MAH~NOOR🌹

By AfricanQueen300

85.4K 8.1K 1.3K

Free book I grew up with this, I had best friends became enemies and then best friends again. I love it now... More

Prologue
destinations
Welcome to Hamoud Boualem Company...
Meet Mr Hot Guy
She take my position
Hamoud Boualem Family
Promotion
Personal information
Sisterhood
Big Mistake
Dreams
Interview
MR Arrogant
hateatfirstsight
Courage
My Nikkab
The Name
hypocrisy
Kidnapped
Escape
Injured
Exclusively
Approched
Mine
My Favorite
Silent
You are my Destiny
i'm in luv
Contract Marriage
Confessing
Bonus page
stupidly
Chased Game
The Game is Over..
My wife...
Hopefully
Am sorry
Other side
The Family
Faruq
Happy end.... Mr And Mrs Mahir Hamoud Boualem
Lover

Tracking

1.8K 183 33
By AfricanQueen300

https://my.w.tt/BTeyLocsRcb
MAH~NOOR✧✧
   My First Wife♡
        Chapter 3️⃣1️⃣
     MrsUsman400

For You Jikar kulu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM

Wannan Pagen na kune masoyan Mah- Noorh 😍🤩🙏🏼

Waya yafita yayi ya jima sosai yana magana ta waya, sannan ya dawo dakin yana kallon lokacin da ta shiga ban daki ta fito, ta shirya cikin riga da skirt na English wear,

     Sai mayafin da tayi nad'e kanta dashi, a hankali ta koma gefe tana wasa da Wayar hannunta, tana jin muryan shi yana waya da wani, cikin faɗa-faɗa. Tare da bada umarnin ayi duk abinda ya dace.

Tab'e baki tayi sannan a ranta tana cewa.
*Zaka san ka wulakantani, dan sai na rama wallahi sai ka rabu dani*
Ta faɗa tare da kwafa,.tana jinjina qarfin rashin mutuncin da yayi mata, har yanzu kasan ta. Kamar an watsa barkono.

       Tsaki tayi tare da dauke kanta lokacin da ya shigo dakin, yana kallon ta. Ganin yadda take cika tana batsewa ya sashi, shima dauke kan shi ya dauki kayan da zai saka ya shiga shiryawa abin shi yana gamawa, ya dauki jakar su bai mata magana ba.

"Burinka ya cika, ai dole na zama shara mara amfani, thanks God. Da mutuncina aka same ni da ba haka ba." A fusace ya juya yana kankance Idanun shi. Siririn tsaki taja, ran shi ya b'aci sosai. Bai ce mata kome ba ya Wuce.
"Haka dai za a wuce gaba xugudun-zugudun, mutum mara tsoron Allah."
Kyale ta yayi sanan yayi tafiyar shi, tana Cigaba da gaya mishi magana, murmushin mugunta yayi sannan ya juya yana kallonta, yace mata.
"Wani budurcin da na samu fanko ne! Ko baki bawa maza sun kwakule ba? Da zaki kama min ihu kamar na samu abu a jikin yar shekara sha biyar! Toh listn to me,.yarinyar da zan aura yar shekara sha tara ce, virgin ce sosai. Kin san me? Boons ɗinta suna tsaye, tamtsan tamtsar, kuma hmm Ni zan fara ride ɗinta, nake da wasu mazan suka fincike sauran tantanin ba."

   Kura mishi ido tayi, hawaye na zuba daga idanun ta. Wani irin rawa jikinta yake, shi kan shi ya fadi haka ne dan ta kyale shi bai tab'a sanin cewa haka zai iya sanadin birkicewa lafiyarta ba, domin wani kuka tasaka me hade da dariya, tana kallon shi hawaye na zuba, can kuma ta kama dariya, sosai har suka bar garin Bulgeria, dariya take. Kasa hakuri yayi suna isa Dubai ya kaita ka fara duba lafiyar ta, da tirjiya da kome aka kaita ofishin din likitan, lokacin da likitocin suka rufa akanta nan suka gano damuwa ce tayi mata yawa, har take yawan tab'a gurin aikin da aka mata, dole suka mata allurai da karin ruwa, sannan suka ce mishi, ya barta zata huta na tsawon awa sab'anin da huɗu, lafiyar kwalkwalrta ya dawo.

