BAKAR MACE Story/writing by xeeabusfn

1.3K 39 16
                                        

BAKAR MACE
(Other name the Black beauty)

Golden's writers association

Dedicated to my husband Bamalli assalafi love you my cwt ~zawji you're 1in millions thank you for everything darling.

Gaskiya ne mama har kullum shi yasaka nakejin nafi kowa dacen uwa tagari abar alfahari, muje na tayaki hadawa daddy girkin,
A tare suka shiga kitchen din suka fara aikin sunayi suna fira irinta dah da mahaifi har suka kammala sukaje suka jera komai a dinning mama tashige dakinta domin yin wanka humaira kuwa dakinta tashige domin gabatar da sallah,

Tana cikin sallar lubna ta shigo zama tayi a gefen kujerar dake dakin tare da yin jefa da gyalen ta a kan gadon,
Tana haka har humaira ta karasa sallar ta gama azkar dinta sannan ta juyo tace'

Lubna lafiya dai ko?

Gajeren tsoki taja tare da fadin da sauki dai, ni wallahi an takurawa rayuwa ta wallahi ko kadan mamy bata duba min ace wai dole sainayi aure yanxu duduh nawa nake kuma ma'ai in auren zanyi abarni inyi na soyayya bana hadi ba, barema ni wallahi karatu ne a gabana ba aure ba.

Murmushi humaira tayi tare da fadin lubna kodai kin fara shan wani abune waih!

Humaira au haka zaki fada nidin ce nafara shaye'shaye?

To humaira inba hakaba me zaisa ki tsani zancen aure amma dan wulaqanci kiyita tarawa iyayenki samari a kofar gida da ance kifito da miji kuma kice karatu ke gaban ki, wallahi su mamy sunfi ki gaskiya lubna,

Inaso kigane rayuwar nan ta zama abar tsoro wallahi samarin yanxu ba abun yadda bane kuma mutuncin ki da suturar ki shine dakin auren ki, sonki da kaunar ki da sukeyi shine yasaka suka yanke miki wannan hukuncin lubna kiji tsoron Allah'

Okey nazo gurin ki danki hucemin takaici shine zaki karamin wani kenan akan Wanda nazo miki dashi,

Takaici!!! Kul! Karna kuma jin kin fadi Cesar iyayen ki suna baki takaici koki ce basa duba miki domin iyaye ba abun wasa bane mutane ne masu girma da mahimmanci a rayuwa, kar sharrin shaidan ya sakaki fadin wata mummunar kalma a kansu,

Sannan inaso kisani lubna daga yau indai kinsan bazaki daina tara samari kuma bazaki bi umarnin iyayen ki ba ina rokon ki karki kara kula ni, domin inba haka ba nima zaki sakani a Matsala ne"

Kallon juna sukai ido cikin ido humaira ta daga mata kai" yes am telling you the true,

Shikenan tawan insha Allahu namiki alkawarin na daina haka, but ki kira mamy ki rarrasheta,
Okey badamuwa zankirata yanxu insha Allah.

Wayarta ta jawo tare da Dial.... Number mamyn bayan sun gaisa ta roketa alfarma subar lubna ta cigaba da karatun ta takuma yimusu alkawarin ta daina tara samari, sannan ta shaida mata a nan lubnar zata kwana,

Mamy taji dadi shi yasa take son taren yarta tah da Humaira"

Washe gari bayan sunyi wanka sun shirya cikin dogayen jallabiyo yi bakake sun nade Kansu da veil Masha Allah sunyi a falon mama sukai breakfast sannan suka fito babban falon gidan,

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 04, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Bakar mace strory and writing by Xeeabu Safana Mrs'Salihu Bamalli UstaxStories to obsess over. Discover now