part 1_5

638 13 0
                                        

[3/14, 8:02 PM] dubanni Rukzsss: __💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋
Story and written by

Rukky

https://www.facebook.com/
Groupsgorgeouswritersforum/
1726580770789237/

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPECT WRITERS,WE ARE BEST AMONG THE REST

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F

*************************
Bangama ki auri mijinaba Nafara wannan ne saboda wani reason Amma xancigaba banyimaku alkawarin samun page kullinba gaskya saina samu lokacin typing sobda school and munkusan fara exams.

May Allah help us amin

1_5

"Baby kiss me"......💋naji yarinyan tafada wanda bazata wuce 20yrs bahaka ko 21yrs wanda yanayin shiganta da yanayin yarda suke tare da wani dan saurayi kyakkyawa a cikin dakin hotel din emarald dake garin zaria yafara sani tunanin to wannan mata da miji ne ko kuma mi amma dai nace barin zuba ma sarautan Allah ido👀


Kara kallon shi tayi" haba baby wai yenzu dan naki yarda da inbaka pride dina yasaka kejin haushina haka haba mana baby."

Wanda takira da baby dinne yajuyo yakalleta dan saurayi kyakkyawa Nagani komi yaji saidai bakine kawai amma irinsu ake kira da black beauty.juyawa yayi tare da daure fuska" badole inji haushi ba nafisa inbanda haka taya zaayi ace ina saurayinki sannan kuma wanda kikasan zai zama mijinki ace baki bani dama munyi sex dakeva haba yakamata acekinsace wa yenzu xamani yachanxa but u are acting as kaman ke yar dace" .

"Baby kenan tayazakace haka bayan kasan muna romance is just the sex dat bamu tabayi ba".

"And wat is romance nafisa, friends dina duk bahasa girlfriend dinsu suke masuba and kawai inbaso kikeba u better tell me."

"Haba suraj taya zakayi tunanin banasonka duk abunda nikemaka akan kafa yasa ni barin gidanmu nakoma hostel duk saboda in dunga farantama akan ka Nafara soyyayya kaikan ka shedane but gaskya bazan iya having abunda kake so muyi nidakaiba haka almost u guys kukema mata karshe ku gudu kubarsu ko bahaka bane suraj"? ......

Banza suraj yayi da ita tare damikewa akan gadon ya sa kayansa tare da daukan mukullin motarsa yajuyo yakalleta yace "since u don't trust me I think we should just break up no need of our relationship "

"Suraj haka xamuyi dakai kenan for got sake "

"Yes and u are the cause ai not me just simple sex u can't have it with ur boyfriend in fact wanda ke shirin auranki just because you don't trust men ko? ""

"Hmmm"tace tare da durowa daga kan gadon taje ta rungumeshi "baby I love and I can't live without you since u said so nayrda muyi but promise me pls baxaka barniba baxaka yaudareniba"

Juyowa yayi ya riketa yace"no nafisa Sai kinaso zamuyi banzyi abunda bakiso ba so sai dayardanki "

"Nayrda baby"

Murmushi yayi "thank you baby and nayi promising dinki I will betray u now or ltr on I will make you feel like you have best boyfriend ever and thanking u for trusting me once again and giving me your self ."
Romancing dinta yafari yadauketa sai gado tare da removing matakaya yana cigaba da kissing every part najinkinata wanda itama tanamaida mashi martani tana kissing dinsa back.
Kayansa shima yacire tare da cigaba da kissing dinta yana suckin brst dinta yana wasa da dayan sai nishi sukeyi

*******************
"Kazeem yakamata ace yenzu kfara tunanin aure not even you ma ince kaida abokinka Suraj kunkai minzalin aure dukanku kungama karatu ga aiki ga komi kuna dashi but narasa mi kukejira haka"

"Hajiya kenan insha Allah munkusa matan ne wallahi ni haryenzu bansamu wanda naga tadace da inaso bashiyasa amma in Allah ya yarda munkusanyi "

"To Allah ya yarda "
"Amin hajiya"

LALACEWAWhere stories live. Discover now