BAMBANCIN INBOX DIN BUDURWA DA
SAURAYI.
Idan ka duba Inbox Messages na budurwa ga
wasu abubuwan da zaka gani:
1. I Love U Soooo much ( from Ibrahim)
2. Zamu fita kuwa yau da dare?(from Nazir)
3. Wallahi banajin dadin naganki dawani gaye
kuna tsaye (from Nass)
4. Kada ki manta da gobe ne tafiya (from MD)
5..Darling, kinga recharge card din dana turo
miki kuwa, naga bakimin text akan yashigo ba?
(from Gara 1)
6..Honey, zan iya yin komai a duniya naga na
mallakeki (from Sha love)
7. Ki dauka kawai angama sweetynah don inajin
dadin harka dake (from Honourable)
8. Baby, check ur a/c balance sai ki kirani ko
inaga kamar transfer din is done by now (from
Alhaji).
.
Inbox na gaye kuma zakaga abubuwa kamar
haka:
.
1.Your data bundle will soon expire (from MTN)
2.Haba Mallam ka cika naci, nace maka ka rabu
dani ko aure zanyi (from Jamila)
3. Kada ka kara kirana mayaudari kawai, maci
amana saika gamu da gamonka kaima (Salimah)
4.Ina maka gargadi na karshe domin tun wancan
satin kudin hayanka ya kare (Landlord)
5.Brother am still expecting the money for the
admission form ( my young brother)
6. Kai dannan yaya kake? Kwana biyu shiru? Ka
turo mana kudi mana domin abincinmu yakusa
karewa (My mom )
7.I have not seen my period for 2 months fa
kaga
kada abinda yafaru last year ya kuma yanxu
(Ijeoma).
8. Kai baba yayane? Gobe ne fa last meeting din
kuma kace zaka turo naka kudin. (Kabir)
10. Sweetynah yaya labarin anko din damukayi
dakai zakamin kuwa? Domin this week ne auren
( Ladidi)
11. Please sent me credit ( my fiancee)
12. DEAR CUSTOMER, RECHARGE UP TO
N400 and stand a chance to win upto
N3,000,000 (GLO)
.
Ko ba haka bane???
YOU ARE READING
BAMBANCIN INBOX DIN BUDURWA DA SAURAYI.
RomanceIdan ka duba Inbox Messages na budurwa ga wasu abubuwan da zaka gani: 1. I Love U Soooo much ( from Ibrahim) 2. Zamu fita kuwa yau da dare?(from Nazir) 3. Wallahi banajin dadin naganki dawani gaye kuna tsaye (from Nass) 4. Kada ki manta da gobe ne t...
