KE KYAKKYAWACE (book 1)✔

By feeezah135

49.9K 4.2K 462

All right reserved 2019 "will you just get out of my sight.." he roared making me to shiver "your not my type... More

1
1&2
3&4
5&6
7&8
9&10
11&12
13&14
15&16
17&18
19&20
21&22
23&24
25&26
27&28
29&30
31&32
33&34
35&36
37&38
39&40
41&42
43&44
45&46
47&48
49&50
51&52
53&54
55&56
57&58
59&60
61&62
65&66
67&68
69&70
71
72
73
74
75
🙌
76
😭
77
77
78

63&64

1K 114 23
By feeezah135

---------------♣♣♣♣♣-------------------- 🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
-----------------♣♣♣♣♣---------------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
♣♠♣♠

♣♠♣♠
63&64
♣♠♣♠

"Inkinaso zankaiki inda bazakisa ke ganin annobancanba."

"Humm nifa kibarni ashanty. Bazanje gurin wani Dan iskan malamiba. Kawai zansa akwashemin ita da mota. Don' wallahi banson ganinta araye. I just want her to leave the world so that I can enjoy my marriage life. Bazan barmata adnan ba. Niyadace muyi soyayya, nikadaice yadace nazauna dashi. Kishiya badainiba." "

♣♠♣♠♣♠♣♠

Wani irin kuka nimlah tayi tana kallon mom nata.

"Kubarmin gida yanzu." Tayi shouting kaman ba itaba
Takowa adnan yayi a hankali gun mom nata.
"Please karkumata haka. Wallahi bata da laifin komai. Duk tarbiyan dakukabata yananan. Has it Been it was someone koda tayi wani Abu kune da laifi. Tunda you abundant her. Bakusan wani hali da zata shigaba.
Kuyarda da kaddara. Wannan fa yarkuce... Amatsayinki na uwa nayi zaton bazakitaba yin hakaba.... Allah zaikamakuu da laifi, bayan kuma kune sanadiyan rugujewan rayuwanta da farincikinta......" Adnan yafada baigama maganaba mom na nimlah ta daukeshi da mari.

"Get out. Nace kufita."
Kullum idanunsa yayi cikin takaici. Jan wheelchair dinta nimlah tayi tare da riko hannunsa. Alaman karyasake wani magana.

"Shikenan, zamutafi, Amman kusani daga yau bazakusake ganinta. Nine nan zanzamomata Uba ,uwa kap...Amman kusani hakki na kanku...."
Jan hannunsa nimlah tayi tana mishi alaman yayi shiru. Jan wheelchair din yayi. Nimlah kallon ummanta takeyi cikin mamaki Amman haryanzu kuka takeyi.... She just wish zataji muryan mom nata nacewa tadawo. Rai abace adnan yafita. Yashiga mota da ita sukawuce.
Faduwa kasa mom na nimlah tayi tana hawaye mai cin rai.

Tuki yakeyi cikin Bacin rai

"Will you just keep quiet, yanzu kingani ko, they all hate you nimlah..... Kukanki ba abunda zai anfana.... No use to cry for them. You have to be happy since you got the chance. Learn to live without them."
Kuka takeyi sosai. Har yawuce da ita dayan gidanshi. Tana sauka tawuce daki da gudu ta kulle kofa. Ta jingina jikin kofa tana kuka.

"Nimlah, open the door."
Yafada tana bubbuga kofan. Kuka kawai takeyi kaman ranta zaifita. Ganin kaman illata kanta zatayi yasa yabuga kofan dakarfi yabude harta razana. Takowa yayi inda take zaune tana kuka. Rungumota yayi yana shafamata kai.
"Is OK, I am here. Kiyi hakuri."
Lallashinta yatayi daker tayi bacci. Daukata yayi yakwantar da ita kan gado tare da rungumeta Haka bacci yadauke su.
♣♠
Tashi tayi a hankali tashiga bayi. Tare da kunna shower. Ruwan ke zubowa daga saman gashinta. Hawaye takeyi sosai tare da zama akasa tacigaba da kuka.
Jin adnan yayi knocking Amman taki ansawa. A hankali yabude . ganinta yayi kasa tana kuka. Dasauri yashigo yadauketa yadawo da ita daki. Lullubeta yayi ahaka bacci yadauketa.
Dasafe ma haka tatashi jikinta so week ga zazzabi dayakamata. Zama kan dinning yayi yana kallonta. Plate daya yazubamusu abinci. Amman hankalinta baya kan komai. Shiru kawai tayi lost in thought. Deba abincin yayi. Ta dan ture abincin a hankali alaman takoshi. Hada mata fiskayayi Daker taci one spoon. Na two spoon din tafara kuka mai cin rai. Lallashinta yatayi because haryanzu she is in shock. Komar da ita daki yayi yazaunar da ita kan bed. Kamo hannunsa tayi tana kuka.

"Mey namusu adnan, meyasa suka tsaneni. Laifin mey namusu. Tun natashi inasonsu Amman basa sona. Inamusu biyayya. Amman umma.... Umma batasona itakadai nakedashi , itakadai takesona Amman itama tadaina. Umma batasona..." Tana kuka samasama.
"Dan Allah kagayamusu su so ni koda kadanne.."
Tafada tana rirrike hannunsa kaman Wanda zaigudu. Shikam adnan yamakasa magana saban tausayinta baisan lokacin da hawaye yazubomasa.

♣♠
😢😥

Continue Reading

You'll Also Like

Empress Dosha By Zainab Dauda

Historical Fiction

5.6K 1K 45
"No one loves or cares about me. I am after all, the cursed child." She whispered to herself. Leaving the high walls of the palace was the only solut...
16.7K 2.5K 31
there is no marriage without love, so also no love without trust, but jealousy have overpowered KHAMIS love, that he tortured his wife YUSRAH to the...
2M 112K 96
Daksh singh chauhan - the crowned prince and future king of Jodhpur is a multi billionaire and the CEO of Ratore group. He is highly honored and resp...
1.6M 119K 44
"Why the fuck you let him touch you!!!"he growled while punching the wall behind me 'I am so scared right now what if he hit me like my father did to...