji dariya ta kama shi Amman Sai ya dake bai yi ba,yace malam Ashfaq a tashi a dan bamu wuri ko,maimakon ya tashi Sai ma kara sunkuyar da kan sa yayi kasa.Abba ya sa dariya Shima dai dole Dad yayi dariya Amir kuwa Bai samu damar yin dariyar ba saboda tausayi abokinsa.

"To ni dai kam Alhaji babu abinda zan iya cewa anan Sai dai nace Allah ya tabbatar mana da abinda yafi alkhairi a tsakanin su har ga Allah wallahi ni na amince da wannan batu dik da dai ya zo min ne a bazata sannan zan Kira 'danuwana na gaya masa ya Kuma yi duk abinda ya dace na al'ada da akeyi idan an zo neman aure,Sai Kuma abu na karshe idan Aleena ta dawo in Sha Allah zan tambaye ta idan tana son shi kaga Alhamdulillah idan kuwa ta ce bata son shi to gaskiya Sai dai kayi hakuri bazan iya yiwa 'yata auren da bata son mijin ba,amman don ta ni wallahi Ina Murna sosai don Ashfaq kamar 'da yake a wajena."

"Ah to masha Allah nagode sosai abokina haka ake so mutum mai dattako ba komai zamu jiraka in Sha Allah,Ina fatan Allah yasa muji labari mai dadi,don ni kaunar bana so na rasa Aleena a matsayin suruka ta"Dad Yana gama fad'in haka dik suka sa dariya har da umma da take waje amman dik tana jin abinda suke cewa farin ciki ya cika mata zuciya,don dama tun farko jikin ta na bata wani abun akan Ashfaq 'din.duk dariyar nan da ake yi banda Ashfaq da yayi kicin-kicin ya bata rai,Abba ya juyo ya kalle shi ya ce haba doctor ka Zama jarumi Mana ni fa ban ce zan hanaka Aleena ba,na baka dama kaje ka nemi soyayyar ta idan Kuma dama kuna son juna to Sai dai mu Sha biki kawai,aka karasa wata dariyar dukkan su shi dai kawai Ashfaq dan murmushi kawai yayi zuciyar shi ta Dan yi sanyi jin Abba zai ba shi Aleenan sa,to Sai dai Kuma shi ba zai iya zuwa Kai tsaye ya ce mata Yana son ta ba,ta ya ma zai gaya mata Wai duk a tunanin shi da yace Yana son ta shi ke nan raina shi zatayi gwara kawai su cigaba ahaka ya rinka nuna mata alamomin su(kuji mutum fa da wani irin tunani).su kayi wa Abba sallama suka fito waje nan ma suka yiwa umma sallama.suka nufo gida,sun fito kofar gidan ne suka ci karo da wani zai shiga gidan,suka dan gaisa da shi sama sama. zuciyar Ashfaq dai Sai lugude take ta yadda zai fuskance Aleena,tsoro shi daya Kar taje gida Abba ya tambaye ta tace ai bata son shi akwai Wanda take so."Dad baka yiwa Abban su zancen komawa school din ba fa"Ashfaq yake gayawa Dad.eh Ina sane ai idan nayi mishi maganar ai Sai abin yayi yawa Sai ya ga kamar zamuyi masa iko da 'yar sa ne,but karka da mu zan zo da Kai na personally nayi mishi maganar kamar saaura none week su koma school 'din.ok Dad tanks.

Bayan sun tafi ne umma ta shi go cikin falon na su,Abba yace "hmmm Zainab kinji wani Batu Kuma ko da ya taso akan Aleena"."naji wallahi Abban su Kuma nikam na ji da'di gaskiya don har cikin raina Ina son yaron nan Kuma na ya ba da hankalin shi,Kuma na tabbatar da sunan son juna shi da Aleenaaaa" bata karasa ba suka hi sallamar kawun su Aleena Ahmad,Umma ta amsa sannan tace masa ya shigo Mana Sai kace wani ba'kon,ya shigo Yana dariya Yana cewa to ai dole ne na nemi iso kafin na shigo haka musulunci yace uwargida,ta Dan Harare shi da sugar wasa yau Kuma tsokanar ta tashi ne?shhhh ni na isa na tsokani uwargida ai Sai dai in amarya ta shigo na tsokane ta,Abba dai kam Sai sakon murmushi yake yi zuciyar sa fes da farin ciki,kawu Ahmad yayi gyaran murya yace"Wai yau me ya faru ne naga kamar dukkan ku fuskokin ku dauke da farin ciki kamar an biya muku hajji"Abba ya gayara Zama ya kwashe dik abinda ya faru ya gayawa kawu Ahmad, sannan ya Kara da bashi hakuri akan yayi ya yanke hukunci ba tare da ya Kira shi yaji ta bakin sa ba. "Alhamdulillah Masha Allah Allah ka Kara wa Annabi daraja,wallahi naji da'di yay ba ka'dan ba Kuma hakan da kayi shine daidai,Kuma zanje na binciki asali su da Kuma tarihinsu tunda sun fa'di ga daga inda suke,ya Kara da Kai Masha Allah na kuwa Zama suriki hahhhhhhh"suma suka taya shi dariyar,to yaya ya jikin naka, Alhamdulillah da ka ganni ai kasan Ina samun sauki sosai,Allah ne dai kawai ya turo Mana da mutanan nan domin su taimakawa rayuwar mu Ahmad,haka ne kama yaya.nan suka cigaba da hirar su cikin farin ciki da annashuwa.
**********

".... innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,yanzu Annur haka kake son kayi da rayuwar ka saboda Allah,idan ma mace kake so ba sai kayi auren ba,kana da damar da zaka auri mata daga daya zuwa hud'u a rayuwar ka,yanzu menene amfanin wannan kallon😭kallon batsa da ba inda zai Kai ka Sai wuta,kayi kokari ka dawo hanyar tsira tun kafin lokaci ya kure maka Annur" shi kuwa Annur ko a jikin sa dik maganganun da takeyi ba wacce ke shigar sa,shi gqni take ma ta takura masa Yana cikin jin da'din sa mtssss ya sa tsaki,don Allah mom in kin gama ki tafi  Ina cikin jin da'di na gashi har na kusa releasing kin zo kin katseni ya fa'da dakyar muryar shi a dakushe don da kyar ma take fitowa saboda irin abinda take ji don nasan cewa mahaifiyar shi ce a wajen ba da Sai dai kawai ya rarumota ya rage zafi da irin abinda yakeji a cikin jikin sa. momy ta saki salatin Annabi ta koma baya ta sauka kasa Sai gata ta dawo dakin nasa da ta'barya a hannun ta shi idanunsa na rufe Sai ki kake tartsatsatsatsa ta makawa plasma nan(ni da nake daukar rahoto Sai da na tsorata ganin an fasa wannan katywar plasma da girman ta ya Kai wani karon window,nace hmmm kudi suna inda suke fa yanzu Allah kadai yasan ko nawa kudin plasma zai Kai amman gashi ko a jikin su) ta rinka fasa plasma nan,idan ta yayi hakuri da shi,daidai lokacin Kuma Alhaji ya dawo ya na hawowo kan stairs din yaji karar fasa tv da gudun sa ya Kara so dakin Annur din yaga abinda hajiya takeyi ga Kuma beloved son din sa kwance akan gadon daga shi Sai gajeren Wando ga Kuma abarshi 'kerere tana kallon sa,Wai me yake faruwa ne haka? Ya tambaya Yana kallon momy."Alhaji menene ma bai faru ba na taho zan wuce ne fa Sai nake ta jiyo ihun mace da namiji a irin yanayin nan Sai Shima nake dan jiyo ihun Annur din to shine fa hankali na ya tashi Ina tunanin ko ya kawo Mana wata mace ce har cikin gidan mu,shigowar da zan yi kuwa Sai nayi mugun gani Wai ashe din din batsa yake gani a cikin gidan mu Alhaji Sai ya sa gidan mu ya kama da wuta saboda Allah?shi kan shi kallo a yanayin da yake da filin ne ma ya hau kan filon Yana ta faman caccakar filon haba don Allah wannan wacce irin rayuwa ce nake ganin a cikin gidan nan ne?nace yayi aure yace shi Bai ga wacce tayi masa ba,nace yaje yaga 'yar gidan kawata Kai ma ka daure masa gindi kada yaje to garin 'barnar da yake aikatawa har ta Fara shigowa cikin gidan mu,ka kiyayai duniya Annur zuciya ta tana yimin 'kuna zubar hawaye na shi ne kawai zai sanyayamin zuciya ta,ni Kuma bana so na zubar da hawaye na akan ka don tamkar na kara maka wata masifar ce ,Wai meyasa kaki ka gane ne?"

Alhaji yasa tsaki ni na zaci ma wani abun rashin hankalin ne ya faru a cikin gidan nan ai ba komai ba ne da ya kallo wannan fun din,ki kwantar da hankalin ki wata rana zai dai na fa,a karshe Ina yi Miki warning da ki fita a harkar yaro na fa,yaro daya da Allah ya bani duk kin bai kin addabe shi da wa'azi, kina so ki hana shi jin da'din rayuwar sa,nikam dole na bashi jin Dadi domin Ina da halin ba shi.

