INTRODUCTION

33 0 0
                                    

Assalamu alaikum readers

Da sunan Allah Mai rahama Mai jinkai

Wannan shine littafi na na farko Kuma bazanyi edition ciki ba
So zaku ga kura kurai ciki
Sannan duk hotunan da zansa cikin littafin nan ba nawa bane so credit goes to the owners
Sannan zansa styles na asooke da din Kuna ga masu so Amma ban yarda 
Wani yayi amfani dasu ta hanyar dabata dace ba

Ina fatan zaku ji dadin littafin nan nawa
Sanan kada Kuman ta kuyi comments da votes 😉

Ina fatan yadda zan fara shi lafiya Allah yasa in gama shi lafiya
Amin

One love❤️💞

NA YARDA!Where stories live. Discover now