Ya shiga motar suhaima ta zauna a gefeshi tana kumbere kumbere bai kulata ya kalli driver yace" Airports za muje gida zamukoma"

Driver din dayake Dan India ne harda kukashi yace" yallabai zanyi kewarka naji dadi aiki da kai"

Aliyu Yana murmushi ya tabbing shoulder nashi yace" Kar ka damu we will meet next time, let's go, and drive fast"

Duk aka tada motoci ciki minti kalila suka isa Airports, Aliyu dakashi yaje ya yanka musu tickets din flight zuwa Nigeria, suyi Sa'a kuwa akwai Mai tafiya, ciki one minute suka Gama shirya komai, suna shiga jirgi ya daga ya Lula zuwa Nigeria. .. ..

*************************

Walid nagama tsanya coins ya sauko ya nufi table da suka zauna yaga wayam ba Sadik ba Amir, yayi murmushi yace" Bro Amir da San yawo ina suka je Kuma?"

Bai Gama rufe baki ba sai ga Amir shima ya sauko yace" Bro harka ka dawo, ina Boy yake?" ya fada Yana waige waige ko zai ga Sadik..

Walid yace" a'a Bro tare fa na barku na Kai zan tambaya ai"

Amir ya hada fuska yace" tell me you are joking, nabar boy a zaune Yana game, I went to use the toilet, wait wai tun yaushe ka dawo ne?"

Walid yace" yanzu na na dawo"

Amir ya ware Ido yace" wat!!! Yanzu fa, wayyo Allah, Walid, Boy ya jira bai ga dawo mu bane shiyasa ya Mike, Kai tsayuwa bai gamu ba, let's find him"

Walid ya zubar da tickets yayi hanya dama, Amir yayi hanya hagu suka fara nema Sadik suna kwala Mai kira shiru kakeji ba Sadik, lungu da sako na storey building din ShopRite (Silverbird)ba inda Basu duba ba, babu shi. ...

Cike da tashi hankali suka sauko, Amir ya sanar ma ma'aikata guri batawa yaro su. Suma sun shiga tashi hankali ba kada ba, su ka sa aka kulle kofofi ShopRite gabadaya ba shiga ba fita, duk activities da akeyi aka tsayar dashi cib, baka ji komai sai hayaniya mutani, aka sake sabo searching, securities suka Kara searching lungu da sako, har elevators na guri su duba gabadaya ko ya makale a ciki, ba shi... Ayi searching sosai har baki gate ba yaro ....

Amir da Walid jikisu ya Gama mutuwa ba Karami tashi hankali suke ciki ba, Amir ya zube a kasa Yana kuka.... Manager din guri yazo ya dafashi yace" are you really sure kuzo na da karamin yaro?"

Amir ya amsa da Kai..

Walid ya ware Ido ya Mike ya dafa manager yace" Sir ur cameras, ku du ba ko za'ayi dace"

Manager yace" good idea"

Amir Walid da Manager sukayi hanya office da ake viewing din CCTV cameras, suna zuwa, security dake Aiki a office din ya Soma tambaya su da wani lokaci suka shigo

Walid ne yayi iya amsawa yace" around 10am"

Security ya fara searching mutani da suka shigo around 10am, Yana kaiwa kuwa camera ya hasko fuskokisu Amir lokaci da suka shigo, har inda Walid yake gyara ma Sadik p cap har zamasu a table, manager yasa security yakara zooming fuskar Sadik da kyau, yayi haka suka cigaba da kallo har Walid ya Mike,ana kaiwa guri da Amir ya Mike computer na ta dauke kit, kamar a kasheta ayi ayi ta bada light ko motsi ta kasa yi karshe ma sparks computer yayi komai ya disconnect... Anyi anyi an gyara su Kasaaa.

Amir yasa hannu akai Yana" inalilahi waina ilaihi raju'un inalilahi waina ilaihi raju'un, wayyo Allah Mai zamugaya ma Sis"

Manager ya rikeshi shima duk a rikece yake yana"calm down we will know what to do, please calm down"

Amir yaja hannu Walid suka fito daga camera room, Walid jikishi har Bari yake, murya na rawa yace" Bro......" Yayi Shiru ya sharce haweye zaiyi magana kenan yaji waya dake Baya aljihusa ya Soma ruri gabashi yayi mummuna faduwa ya sa hannu ya ciro waya a hankali, Sis khairat ne ke ta yawo har Yana vibrating sosai a hannushi, ya daga ya nuna ma Amir...

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now