part 3

16 1 0
                                    

Bismillahir rahmanirrahim

Please 🙏 follow up on wattpad
       hayratysambo
  

KADUNA.

      Event din ya qawatu sosai anci ansha anyi shagali,  
  Junaid aka Kira ya bada tarihin ango sannan aka Kira babban qawar amarya itama ta bada tarihin amarya,

Kafin aka shiga sauran show din kamar su yanka cake da sauransu 

     Ba'a wani Dade ana event din ba qarfe Tara daidai aka Gama saboda amaryan bata Jin dadi,
        Souvenirs aka rarraba sosai kafin kowa ya kama hanyar masaukin shi

     Su Junaid ne suka fito su biyar, kallo Daya zakamai kasan a gajiye yake ga wani yunwa da yakeji,
  Tun masan da shukra ta kawomai da rana shima ba wani ci yayi Mai sosai ba,

    KO abincin da akai serving wagen dinner ma be taba komai ba, Dan shi be iyacin abinci cikin mutane ba,

       Sudais ne ya qaraso da sauri yana fadin
        "Guys pls ga qarin mutane biyu nan Dan Allah zaku Dan saukesu a gida, ni daganan ba gida zani ba"

      Fahad ne yai sauri cewa
" No probs, kace musu su qaraso kawai dama mu biyu ne kawai, Inna saukesu semu wuce da Junaid gida"

   Ya Fadi Yana leqa qawayen amaryan da suke bayan sudais din,
   Hararanshi Junaid yayi" Kai dawa zakaje Ku saukesu? Saidai ku nemi wani mota amma ni daganan gida nayi"

    Kallon sudais yayi" su sunsan basada motan komawa me yasa zasu taso suzo?
Kace musu su nemi wani mota amma ba wannan ba"

Tsaki sudais yayi" Kai komai aka hada dakai saika kofsa ma mutane, dole Sena fito baro baro na fada mane?
  To madam Zan dauka a motan Kuma munason privacy Dan Bama gida zamu ba, bata da lafiya Kuma bazan kaita gidancan su qara Mata hayaniya ba hotel zamu kwana"

     Dariya sauran suka fashe dashi Banda Junaid dashi abin haushima ya bashi, ko Menene na xumudin Oho?

    Fahad ne cikin dariya yace
  "Kai mutumina Menene na sauri Kuma kwana nawane? Ka Bari a Gama mana za'a Baka matar Ka ba guduwa da ita za'ayi ba"

       "Kuma gudun da itan mana ku gani in ban biyo kuba"

   Junaid ne ya wafce key din daga hannun Fahad Yana fadin " in kun Gama surutan naku Seka shigo mu tafi"

    " Wai kaji mutum da qarfin hali, motan kane ko nawa, kaima din meyasa Baka dauka motan naka ba sekayi rashin mutumcin da kyau ai"

   Sudai sauran dariyan fadan abokan nasu kawai sukeyi, indai wannan ne sun Saba gani har wanda yafi wannan dinma,

Kuma babu me shiga fadansu Dan anjima nan saisu Baka Kunya,

  Sauran abokan ne sukai musu sallama yayinda sudais yayi musu godiya suka wuce.

Fahad ne Yabi sudais sukaba yanmatan hakuri tare da neman musu wani motan daze kaisu gida,
Suma yanmatan ba haka suka soba Dan dama sunso su Shiga tare da Junaid ne ko Allah yasa su samu daman yimai magana wata kilama har numbern shi su karba.

    Koda ya koma Yana jikin motan ya jingina bayanshi tare da lumshe idanunshi,
    Bude idanunshi yayi tare da jefo Mai key din
      "Yi sauri mu tafi Dan Allah, na gaji da yawa wllh"

BAKAN GIZO 🕷️Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz