''Am sorry sir..ʼʼ ya furta tare da saluting dʼinsa sannan ya nufi cage din karnukan gidan wanda ke awani bʼangaren gidan ah bʼoye,Baddo kuwa tunda taji ya ambaci dog,taji gabanta ya hau bugawa dasauri sauri akan nada,ta shiga nanatawa ''Dog?D..o..g?..

Juyawa tayi taga wayam babu Emmanuel,haba sai kawai ta fashe da gigitaccen kuka tana fadin''Anku Emma don Allah karka sakeshi kuyi hakʼuri...ʼʼ ta dubi Gidado wanda ke kokʼarin danne dariyar dake neman cinsa tace in a vibrating tune''Ham..maaa don..Allah...ka...yafemun...ka..tuna..fa..ni..kʼanwarkace....ʼʼ

''Will you kip shut?ni banda kʼanwa yʼar iska...ʼʼ

Hafsa nacan kwance saman gado tana mai takaicin katse mata romantic moment dʼinta da akayi wanda ta dadʼe tana mafarki da dokin zuwansa,har kwallar bakʼin ciki ta zubar tsabar haushi,tuni kawai taji ta tsani wannan stranger dʼin tun bata ganta ba,tana son ta tashi taje don taga fuskar bitch dʼin ammh cikinta dake azabar murdʼawa don shaʼawa ya hanata motsawa,magungunan mata datasha ne ke cin ubanta anan,sai juyi take akan gadon rikʼe da cikin tana ciccije lips tamkʼar zata hudashi,Hakikʼanin gaskia Hafsa jarababbiyar macece wacce sam batta iya controlling kanta,tun awaje ta gama rabawa samari dandanon zumarta tsabar jarabar tsiya,Allah ne dai kawai ya kaddara auranta da Gidado wanda besa andau tsawon lokaci ba akayi aurensu,yana kʼiran wata can da yʼar iska bayan ga shahararriyar yʼar iskan nan acikin gidansa wacce bata kawo mashi mutuncin kanta gida ba,Jameelah tasan da wannan bakʼin tabʼon na kishiyar tata acikin binciken data gudanar,don haka Hafsa tana cikin ruwaaaa jamaʼa😅

Tsoki taja sanda taji muryar Baddo na bawa Gidado hakʼuri,dakyar ta mikʼe azuciye tana fadʼin''shegiya tsinanniya Allah yasa ya bari karnukan su yayyaga yʼar banzan,haba wani irin rayuwa kenan wai ace kishiyar gida bata barka ba haka kishiyar wajen ma bazata barka ka shakʼata agidan mijinka ba,wai meyasa ni rayuwar aurena yazo da badluck ne?ʼʼ ta rushe da kuka kan ta nufi inda yake...

Beji zuwanta ba sai jin saukar hannayenta yayi ta zagaye wuyanshi dasu,runtse idanu yayi cike da takaicin halayenta iri iri masu cike da abun mamaki,yanzu kunya anjima kuma akasinta,kallonta ya sauka akan damn cute face dʼin Baddo wacce take shirin tserewa ganin Emmanuel na tahowa dawani kosasshen police dog mai buzu buzun jiki,dogon halshensa awaje yana juyashi alokaci dʼaya kuma yana barking,

''Release...ʼʼ ya bawa Emma umarni,da sauri ya cikashi,Gidado ya daga murya yace da trained dog dʼin''Chief here is ur morning meal today so enjoy...ʼʼ ya furta yana nuna mishi Baddo da yatsa karen ya kada kai tamkʼar yaji abunda yace,da gudu ya nufeta adaidai lokacin Jameelah ta fito arudʼe jin ihun Baddo,

Baddo ta jefar da basket dʼin abinciccikan tana ihun neman ceto,sai ga kular toasted sandwich ya budʼe,,duk slices dʼin suka watse akʼasa,haka ma kular smashed chicken and ground beef cabbage sauce ya watso kasa har yadan bʼata mata kaya,flask dʼin kunun gyadʼan ne kawai ya tsira baʼayi asararsa ba,wani entrance door ne ta hango da gudu ta nufeshi,karen kuma hankalinshi ya koma kan special dishes dʼin da suke watse akʼasa,da sauri ya koma wajen yana lashe halshensa gami da karkadʼa bindinsa,Sai data kai kusa da Jameelah ta kamo hannunta sannan hankalinta yadan kwanta,ta kamo hannunta jiki na bʼari tace tana hawaye''Anti...jami..plsss..help..dnt allow..the..dog..to..harm...meʼʼ Duk jikin Jameelah yayi sanyi,ta daga ido sama zuwa part dʼin Hafsah zuciyarta na suya,tana hadʼa ido da Hafsan sai Hafsan ta dadʼa kankame Gidado don Jameelar taji haushi hadda wani kashe mata ido dʼaya gami da sakin shuʼumin murmushi, Gidado yayi wani wurgi da hannayen Hafsan ah saʼilin daya farga da abunda Chief keyi,he's really enjoying his dishes😀

"Waddafuck!!! wata sabuwa inji yʼan caca,breakfast dʼinmu ne haka chief keci hankali kwance?ʼʼ sai gani yayi karen ya karkadʼa masa bindi,afusace ya juyo har yana buge Hafsa yabi ta dakinta don sakkowa kʼasa ya samu Baddo,ahaukace yake fadin''This gal issay witch kuma wallahi sai ta girka mana sabo kafin ta tafi....ʼʼ

KISHIN MATAWhere stories live. Discover now