Part 86

492 19 0
                                    

❤❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋
(Romantic, Love, Sorrow)
❤❤💋💋💫💫🌟🌟

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen
We write assidiously percieven no pain
Sooo magical
Our creative golden pen
Be hold our words
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to.::::
Mah Bestie mah patner in crime.Rashida Amaryar Yusuf Mamar Abbakar Allah ya k'ara k'auna a tsakaninku.Amin.Nayi missing dinki wlhh.

Tnx to all fans.love u to death.Muahh.

8⃣6⃣
Da fara'a Mama suka tarb'esu tare da shinfid'a musu tabarma tana musu sannu da zuwa,Meesha ce ta tashi taje k'iran Farha.

Da saurinta ta shigo tare da washe baki tana musu sannu da zuwa tare da k'arbar yaran,Haka suka y'an kauyen ke zuwa ganin IHSAN da tayata murnar chanjin rayuwa.

Haka akata d'aukar yaran saida Deen ya harari Ihsan k'asa k'asa tukunna tamik'awa Meesha su tawuce d'aki dasu,Fura Mama ta mik'awa Angel tace"... Gashi ki kamusu d'aki susha Fahad Yace"... A'a nanma ya isa Mama ai muma y'an gidan ne."

Zama sukayi sukasha fura suna santi Su Angel na dariya,saida suka gama Hisham yace".... Mama munkawo muku itane tamuku koda sati d'ayane."

Farinciki gunsu Mama kamar me,Sai bayan la'asar Sukayi musu sallama tare da yimusu abun arziki su Mama na godiya sukace"... ai duk anzama d'aya."

Mama tace"....Bazakiyi Musu rakiya ba,tashi tayi tare da y'ay'an inda Farha ta tayata d'aukar daya.

A bakin mota ta samesu suna tsaye cikin motar ya shiga gidan baya itama tashiga tare da mik'a masa yaran saida yagama yi musu kiss tukunna ya dawo da kallonsa gareta  a hankali ya matsar da yaran tare da d'aurata kan cinyarsa.

Small waist d'inta ya rik'e pulling her close to him bakinshi ya d'aura akannata yafara kissing d'inta hungrily saboda an kwana biyu itama bata hanashiba saima kansa datake shafawa.

Ahankali yayi unzip d'in rigarta ya cusa hannuwansa cikin rigarta yana Shafarta,ganin yana k'ok'arin kai hanunsa kan skirt d'intane yasata saurin raba bakin su tare da tashi daga jikinsa tana maida numfashi.

K'ok'arin fita take yayi saurin rik'e mata hannu yace".... Yaushe zanzo d'aukarku tace".... Duk randa kazo yace"... Ki kulammin da kanki da babies d'ina."
.
To ta amsa tare da fita saboda duk kunyar su Fahad Yakamata ga Farha agefe,Mik'a mata yaran biyu tayi ita kuma ta d'auki daya sukayi dasu Fahad ta koma cikin gida.

Zama sukayi suna firar yaushe gamo  basu suka kwantaba sai 10 na dare,Harta kwanta itadasu Meesha taji wayarta na ringing aa tayi ganin mai k'iran.

Fira sukayi sai k'arfe Hudu suka rabu ba'a dadeba aka fara k'iran sallah,Tashi tayi tayi sallah sannan aka musu wanka sannan sukayi breakfast.

Kwananta 3 a kauyen aka bugo musu wai Angel ta haihu,Murna kamar tayi me.

Washe gari tak'ira Deen tace... Yazo yad'auke ta,haka kuwa akayi sa Azahar yazo ya d'aukesu.

Tnx
Manage
Share.
[2/12, 9:48 PM] Khadeejaht hydar Novelist

IHSANWhere stories live. Discover now