Tsikaro murya Baba Khalid tayi Yana cewa" sa shi a motar , Kai Kuma Bashir na ji ance kana nema kawarta ko? Toh ku rabu tun da wuri,kafi su shafa ma Kashi kaza"

Bashir ya dagaa hannu Alama baruwashi yace" ai Daddy na dadane da cireta a zuciyata,sai dai ta nemi wani a gaba ba niba" ya b
Fada Yana baka ma sumaiya harara

Bestie ta sandare a guri daya ta kasa gasgata abunda takeji, Kuma take gani da idonta, hawaye masu dumi Taji Suka soma zuba,tayi sauri gogewa, ta Kara murza  idonta da Karfi ko za ta farka Killa mafarki takeyi , tana budewa dsame tagani , ta fashe da sabo kuka ta nufi guri motar ta rike Bashir tace" sweetheart ni ne fa, Wai maike faruwa ne? Kugayamin, wlh Essha na ba yar iska bace"

Bashir ya fisge rigashi da ta rike ya nuna ta da yatsa yace" kul Kar kisake kirana sweetheart, asiri ku ya tonu, a rayuwa na na tsani mace fasika, Kar ki sake nunawa ki sani , shima Khalid giyar so ne, ke dibarsa ba da daidawaba zai farfado, Allah ya hada kowa da rabonsa" ya shiga motar.
Sumy sandare wa tayi a guri ta saki baki da hanci ta na kallosu
Murya Khalid taji daker yake mgn taji yana cewa" sumaiya kiyi hakuri, ki ce ma Essha Kar ta Manta da alkawari da ke tsakanimu, baza taba daina sonta ba, sai Rana ......... "
Bata  Gama ji maizai fada ba Bashir ya ja motar ya bade ta da kura, suka fice daga park din.

Sumaiya tasa hannu akai tasa ihu kamar zarariya, yau Bashir sweetheart dinta , shine ya barta, aka maganar da batasa dashi ba, kowa sai kallota akeyi a park din, zuciya ta yi yake kamar zai fashe, don tashi hankali, ta zube a kasa tayi kuka Mai isarta, sanan ta Mike Tana layi, yanzu haushi Essha ta ke ji, Taki gayama ta damuwata, ta tsaya shiru, tace kila gaskiya ne abunda Mahaifin khalid ya fada, Auzibillahi da sauri ta kori shaidan tace" I trust my bestie, bahaka take ba, ama zanyi fushi da'ita, bara na Kara kulataba, har zaitazo gidamu taban hakuri, Bashir Allah na gani zai sakamin" ta share hawaye tace" i love you Essha , bestie Mai tauri kai, da zurfi ciki" ta fada Tana dariya tana kuka, tana tafiya tana magaganu har ta fita daga park , kowa kallo mahaukaciya yakemata saboda yada tayi badau badau da kasa a jiki, Dakar ta samu Mai Nepep ya Kai ta gida , tana sallamarshi ta juyo ta kalli gate din gidasu Essha ta murguda baki tace" bestie nayi fushi dake, Kuma ko ki kirani bazan amsabs, har sai kizo gidamu kiban hakuri, gashi Bashir ya gujeni, wayyo Allah na" ta fashe da kuka abun tausayi ta bude gate ta shiga

*************************

Baya wata uku da faruwa haka, Aliyu ya canza gabadaya, yarage fara'a bakamar da ba, kullum bashi da Aiki sai na neman Essha, ba Rana da bai zuwa daji na, yasha zamashi, har TATARA ya je gari Mallam Dagana waliyishi, Yan gari suka shaida mishi Bata mallam Dagana guri wata uku kenan dagashi har iyalashi ciki dare suka bar gari, a Rana yi yayi Kamar zaiyi hauka, sbd mallam Dagana ne only hope dinshi gashi shima bashi, saura kwana uku bikishi, Daddyshi ya tsanata mishi sai ya resume a office, baiyi musu ba , aka daura shi as Director of Tycoon companies, Yana zuwa office ama fuskana a hade, duk ya fada, baya bacci kullum kwana yake sallah Allah ya bayanamishi Essha, bai son ci abinci sai Ammi tasashi a gaba, zaici ama baize wuci three spoon ba zai tashi yace ya koshi, Ammi duk tashiga damuwa hali da yaron na ta ke ciki, tayi fada har ta gaji, ta zuba ma saurauta Allah Ido, sai shirye shirye biki akeyi,, ama Ango ko a kolarshi,bikisu su hudu za'a hada, zasu ango ce,Aliyu , Idrees, haydar da Hafiz.

Sai shirye shirye sukeyi ama Aliyu ko kulasu ma bayayi nema Essha yasa agaba .birni da kauye na kd , ba' ida baje nema ta ba, ama ba sa'a.

Ana gobe dauri aure, yadawo office a gajiya , fuskana ba walwala as usual, bayan ya watsa ruwa ...

ya fito ya dauki waya ya Kira artist Mai zanen ya nasan ya zana mishi hoto Essha, zai Dora a media ko Allah yasa a yi dace, Kuma yanasa yariga kallota ko zaiji sanyi, bada jimawa ba Danliti yashigo yasanar mishi yayi bako,
Yace" ya jirani a garden Ina zuwa"

Dan liti ya amsa da" toh yallabai"

Dan liti Yama artist din iso zuwa wani beautiful and fresh garden na gida,  koina na guri natural ne, hata kujeru farare dake gurin sanda aka bisu da fresh flowers, gurin a zangaya yake furani koraye, kasa gurin carpet grass ne, lafiyayu danwisu masu kyau da Ado su suke ta yawosu  a wajan ..

Aliyu ya Mike ya dauki wayarshi da headphone kala kayashi, 3q ne da armless t-shirt light green ajikishi,ya hada fuska tam yanaji haushi kowa a gida, yanda ya ga anata hidima. Biki Sai yan gida suka Kara bashi haushi..
Shi Sai Kam ya rasa yanda zaiyi da kanshi
A kullum in ya rinse idon Essha yake gani, burishi a duniya shine ace yau ya wayi gari gashi ga Essha, headphone ya daura(🎧)waka Aransh ft helena_ Broken angel yake sauraro, kullum sai yaji wakar, Yana sauka a hankali a  matakala waka na ratsashi yanaji kamar tare da Essha yake, hannu shi daya a aljihu Yana bin verse din wakar a hankali

"🎶🎶 am so  lonely broken angel, am so lonely listen to my heart, one and only broken angel come and save me before I fall apart🎶🎶"

har ya sauka  daga stairs Idonsa a rufe, jishi kawai yake a lovers and lonely mood,yagama sauka daga stairs zai fita kenan yaji a zare headphone din, firgit ya juya da sauri ya bude idon dayasa aiki Ammi ne........



Comment And share🥰🥰🙏🙏🙏 love you guys

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now