Daddy ni fa yanzu ya kuke so nayi kalii fa a yadda nake fa yanuna masa gaban sa yadda yake a tsaye ba ko alamar tankwasawa,dole ne na fita in ba haka ba wallahi daddy akwai wahala da azaba a wajen yadda zata kwanta Kar ka dawo son sa kayan ka yanzu kaje ka Sami nutsuwa kasa wani abun ya dameka na shigar tara,momy kam fita tayi da Sauri daga cikin dakin don hawaye da bata so ya zubo Yana dab da zubowa,Alhaji ya bi bayanta shi Kuma da Sauri yasa Riga ko Wando bai zurga ba ya fita a haka zuwa gidan budurwar sa(nace hmm lallai kuwa duniya akwai ababen kallo a cikin ta lokacin da zata ko ya maka hankali kuwa to a lokacin ne zaka gane duniya baa bakin komai take ba,kudi tamkar iska suke yanzu zaka same su yanzu zaka rasa su,jin Dadi daya da zaka Samu mai dorewa shine ka riki Allah kayi abinda yace ka kiyin abinda ya hana)
********

Dad yana shigowa yace wa Mom zai je ya kwanta shine ta tashi ta biyo bayan sa,aka bar Amira ita kadai a falo tana ta game din ta a wayar ta.Ashafaq ko da Amir suna waje in da Amir take ta tausar abokin  sa da nuna masa Tanya 'daya ce fa zata kubutar da shi shine ya Sami Aleena yace Yana son ta,don kasa take gida a tambaye ta tace ita bata son shi."kuma kasa ka damu na tabbatar da cewa ita ma tana son ka doctor ka tuno da abinda Afnan ta ce dazun Mana ka ga ke nan tunanin ka shi ya hana ta barci kaga kuwa Sai ana son mutum sannan make tunanin sa ko ba haka" nan yayi ta bashi kwarin gwiwar ya tunkari Aleena kawai komai ta fanjama fanjama.sanann suka shigar cikin falon.

Yana ganin sahibar tasa again ita kadai ya Kara wani washer baki ya dawo kuwa da ita ya zauna ya wani kashe murya kamar ba shi ba Ina wuni ni na Fara gaisheki har da wani durkusawar shi,Sai kawai suka fashe da dariya dukkan su abin gwanin sha'awa,Ashfaq ya saki tsaki yace Sai ku bari Sai idan bana nan a wajen Sai kuyi soyayyar ku ko! a'a fa wallahi ba zaka takura Mana ba malam Kai ma ka tafi wajen taka ka bamu nan mu sakata mu wala ni da my wife to be,I love you Amira,I love you too Yana ke bana ce ki dai na cemin yaya ba ya wani 'bata fuska tare da shagwa'beta.mtsss ke Ina wannan yarinyar? Ashfaq ya tambayi Amira,wacce yarinya yaya?wa Kika san zan tambaye ki? Ok ya Amatullah ta fita yanzun nan Wai sunan shirye shirye bikin kawar su.stupid girl ita nake tambayar ki ni ina ruwan da wata Amatullah,ni waccen yarinyar nake tambayarki,to ai ni bangane ba fa meye sunan ta?Amir ko Sai ki she dariyar sa yakeyi don yaga alama ita ma tana sane take yi masa haka.mtsss sabuwar sister dinki Mana,sabuwar sister dina?ni bani da wata sabuwar sister,Sai dai na bar my sis a daki na tana barci,ya Harare ta kawai ya wuce sama lallai ma yarinyar nan Yana cikin rashin hankalin amman ita barcin ta ma take yi.

