Mun san arzikinmu ne za ya bi mu,indai lokacinmu ne za a ji mu.kalmomi adonsu ne tubalinmu,harshe za mu tsarkake don ya kaimu.

Murja Salisu Na'ikke jibia katsina state of Nigeria.
  • JoinedAugust 31, 2019


Last Message
Murjasalisu Murjasalisu Nov 07, 2022 08:19AM
Assalamualaikum.Sannunku ya kwana barkatai?. Alhamdulillahi na dawo kuma in Sha Allahu zan ci Gaba da kawo maku labarai masu kayatarwa..Ina sonku masoyana kuma mabiyana.
View all Conversations

Story by Murjasalisu
KUKAN ZUCI by Murjasalisu
KUKAN ZUCI
Labari ne mai tafe da abubuwan tausayi.zalunci da kuma tsantsar soyayya. Labarin wata marainiya ne mai suna A...