Part 1

5.2K 188 3
                                        

 💠💠💠💠💠
*©® 2019.*

*ZAB'IN WA ZANBI...???* 💥
(ιyayena ĸo zυcιyaтa).?

💐💐
💥
*STORY,WRITTEN,EDITED*
*& COMPILATION*
_BY_
*HAWWA M.U (®єαl $mαѕhєr).
*whαtѕαpp @08165726609.*
💠💠💠💠💠
*©® 2019.*
*1/Jan.*

*ZAB'IN WA ZANBI...???* 💥
(ιyayena ĸo zυcιyaтa).?

💐💐
💥

*ѕtσrч______wríttєn*
*вч*
♡нawwa м.υ {$mαѕhєr}.♡
*_____________________*
★★★ ★ ★★★
*_______________________*
*fαcєвσσk grσup:* https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
________________________
*GODIYA.*
_Dukαnnín gσdíчα dα чαвσ sun tαввαtα gα Allah (S.W.A) ѕhí kαd'αí чαkє вα ѕhídα αвσkín tαrαччα,tѕírα dα αmíncí su cí gαвα dα tαввαtα gα fíчαччєn hαlíttα Annabi muhαmmαd (S.A.W) tαrє dα αhαlínѕα dα kumα ѕαhαввαnѕα,dα ѕαurαn wαd'αndα ѕukα вíчσѕu dα kчαutαtαwα hαr ízuwα rαnαr ѕαkαmαkσ..._

*TSOKACI.*
_wαnnαn lαвαrín k'αgαggєn lαвαrí nє dαnα tѕαrα αвunα dα kαínα,вα tαrє dα hαd'ín guíwα da kσwα вα ina fαtαn Allαh чα вαní íkσn ruвutαѕhí lαfíчα nα kuma gαmα lαfíчα..._
_вαn ruвutαѕhí dαn чα zαmα cín mutuncí gα kσwαвα,ídαn αkα ѕαmu rαчuwαr wαní tαчí dαí² dα lαвαrínα tσ чαчí hαk'urí вα dαn ѕhí nαчíвα ѕαí dαn rα'αчín kαínα,kuѕkurєn dαkє cíkí ínα fαtαn uвαngíjí чα чαfєmín,lαdαn kumα αllαh чα hαd'αmu α cíkí ní dαku mαѕσчαnαh вαkí d'αчα..._

*GARGA'DI/JAN KUNNE.*
_вαn чαrdα wαní/wαtα ѕu juчαmín wαní ѕαѕhí nα lαвαríвα ѕαí dα чαrdαtα αíkαtα hαkαn вαввαn lαífí nє,haka zalika ban amince a saidamin da wani sashi na labari ba,wαndα kumα чα cαnjαmín fαѕαlín lαвαrí/ya siyar zαn вαrѕhí dα αllαh ѕαвσdα nαfí ѕσn gαnín αвunα α чαddα nα ruвutα,ínα fαtαn zα'α kíчαчє.wαndα duk kumα чα ѕαídαmín ѕαѕhín lαвαrí ѕhímα nα вαrѕhí dα αllαh cσz вαnα nufín ѕαídαwαr ѕαвσdα hαkα α kíчαчє._

*JINJINA.*
_jιnjιna gα d'αukαcín mαѕσчα kumα mαвíчα lítαttαfαínα α kσdα чαuѕhє,ínα mík'α gαíѕuwα gαrєku α duk índα kukα kαѕαncє α fαd'ín duníчα,αllαh чα вαr k'αunα hαd'є dα zumuncí.._
___________________________
*MARUBUCIYAR..*
_1.K'addara Koh Sakaci..??_
_2.K'azafin Kisan Kai._
_3.Rayuwar Wani._
_4.Y'ar Garuwa._
_5.Bambancin Al'adu._
_6.Ina Mafita..??_
___________________________
بسم الله الر حمن الر حيم...........

*We are all deeply shocked to hear of the sudden death of ur father and we would like to offer our deepest sympathy.*
*May his soul continuously rest in jannatul firdaus.(Halimatus'sadiya Muhammad Leema).*

_Allahumag-firliiy,wali-walidiyn,wali-mashayikina,wali-akhwatina,wali-ikhwanina,wàli-asdik'a'ina,al-ahy'u minhum,wal-amwaat,Allahumag-firnà war-hamna._

*1--2.*
_____
_____

°°°°°°°°Watsi ake musu da kaya,tun daga soron gidan har zuwa tsakiyan hanyar unguwa wanda titi ya ratso ta bakin k'ofar gidan dake cikin unguwar hausawa sallari,ѕυnkuye a gefe ta kifa kanta bisa tsakanin cinyoyinta tana zubar da hawaye,yarinyace da bana tunanin zata haura shekaru goma sha biyar a duniya,duk da k'arancin shekarunta hakan bai hanata fuskartar irin damuwa da rayuwar k'unci da suka tsinci Kansu a cikiba,d'ago kanta tayi dai² lokacin data tsinkayo muryar mahaifiyarta na rok'on mutanen akan su yiwa Allah da Annabinsa su bar wulak'anta su haka,idanunta sun kad'a sunyi jajur dasu saboda tsananin kuka da take,sake maida kanta tayi k'asa zuwa can kuma a hanakali ta sake d'aga kanta dake sunkuye tana kallon mahaifiyarta data koma kusa da gidan sai rok'on mutumin take tuk'uru,tsaye yake a gefe fuskarsa babu alamar annuri,duk wannan b'ab'atun da baiwar Allah'n ke yi babu wanda baya ji amma idan ka ganshi sai ka rantse da Allah kurma ne dan yadda yake a tsaye tamkar gini,duk da ganin irin halin da yasa su baiyi ko da gezau ba bare yayi tunanin tausaya musu musamman yadda take rok'onsa da kasancewarsu mabuk'ata kad'ai ya isa yasa mutum indai mai imanine ya tausaya musu.

ZAƁIN WA ZAN BI? (COMPLETED)Stories to obsess over. Discover now