hauesh

https://arewabooks.com/chapter?id=6484ea0a3c9a72bc11b539b6
          	
          	tunda ya samu information barnar daake yi a kamfanin walwalarsa ta ragu sosai babu inda zaka kalla a fuskarsa kaga rahma ganinsa yasa kowa ya shiga hankalinsa domin a irin wannan ziyarar da yake kawowa yake korar mutun daga aiki yana tafiya ana gaishesa cike da girmamawa yayinda sectary dinsa some na biye dashi abaya hannunta rike da files wanda ake bukatar saka hannunsa duk cikin wad’anda  suke  gaishesa babu wanda ya masawa ,daya daga cikin escout dinsa yayi saurin bude masa  kofar shiga office dinsa  ya shiga a natse yana duba agogon rolex din dake daure a tsintsiyar hannunsa .”
          	
          	ya qarasa mazauninsa ya zauan ransa a matukar bace cike da girmamawa some tace "good morning sir ?kanshi kawai ya gyada mata batare daya amsa ba muryarta cike da in ina ta cigaba da mgn “sir ana bukatar saka hnnunka acikin wadan nan file’s din ta fad'a muryarta na rawa dan ta tsorata da yanayinsa na yau gabansa ya nuna mata alamun ta ajiye cike da girmamawa ta ajiye tana mai rusuna masa "ya tsurawa file's din ido kawai yana kallo cikin zafin rai kafin a hankali ya dauki daya ya rabashi gida biyu a matukar tsorace ta dinga binsa da kallo har ya gama yagasu gabdaya ya watsasu sama suka tarwatse yana hura hanci sannan yace "are you crazy some ?
          	
          	MAR’ADAM’S BY AYSHA BAGUDO
          	hart://Arewabooks.com/u/
          	ayshaabagudo