* YAYI NE*

                         * Alƙalamin*

                  *Zainab Muhammad*
           
*Indian girl ce amma yanzu na cire shi*



•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
'''{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.'''

'''Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}''' ✏️✏️✏️
____________(✪)______________

https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•


*Data purchase available for all network*

           *All service are 30 days validity*

*MTN*

500mb……N200
1gb……N300
2gb……N600
3gb……N900
5gb……N1500
10gb……N2600
15gb……N3600
20gb……N5,000

Check balance * 131 * 4#

Ko wanne sms muna da datar sa ku tuntuɓi wannan lambar:-

07063452697

Sai kun zo

*Littafin YAYI NE zai ilmantar ya faɗakar sannan ya nishaɗantar,ban yi shi dan wani ko wata ba na yi ne dan faɗakarwa*

*Wannan labari daga farkonsa har ƙarshensa sadaukarwa ne ga ahalin ƙungiyar lafazi writers kyauta ta farko a gare ku Allah ya bar zumunci*




*1&2*

*⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩* "Cabb! wallahi ai babban abin kunya ne a ce baki ankon nan ba"

Fadeela ta faɗa tana kallon Meenaufa

Meenaufa da jikinta ya yi san yi ta rasa bakin magana ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ɗaga kai ta kalli Fadeela.

Tace"To yan zu Fadeela ya zan yi? Amma gaskiya nima ina jimanta abin a ce kamar ni na matsayin ƙawar amarya ba anko"

Fadeela ta tuntsure da dariya sannan, Tace"Gaskiya har na tausaya miki wallahi"

Meenaufa fuskarta tai kalar tausayi, "To yan zu Fadeela dan Allah mene abin yi?"

Fadeela ta sauke ajiyar zuciya da,Cewa"Han ya ɗaya ce kawai zaki bi ki samu kuɗi"

"Wace hanya ce Fadeela? Faɗamin dan Allah da sauri naji"

Meenaufa ta faɗa cikin sauri.

Fadeela tai murmushi da,Cewa"Abin da zaki yi ki samu waɗan nan kuɗin abu ɗaya ne"

"Mene shi?"

Meenaufa ta tambaya.

"Ina da wanda zan haɗaki da shi zai baki kuɗi"

Fadeela ta faɗa.

Meenaufa tai mata kallon rashin fahimta sannan.

Tace"Fadeela ban gane ba? Kina nufin kawai ba sai da wani abuba zai ɗau kuɗi ya ban?"

Fadeela tai dariya mai sauti kafin, Tace"To ban da abinki Meenaufa me za ai bafa wani abu shi taimakone kawai yake yi"

Meenaufa taji daɗi sosai saboda ta yarda da Fadeela.

YA YI NEDove le storie prendono vita. Scoprilo ora