Zalunci Verhalen

Verfijnen met tag:

10 Verhalen

WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️) door PrincessAmrah
#1
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)door Amrah A Mashi
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin ko...
JODAH door SAKHNA03
#2
JODAHdoor SAKHNA03
Shuɗaɗɗen labarin sarauta da ya wanzu a zamanin baya. A shekarar 728AH-1350CE
DA WATA A ƘASA door rahmakabir
#3
DA WATA A ƘASAdoor Rahma kabir
Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba...
KWARYA TABI KWARYA door FatimaUmar977
#4
KWARYA TABI KWARYAdoor Fatima Umar
kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubu...
MABARACIYAH door SAKHNA03
#5
MABARACIYAHdoor SAKHNA03
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da w...
BAƘAR MASARAUTA  door UmarfaruqD
#6
BAƘAR MASARAUTA door Umar Dayyan Abubakar
*BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da...
BAYAN MADUBI door SAKHNA03
#7
BAYAN MADUBIdoor SAKHNA03
Rayuwar tafarane sannu a hankali cikin kwanciyar hankali da walwala,annemi duniya an samu,annemi biyan buƙata an samu.........komai na tafiya daidai amma kuma an manta n...
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1) door MuntasirShehu
#8
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)door Muntasir Shehu
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanun...
💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Daga Ummu Afrah.                 💐💐💐💐💐💐💐💐 door AsmauTuraki
#9
💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Dag...door Asmau Turaki
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
A mafarki door Salamatu3434
#10
A mafarkidoor Salma Ibrahim
Soyayya zallah da Kuma kiyayya