maryamad856

Assalamu alaikum.my fans fatan kowa yana lafiya? kuyi haƙurin rashin jina da ku kai kwana biyu hakan ya biyo bayane sakamakon fama da ciwon idan da na ke yi.Ina neman addu'arku gareni,nagode fatan alkhairi gareku

maryamad856

*MARYAM'S KITCHEN*
          
              *FOR RAMADAN KAREEM*
              *@Sirrin 'ya mace group*‍♀‍♀‍♀
          
          
          
            *Day 3*
          
          
          
          
              *QOSAN SEMOVITA*
          
          
          
          *Kayan had'i:-*
          
          
          
          *Semovita
          *Attaruhu
          *Albasa
          *Mai 
          *Maggi
          
          
          
          
             *Yadda za'ayi*
          
          
          Zaki kwa'ba semovitanki da ruwa amma karyayi ruea sosai dad'an  kaurinsa.
          
          
          Sai ki jajjaga attaruhu da albasa kisa maggi guda biyu ki zuba akai ki bugashi sosai.
          
          
          Sai ki zuba mai a kaskonki ki soya da albasa tayi brown sai ki d'akko wannan had'in ki dinga sawa a ruwan man kamar kinasa qosai idan kuma yayi miki kauri sosai sai ki d'an qara ruwa amma kada yai tsululu zakiga yai taushe idan ya suyo ki kwashe kar ki bari ya qone.
          
          
          
          
          
              *LEMON ZOGALE*
          
          
          
          *Kayan had'i:-*
          
          
          *Zogale d'anye mai kyau
          *Zo'bo
          *Flavour
          *Sugar
          
          
          
          
          
             *Yadda akeyi*
          
          
          
          Zaki gyara d'anyen zogalenki ki dakashi aturmi mai kyau, sai ki tace ruwan kisami ruwan zo'bonki ki had'a da zruwan zogalen sai kisa flavour kisa sugar ki juya kisa a fridge yai sanyi .
          
          
          
          Da dad'i ga kuma qara lafiya.
          
          
          
          By admin
              *Maryam Abdul'aziz*

maryamad856

May Allah answer your secret prayer, accepted ur secret taubah, erase ur secret sins, life under family to a position of honour that you desire.Happy Ramadan kareeem-almubarak.

Auwal_I

@maryamad856 ALLAHUMMA AMEEN.
Reply