MI'ATU HADITH (100)

20 1 0
                                        

01.DAGA ABI HURAYRA ALLAH YA KARA MASA YARDA YACE: MANZON ALLAH SAW YACE:

kalmomi guda biyu masu sauki akan harshe,masu nauyi akan mizani,masu soyuwa ga me Rahma- Subhanallahi wa bi hamdih,(tsarki y tabbata ga Allah SWT da hamdala),Subhanallahil azim(tsarki ya tabbata ga  Allah me Girma).

bukhari da muslim.

02. DAGA ABI HURAYRA ALLAH YA KARA MASA YARDA YACE: LALLAE MANZON ALLAH SAW YACE:

wani mutum yazo wajen manzon Allah SAW,sai yace : yah Rasulullahi wa yafi cancanta/haqqi in kyautata mashi cikin mutane? sai yace mamanka,sai yace sae wa? sai yace mamanka,sae yace sai wa? sae yace mamanka,sae yace sai wa? sae yace sae babanka.

bukhari da muslim.

03.DAGA ABI HURAYRA ALLAH YA KARA MASA YARDA YACE:LALLAE MANZON ALLAH SAW YACE:

na haneku/horeku da zato,domin shi zato karyar zance neh.

bukhari da muslim.

04.DAGA ABI HURAYRA ALLAH YA KARA MASA YARDA YACE:LALLAE MANZON ALLAH SAW YACE:

lallae bawa da zai rinka fadar wata kalma,idan aka bayyana masa cikinta zai saka ta acikin,nisanta tsakanin mahudar rana da faduwarta.

bukhari da muslim.

05. DAGA ABI HURAYRA ALLAH YA KARA MASA YARDA YACE: LALLAE MANZON ALLAH SAW YACE:

lallae Allah yana kishi,kishin Allah shine mumini ya aykata abunda Allah y haramta.

bukhari da muslim.

Yayımlanan bölümlerin sonuna geldiniz.

⏰ Son güncelleme: Nov 13, 2020 ⏰

Yeni bölümlerden haberdar olmak için bu hikayeyi Kütüphanenize ekleyin!

MI'ATU HADITH (100)Bağımlısı olacağınız hikayeler. Şimdi keşfedin