DOCTOR DEEJERT

3.4K 40 4
                                        

[01/02, 8:31 a.m.] Zayynb Writer Rouly: 🏓🏓🏓🏓💊💊💊💊🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊𲐽💉💉💉💉💉💉💉💉💉💉𲐽💉💉💉💉💉𲐽𲐽𲐼󴰼󴰼󴰼󴰼󴰼󴰼󴰼󴰼󴰼󴰽𲐽𲐽𲐽𲐽𲐽𲐽𲐽𲐽𲐊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊💊
🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓🏓

🏓DOCTOR DEJEERT💊

FASAHA ONLINE WRITER'S
F O W✍🏻

*XAYYNEB💤💤*

IN THE NAME OF ALLAH THE BENEPECIANT THE MERCIFUL
WHO IS THE MESSENGER OF ALLAH ?
HE IS THE PROPHET Muhammad SAW

Tabbas hakan take 'yan uwa musulmai.

d'an aiken ubangiji Allah shine Annabinmu Muhammad saw,👆🏻 Allah qarawa annabi daraja
Ameeeen✍🏻.

Sananniyar qunqiyar nan tamu ta *fasaha online writer's f o w*
da tasaba
Kawo muku dadadan labarai masu *nishadantarwa*,
*Ilimintarwa*,
*fadakarwa*,
*Soyayya*,
Yau ma na dawo gareku🕺
masoyan xayyneb💤💤🤸‍♀
da dadda d'an labari.
Masoyana kuna raina kamar nima yanda nike a ranku😉
Allah bar so da qauna, da zumunci a tare  da ni  da ku gaba daya 🤝🤝.
Ana mugun tare fa, irin q'waran gaske d'in nan fa😍.

Yauma ga  tsarabar dana dawo muku da ita ta sabon  novel na wato
*doctor dejeert*

*Allah sa yanda na Fara muku shi lpia na gama sa lpia*👏

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

*dedicated to zarah b lau*.

P1⃣
🏓🏓🏓🏓🏓🏓
*Q*atuwar estate ce
(Unguwa).
wacce ta tara dangi da 'yan uwa a cikin ta,
zaman lpia a koda yaushe babu fad'a bare haniya a cikin wannan kyakkyawan ahalin,
Alhj Abdul samad
(Kakus) shine  dattijo na gari  fulanin usuli, ma'ikacin gobnatine mai  babban matsayi ,
danginsa ma ma'aikatan government ne irin qusoshinnan wanda suka jiqu da nera.
Riqaqqun 'yan boko ne family n.
Tun bayan rasuwar iyayen alhj Abdul samad dayake shine babba a dangin  ya gina wannan qatuwar unguwa da qayatattun gidaje na bugawa a mujalla ya gayyato danginsa suka zauna a tare sbd son zumunci dake garai .
babu abinda babu a cikin estate din kama daga islamiyya, boko, place ball
( wajen qwallo)
Irin wajajen exercise (wajen motsa jiki)
Irinsu oasis da qaton swimming pool and library
(dakin karatu,)
Alhj Abdul samad (kakus) ba qaramin dadi yakeji ba, duk in ya waiga yaga danginsa kewaye dashi ta ko Ina.
matan sa 4 ,
ta farkon sunanta hjy zulfa'u, sai ta 2n itace hajy zulaihat, sai ta 3n hjy baraka, ta 4n itace hjy xainab.
Sai-dai  Allah bai basa haihuwa ba, gashi har girma ya soma cimmasa,
kullum cikin roqon Allah yake akan ya azurta sa da zuri'a d'ayyaba,
da yake ubangijin mu Allah sami'uddua'une ,
sai gashi haihuwa ta bud'e wa matan sa .
hjy zulfa'u Nada maza 3,
Sulaiman da Mahmoud da musa,
Sai hjy zulaihat Nada Abdul qadir ishaq, saima ,
Sai hajy baraka nada saddiqa da kuma saliha .
sai hjy xainab Nada nmj 1 Abdul Hakim.
to daga nan kuma sai Allah ya dauke musu haihuwar.
Haka suka taso har ya zuwa girman su .
Anan cikin dangi suka xabi mataye suma matan suka zabi mazaje akai bikin tare, anan cikin estate  suka zauna suma , riqe da aikinsu na government mai tsoka .
haka suke rayuwar su cikin farin ciki.
Zuwa lokacin alhj Abdul samad tsufa ya cimmasa yayi ritaya ,
yanzu 'ya'yansa suke kula estate d'in,
Kullum zaka samesa a qaton falon sa,
saye da medical glass mai q'ara q'arfin ido,
yana lazumi ko karanta Qur'an KO daily trust, ko kallon tashar larabawa ta wa'azizzikan sunnah,
d'an kyakkyawn farin gemun sa ba qaramin kyau yaiwa tsohon nan ba, wannan kenan.

babban d'an hjy zulfa'u wato  sulaiman  sunan matarsa sailuba, d'ansa na farko shine  hesham,
Sai Mahmoud na 2 sunan matarsa husna dansu 1 sunan sa akram,
Sai musa na 3 sunan matarsa lubabatu  'yarsu daya sunan ta basma ,
Sai babban d'an hjy zulai wato Abdul qadir sunan matarsa haseena da yarsa miemie   , sai na 2n ishaq nada maza 2 , Salem da nura, sai 3n macen wato saima Nada mace 1  jawaher ,
Sai babbar diyar hjy baraka wato saddiqa tana da nmj  d'aya aslam , sai ta 2n saliha  itama 'yarta 1 sunan ta deejert, sai   dan hjy xainab wato Abdul Hakim babban dan sa shine saifullahee
Suna kiran sa da saif.
duka samarin gidan da 'yan matan gidan kullum suna liqe da kakansu alhj Abdul samad wanda yanzu jikokinsa sun canza masa suna da *kakus* suke kiransa , ....
A matan deejert babba Wanda a satinnan ta amshi result Nata na shedar zama cikakkiyar doctor, burinta knn a rayuwa kasantuwarta  likita.
Sai mai bi mata basma sai miemie sai jawaher, dayake Kansu d'aya baa gane babba a cikin su, suna matuqar qaunar junansu ,
a cikin  samarin gidan saif ne babba sannan sai akram sai hesham sai salim sai  nura sai aslam ,

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 01, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

DOCTOR DEEJATWhere stories live. Discover now