*💞ABDUL_SHAKUR💞* *servant of the appreciative💞*

91 5 0
                                        

*💞ABDUL_SHAKUR💞*
           *servant of the appreciative💞*

    *a story of young,hand some boy*

  *in the name of Allah the merciful the beneficent*

   *story and written by*
     Khadeejor

    Please idan kina da interest akan littafin nan ki fara karantawa bana San sai nayi nisah ace daga farko please.

    💞1

       _________ wasu yam mata ne kyawawa guda biyu budurwa dakuma yarinya babbar bazata kai shekara 17 zuwa 18 karamar kuma shekara goma,tafiya suke cikin nutsuwa layin shiru ba kowa sai tsirarun mutane suma kowa harkar gabansa yake.

       Wata bakar motace kirar final of discussion tazo wucewa ta gabansu ruwan bakin kwatar dake wace ya watsa masu aji,kuma ya bige babbar fitowa yayi daga cikin motar yace"ku wasu irin wawayen mutane marasa hankali da zakuzo Kuna tafiya a kan titi yadda kuka ga dama sai kace na ubanku"

         Aysha wace itace babbar tace"ba,a wawa daya sai biyu kuma titi ubanmu baida arzikin da zai yi sa sai ku banzaye da nakusan hakkin dan Adam"

      Abdulshakur yace"ke ni kike fadawa haka" hannu ya daga zai mareta kuma komai ya tuna kawai ya safke hannun yace"you will regret it zakisan kin  wannan maganar".

   Tsaki tayi tayi takama hannun zaynab suka tafi mota ya koma cike da jin zafin maganar da Aysha ta fada masa kasa tafiya yayi yana kallo har zuka shiga wani dan madaidaicin gida wanda daka gansa zai tabbatar maka basu da wata wadata.

            Motar sa yaja yayi gaba gida ya nufa har zai shiga part dinsa ya tuna da baije ya gaidashe da Momo ba dakinta ya shiga ya isketa tana waya.

   Tana ganin ta katse wayar dan bata San yaji abinda take fada jikin wayar har kasa ya rinsuna yace"Momo ina wuni" bazan tayi dashi ta kyale tace" wai kai wani irin mayye ne kodan ma mayyen nace maka ka nisanci ida nake Amman kaki ko to na kara ganin kafar ka cikin part dinan Wallahi saina saba maka banza kawai "

    Kwallar dake shirin zubo masa ya hadiye ya fita, khadeejah dake jin duk abinda ke faruwa ta fito tace"Wai Dan Allah Momo yaushe zaki daina takura yaya Abdul ne haka Abu yaki ci yaki cinyewa wallahi ba dan yaya Abdul na da tarbiya mai kyau na Walla............

    Momo ta dakarta da ita daga abinda  take fada tace"ai sai kije kisashi ya min abinda zamin marar mutunci"

    Dakinta ta koma,Abdulshakur abubuwa duk sun dameshi Amman ba kamar abinda Aysha tamai dan ya daukan wa kanshi Alwashin ramawa.

   Dan idan ba Momo ba dan itama ba yadda zaiyi da ita matsayin mahaifiya take a wajensa.

     Da wannan tunanin ya kwanta a ransa,har magariba bai fito ba dan ko sallah a yayi

    Bayan yagama ya kira wayar abokinsa Mujahid dan shi jiyake kwata kwata bama zai iya fita ba

     *to ya kukaji a cigaba ko kuwa fans*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 19, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ABDUL SHAKUR {servant of the appreciative}Stories to obsess over. Discover now