Writer✍️

Proudly Tive🌹
C.E.O F.J.W.A📚
Novelist.
Allah first☝️ 🕋
Married👰Ni ce dai! Marubuciya kuma Shugaba ga Ƙungiyar nan ta Farin Jini Writer's. Rubutu wata hanyace da ke kawo gyara cikin al'umma. Ta hanyar rubutu ne kaɗai za mu iya ba wa Mata 'Yan'uwanmu shawarwari wadda ya shafi zamantakewar Auratayya da rayuwar yau da kullum. Ina da burin Wanda na barwa zuciyata! Amma na san dai Ina da burin ganin mace na kyakkyawan rayuwa a gidan Auren ta. Mata abin tausayi ne musamman ma a wannan yanayi da muke ciki na tsadar rayuwa. Hallau dai da yawan mata na fuskantar matsaloli a gidajen Auren su✍️
  • BENUE
  • JoinedJune 11, 2020




Stories by A'ishat Jubreel
AMNOOR 💋 by ayshajb
AMNOOR 💋
Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya N...
ranking #5 in jb See all rankings
ƳAN HARKA by ayshajb
ƳAN HARKA
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta ya...
ranking #1 in end See all rankings
ALKAWARIN MU by ayshajb
ALKAWARIN MU
Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya tausayi Romacing nadama tare da darasin Rayuwa