Maimuuuu 🐾
*001*
Wata Matashiya ce ke tafe wadda bazata wuce shekara 20 bah a duniya sanye take cikin material baki Wanda ya fara kodewa sai hijabi baki Wanda daga gani kasan ya Dade don ya kode ita ba Mai tsawo ce sosai bah Kuma ba guntuwa bah tsaka tsaki ce tana Dan da jiki kadan amma ba sosai bah ana kiran kiban chubby
Nace bari inje gaba inga fuskar wanna baiwar Allah na Kara sauri Don in wuce tah in gano muku😝
Masha Allah wannan yarinyar ta hadu ba kadan ba Chocolate colour ce Amma ba dark inan da yawa ba Amma fuskar ta tayi tas irin na fararen nan sosai Dara daran idanun tah wa'enda suke dauke da brown oily eyes nata da suka cika da hawaye sai Kuma plump pink lips inta daga gani zaka San masu laushi ne Kuma ga dirin da Allah yayi mata Masha Allah
Fuskar ta duk ta baci da hawaye tana gogewa sai kara zubo mata suke Nan da Nan naji tausayin ta ya shigeni ko Mai ya sata kuka?
Maimuuuu ❤️