       Ba haka yaso ba,  amma babu yadda ya iya dole ya zauna kodan lafiyar matar shi, tunda shi ya fara, kuma ya ga Illar furuci, tunda gashi da daga ramakon gayya, gashi nan ya jangwalo damuwa, da bakin shi.

       Haka suka share kwanaki ƙalilan, ana jinyarta, sannan ta sami sauki suka fara zaga manyan mall, bata mishi magana dan wani irin fushi take dashi,  a masaukin su ma,lallabata yake dan haka bai takura mata ba, dan ya lura yadda take saurin tinzira, dan haka ya kyaleta tare da rarrashina, abinci ne kawai bata wasa dashi, amma duk abinda zai bata toh ko kallo bai ishe ta ba.

               Yau sati su uku, da zuwa dubai. Dan haka ya nemi hakkin shi tayi tsalle ta dire, tare da rike k'ugun ta.
"Kaje gurin yar sha tara, ta baka ba dai ni ba"
"Noorh hakkina ne fa?" Ya faɗa mata a tausashe.
"Hmm! Hakki fa?"
Ta faɗa tare da dafe kirjin ta,tana zare mishi idanu.
""Eh hakkina ne,domin ni dai da zuciya daya na aure ki, kuma matukar kika hanani hakkina Allah zanyi amfani da karfina, na amsa."
"Ai ka saba. Ka bugar dani balle karfinka dan haka go head." Ranshi ya b'aci ainun, sai ya kyaleta. Ya wuce ban daki. Ya barta tana ta masifa da kananun magana, fitowa yayi. Tare da wurgi da towel ɗin shi, ya rikota.
Hmmm, iya gurzanta sai da yayi bakinta da baya mutuwa kuwa, kamo harshen yayi, cikin salon ladabtarwa ya hanata motsi, Mahir bai kyaleta ba, sai da ya ga tana kuka wiwi,  sannan ya sake mata bakinta, cikin wahala tace mishi.
"Ya Mahir, cikina zuwa mara na kamar abu zai zubo don Allah. Ka barni haka."

        Sake Zungure ta yayi iya son ranshi, sannan ya d'aga ta, ba tare da yaji kukanta ba yayi mata wanka, sosai sannan ya fito da ita ya kwantar da ita, shima yaje yayi nashi, ya fito.

     Yana fitowa ya sameta, kwance. Kafaffunta zube a kasa jikinta na saman gadon, ta janyo duvet ta lullube kanta dashi. Yana jin tana sauke ajiyar zuciya. Sannan ya juya ya gama abinda zai yi ya shirya tare da komawa falo ya zauna suna waya da Ummi, inda yake tuhumar shi me yasa bai dawo ba.

    Hakuri ya b'ata, ya gaya mata abubuwan da suka rike shi, dakyar ya shawo kanta.
         •••
A can kuwa Ummi Baban Nazzir,ya sakota a gaba da munafurci sosai tare da gaya mata Mahir, yana tare da karuwa ce, bai fito ya gaya mata Noorh ce ba, amma duk wani abinda yasan zai dagula mata lissafi sai da ya gaya mata.

     Shi yasa ta d'aga hankalin ta, ya dawo domin bata son zargi ya darsu a ranta, yin haka tankar ta bawa yaron daman ya aikata laifi ne, dan haka ta uzura mishi lallai ya dawo....

    Da yamma Nazzir da Mahaifin shi, sun tafi babban masalacin juma'a, dan tun da aka yi sallah bai samu fita ba, kawai suna cikin tafiya..wata mota tasha kan su, kuma basu fita da securitys ba, dan haka suna shan kansu.  Bayan kamar minti goma. Aka bude musu wuta, dake motar bata jin bullet bata jin  kome, dan haka sai suka rude, kamar zasu zauce.

        Haka suka gama harbin su, sannan suka sace musu tayar motar da wani abu.
Tare da musu kashedi, haka yayi mugun tsorata munafukai, suna barin gurin yan sanda na zuwa, cikin firgici suka fitar dasu.

             Koda suka dawo, gida hankalin su ya tashi, dan haka da kumfar baki Nazzir yake cewa.
"Dole a nimo min yan iskan da suka yi min wannan rashin Imanin." Haka yayi ta ihu da surutu, babu wanda ya hana shi baban shi yana ganin jarumta ne, ba zai dakatar da d'an shi.daukar musu fansa ba.

         --- After few days, Zoolfa ta fita ita da Deemah, aka sace ta a mall, haukar da suka yi kamar zasu badda ransu, nimanta ake duk inda take babu  ita babu Labarin ta, sai ana gobe Mahir zai dawo aka zo aka wurga ta a kofar Mansion din su, babu abinda aka mata, babu kuma wani bayani, dan haka suka dauke ta zuwa Clinic. Aka fara bata kulawa.

     Washi gari suna Asibiti dukkan su, Ya shigo da matar shi. Ya nufi cikin gidan shi da ita,dake Wali yazo. Shi ya dauko su daga airport, lokacin da ya ajiye su, anan Wali yake gaya Mishi cewa, ai ga abinda ya faru. Nan kuwa Mahir ya wuce Asibitin tare da Wali,, ya bar ta  a gidan. Saboda tunda suka zo ya  yake ganin  tayi laushi dan tayi ta amai a jirgin, sunyi waya da haroon yake gaya Mishi Noorh tana gida, ya nima mata abinda zata ci.

       A can kuma asibitin saba'ni suka yi domin, suna barin gidan su Ummi suna dawowa, yana isa asibitin ya sami Zoolfa tayi sani jagwab, haka suka gaisa tare da jajjantawa, a waje kuma Mahir yaƙe tambayar Wali yaushe yazo, anan yake gaya Mishi ai ya kai sati Uku, yau ma ya dauko Oga Mahir da Madam Aeesha Omar Jimeta ne, cike da mamaki yake kara tambayarshi Noorh dai da ya sani, yace Mishi.
"Eh bata da ma lafiya tana nan na barta a gidan,"

Tab'e baki yayi kamar abin bai dame shi ba, ya juya zuwa cikin asibitin ya samu Mahir na hira da Umma Sahir, sama sama suka gaisa sannan ya juya ya fice da kudirin yau sai ya d'anna abinda Mahir yaƙe kunshewa na Noorh.

        •••
Tana kwance, duk bata da kuzari a jikin ta,tunda tayi sallah take ganin jiri, dan haka ta koma ta kwanta, ta rasa inda yake mata ciwo a jikinta dan haka take kuka wiwi, kamar karamar yarinya.

      Banko kofar dakin da akayi yasa ta bude Idanunta, Nazzir jikinta ne ya shiga rawa, ta mike dakyar, yana zuwa ya shake mata wuya da hijab din jikinta, yana ƙoƙarin tab'a kirjinta, dama ya jima yana kaunar tab'a su, yau kuma yana ganin damar haka ce tazo mishi. Kare kirjinta tayi tare da kokarin kwace kanta, sake tamke wuyarta yayi sosai, tana Niman numfashin ta, da yake kokarin Barin gangan jikinta, cikin haka yakai bakin shi kan nata, yana faɗin.
"Munafuka wato ya boye ki! Tare da cewa kin mutu. Ai muma takun shi muka dauka."

Cikin wani dan banzan dariya tayi ta kokarin ture shi tana faɗin.
"Indai zai iya kwana cikin daji domin nima na, ya kare kimana. Me kake tunanin zai aikata da yake da tabbacin iko dani, kai ne baka san waye MAHIR ba, amma tabbas, tab'a ni da kai yi ba zaka kuma tab'a wata Y'a mace ba."

Ai kuwa ya shiga dukana, tare da kwallo dani,  burin shi ya kwanta dani karfi da yaji, Allah yayi alƙawarin kare duk wanda ya kare kimar aure, dan haka muna wannan yanayin ina kuka da ihu, Allah ya kawo min Haroon.

     Yana shigowa, yaji ihuna, shine ya hauro sama, dakyar ya kwace ni, a hannun shi. Garin jin haushi ya dauko wani kwalbar ya bugawa Haroon akan shi, dakyar ya samu ya fita, yana kiran Mahir. Ya gaya mishi abinda yake faruwa.

    Ganin Haroon ya fita, ya rike hijab din, yana faɗin.
"Bakin ce, mutuwar Badar suicide bane, Toh Bari na tabbatar miki murder ne, domin haka nayi mishi, da hannuna."

Yana zuwa gaban glass wall, ya tokari kirjina haka sai da na bugu sannan ya kuma tokarin glass din, amma babu abinda ya same shi, dan haka ya cigaba da zarge min wuyana, kamar mahaukaci haka ya daki kofar. Tare da wasu samudawan mutane masu bakakken kaya, ya juyar da kanshi. Cikin fusata ya juya tare da zare belt din jikin wani karjejen mutum, ya nufi Nazzir a fusace ya shiga mishi dukar kawo wuka.

      Dakyar na samu na dungura can gefe ina haki, tare da jin ciwon mutuwar Badar, Dakyar na samu na tashi tsaye, na isa kusa da Mahir tare da rike shi ta baya, ina kuka nace mishi.
"Ka kyale shi haka! Bai min kome ba bayan dukar da yayi min, amma ruguza rayuwarka da ta wasu shine sanadiyyar mutuwar mutane da dama.

    Idan ka Cigaba.."

            "Muhammad Mahir! Me nake gani haka? Wacece ita?"  A razane na juya, wullar da bulalar yayi yana huci, cikin zafin rai Baban Nazzir ya iso gurin shi yana faɗin.
"Akan karuwa da ta ruguza maka rayuwa, ta lalata mana sunan kamfanin me dinbun tarihi, ta b'ata maka suna, yau itace Mahir kake dukar dan uwanka akanta? Hajiya Maryam kin ganshi ko? Kinga abinda nake gaya miki ko? Toh itace yar da ta lalata mishi kome, yau itace ya zab'a yayi zaman dadiro da ita, akan gaskiyar shi yake niman kashe min shi, su biyu rak Allah ya bani, ke kuma hmm zan gamu dake."
Cikin zafin rai ya sha gaban baban Nazzir, tare da gullawa Nazzir naushi, yana fada da karfi.
"Gata gamu da ita, gamu da ita nace wallahi ka kuskura wani abu ya sami shadow din Noorh sai na kashe kowa a cikin Mansion din nan, sai na harbe kowa, da alamun kashedin da aka yi muku bai shiga kanku ba, dakikai ja...." Tass Ummi ta kifa musu mari, zaro ido yayi cikin nutsuwa tace mishi.
"Wacece ita?"
Rike rigar shi Noorh tayi ta baya, tare da kifa kanta a bayan shi cike da tsoron Ummin shi, tana jan kuka.
Sake daka mishi tsawa tayi tare da cewa.
"Wacece ita?"
Janyo ta tayi tare da rike hannun ta, cikin nashi.
"Ita din rayuwa ce ga rayuwa ta! Kowani numfashin ta, dai dai yake da fitar nawa."
.sake kifa mishi mari tayi. Had'iye yawu yayi.
"Wacece ita?"
Kura mishi ido nayi hawaye na zuba min, sake kifa mishi mari zata yi na tare mishi. Cak ta tsayar da hannunta.
"Wacece ke a rayuwar shi?"
"Ni ba kowa bace, illa wacce ya taimaka." Na fada ina sauke wasu irin kuka,
"Ok tunda taimako yayi miki zo muje zan taimaka miki sama da shi."

     Juyawa nayi na kalle shi, sakamakon jin hannun shi a saman cikina, ya matse ni a jikin shi, yana girgiza min kai.
"Umminka bazata tab'a cutar dani ba, domin naga tsantsar adalci a cikin ƙwayar idanunta. Kuma a matsayin ta na Uwa, duk abinda tayi zamu dauka tare da yin mata godiya."

     Rike ni yayi tare da zuba min jajjayen Idanun shi.
"Ina ji a jikina, za a raba mu ne, karki manta aurena yana kanki..."

Dummm kirjin Ummi ya buga tare da na Baban Nazzir, hatta shi kanshi Nazzir din zuciyar shi sai da tayi wani irin jumping.

          "Muhammad Mahir! Aure kayi???" Inji Ummin shi, riko hannuna tayi a fusace,ta shiga jana yana bin bayanta, tare da gaya mata.
"Don Allah ki saurare ni, Wallahi."

"Kul ka rena min hankali, idan ita ka aure ta cikin renin hankali, Ni ba zaka rena min hankali ba, Mahir kar na kuskura na ga kafarka a cikin gidana, ni zan sanya ka kayi abinda ya dace.

      Idan naga kafarka a gidan, wallahi ko kana son auren ta,ko baka so sai na raba ku da karfin tsiya, hmm ba ka tozartani ba? Hankalin ka ya kwanta." Daga haka ta ja hannunta suka bar gidan, da motar ta dama tazo. Tunda ta shiga motar, bata ce ma Noorh kome ba, dan tana jin kukan yarinya yana tab'a mata zuciya, ga tausayin ta da ya kama ranta, zata iya cewa.itace yarinya na biyu da ta kwanta mata aranta, tun bayan wancan Aeesha da suka yi hatsari da ita, yau Noorh ta sami wannan damar shiga zuciyarta lokaci guda.

      "Ki min shiru, sakarya kawai. Ko wani irin wayo yayi miki da kika yarda dashi ya aure ki babu sanin danginki, wato da aka ce kin mutu shine kuka zauna kuna ta aikata shirme ko? Toh zan gaya miki gaskiya ko yau na barki dashi namiji ne bai da Tabbas zai iya juya miki baya, kuma ya miki gori yadda sai kinyi dana sanin abinda kika aikata, dan haka zan maida ke gurin danginki, domin shima ana niman matar shi ce, da aka daura musu aure tun da jimawa, dan haka idan zaki iya zama dashi toh idan kuma ba zaki iya ba, sau kuje can ku karata, dan ban san lokacin da kuka shirya haukar ku ba....
Reply by Noorh 🤣😂🙈😜 laf go feel kil me, domin team Mahir kuna ruwa kusa da kada 🙏🏼 sorry yau da gobe ina busy sosai zai yi wuya kuna samu da wuri. Amma Insha Allah duk yadda aka yi zaku ganshi sul ☺️

Continue Reading

You'll Also Like

246K 37.7K 109
Maran and Maya, two independent individuals hate each other out of their family background but destiny has some other plans by bringing them together...
37.7K 3.9K 13
Maybe sometimes love needs a second chance because it was not ready for the first time 🥀... Ekansh Malohtra a youngest buisness tycoon (28).. A man...
BROTHERS IN ARMS By Arya

General Fiction

140K 8K 53
This is a story about three brothers. The eldest brother is serving his life for his nation while the other two brothers are following their eldest b...
Saved By Madison:)

General Fiction

835K 16.5K 33
Isabella Rose Romano A 13 year old to which love is something very unfamiliar to her. Having grown up in the foster system, it didn't come very often...