Aleena ko an fada cikin kogin tunani tun daga haduwar su da Ashfaq har zuwa abinda ya faru da safenan zuciyar ta Sai wani bugu takeyi fat fat fat lallai kam bit yayi kama da mage lallai kam ya Ashfaq sona ya keyi shi yasa take tayi min irin abubuwan nan ni Kuma na kasa game wa in ba dai da sis Amira ta lurar dani ba ji jiya ma saboda tunanin sa haka barci ya kaura ce min,ta dafe kirjinta da yake ta bugawa tana addua a zuciyar ta Allah yasa ya fito Karaa yace Yana sona dana fi kowa jin Dadi,even me I love him♥️ tana cikin tunanin ta tana jin Dadi ga murmushi tana ta faman yi bata ji lokacin da ya bu'de kofar ba har ya zo ya tsugunna a gaban ta kallon ta kawai ya keyi ba ko kiftawa Yana jin yadda son ta ya ke Kara shigar shi,yaga tana ta murmushi a hankali ya Kai idanun sa zuwa ga hannun ta yaga ta dafe kirjinta ta dashi don shi Bai kawo zuciyar ta ta dafe ba,to ko dai yarinyar tana shigar irin yanayin da taya shiga ne,in kuwa haka ne ya kamata yayi wife da ita kawai a wuce wajen,ji take kamar ya dauke hannun na ta ya mayar da hannun sa kn kirjin nata yadda yaje sama yake kasa.ita ko Aleena ta fada cikin kogin tunanin soyayya batasan Yana wajen ba kawai dai taji kamshin turaren sa ya bugu hancin ta tana ta kuma shaka tana Kara buga murmushi sannan bugawar zuciyar ta ta canza da datakeyi a hankali yanzu kam taji da Sauri da Sauri takeyi sannan tana jin kamar Yana kuwa da ita ne fa,Sai ba ta damu ba kawai ta kawo ai don tana tunanin sa ne shi yasa taji kamar Yana kuwa da ita din,ya Sami kusan minti biyu tsugunna a gaban ta yaga dai in ya biye ta ta fa to gaskiya za a Sami matsala fa Kuma akwai abinda ya ke so su tattauna akai.

Sai ya shigar huta mara iskar bakin sa a fuskar ta,Aleena ko Sai take ji kamar abin fa a zahiri nega iska tana ji a kan fuskar ta sannan ga idanuwan suna bin jikin ta,a hankali a hankali ta shigar bu'de idanun ta har ta bu'de su tarwai akan fuskar sa da ya zuba mata mayun idanun sa ita ma dai yau ta kasa dauke idanun ta daga idanun sa don wani irin kallo yake yi mata da bai ta'ba yi maya irin sa ba kallo ne da ke cike da tsantsar so da kauna a fiki don yau bai boye mata irin son da yake mata ba Yana so ta ganin ta kuma fahimci abin da take nufi akan ta.sun dauki lokaci sunan kallon kallo,cikin kallon take tambayar sa me yasa take mata irin wannan kallon haka?ya bata amsa da Ina jin da'din kallon ki ne.to Sai kace wata tv,uhumm ke kinfi tv a wajen bazan gaji dade na kallonki ba Ina son.. takara zare idanuwan ta Sai Kuma ya fasa,to ya ka fasa fada ka fada Mana Ina jinka,Sai ya Kara kankantar da idanuwan sa amatsayin tsoro take ji,yace hmmm kawai.sai taga ya yayi kasa da idanuwan sa Yana kallon wani abu,ta bi  idanun nasa da kallo har ta sauka akan in da idanun sa suke kallo,nan ta tuna fa ashe bata da hijabi a jikin ta kuma rigar mai bu'dadd'an wuta ce ga saman kirjin ta duk ana gani,iya ta isheta tasa hannu ta Dan jawo wuyan rigar sama an ma a banza ko motsawa bai yi ba saboda kayan 'kem suka yi mata ta Kara dagowa tags still dai nan yake ta kallo yau ba ko kunya ko ya 'dan wayan ce.

Ta dai daure tace Wai meye haka ne? Wannan wani irin kallo e haka da ya haure na musulunci Kuma kana kallon inda bai dace ba ta Harare shi tare da rufe kirjinta da hannun ta,me zai faru Sai ji tayi kawai yasa hannun sa ya kamo duk ka...........
*******
07038185042

Comment

Comment

And share it pls,vote , follow me on my wattpad

-Ikon Allah to me zai kamo?hmmm mutane masu fassara kala kala😛

-to ko me zai faru tsakanin su ya ya za a wanted lafiya kuwa?

-Ashfaq ko Yana iyafurta matayana son ta?

-ina labarin shaken Alhaji, Annur?

Idan naga comments da yawa Ina iya kokari na karayin wani posting.

Love you all my fans Ina yin ku sosai

Continue Reading

You'll Also Like

59K 1.7K 31
"MAMA no you cant leave me pleas.... stay" "Im so sorry my sweet baby but my time has come just know that I love you very much come let me sing you y...
13.7K 147 8
One shots for all the simps over here. I take requests if they're good. I'm including all genders, so no one gets left out. If yall want me to write...
4.1K 770 17
α€‘α€šα€Ία€œα€±α€Έα€€α€­α€―α€α€»α€…α€Ία€α€šα€Ία€™α€Ÿα€―α€α€Ία€œα€¬α€Έ
131K 8.6K 55
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi