28

1.8K 46 0
                                    

28.

Free page

Tana karkada kafafun ta dake sanye cikin sneakers, kafe kafafuwan nata yayi da ido yanda right leg wrist dinta ke sanye dawani hadadden leg chain dayama tiny leg din nata kyau kaman ka sace, batare daya kalli fuskarta ba yace "mesa kike saka leg chain?" kallon kafafun nata tayi kafin tasaki murmushi tace "sabida ina sonsu ne, sunada kyau" zai kara magana wayanshi yadau kara hakan yasa yaciro wayar daga aljihu ya kalli screen din sanan yay picking yakara a kunnenshi batare dayay magana ba but da alamu sauraron maganan dayan bangaren yakeyi, dan dago fuska Rahima tayi ta kallai, kayan sojojin sunmai wani irin shegen kyau, bakin fatanshi na shining yana daukan ido, pink lips dinshi ta kafe da idanu shi kadaine abu dan jajja jajja a fuskarshi aranta tace wai mesa yawanci sojoji bakake ne, ahhh dark men are ugly, dan fari zan aura inna tashi aure sunfi kyau, dago idanunshi yayi karaf suka hada ido, dan zaro fararen eyes dinta tayi cikeda rashin gaskiya gabanta yawani irin fadi, batare daya cire nashi idanun daga kanta ba yay magana yace "Alright ganinan zuwa" zare wayan yayi daga kunnenshi yana kallonta, cikeda rashin wasa yace "why are you looking at me?" dan turo baki tayi tana kallon nashi cike da rashin gaskiya kafin tawani irin washemai baki ta kyalkyace da dariya tareda tashi da gudu tai kofa, da sauri yakirata. "Rahima" juyowa tayi ta kallai tana kokarin bude kofa tana murmushi, dan sakin fuska yayi kadan ganin yanda takemai murmushi yau she seems very happy. "come" makemai kafada tayi tabude kofar da sauri tafita, tashi yayi yafito batawani nisa da study room dinba yakirata. "Rahima" da sauri tajuyo sanin su Abba na iya juyowa and Abba yana ganin yakirata bata amsaba fada zai mata, yaga ana kiranta taki zuwa yasa ta juyo da sauri, alamu yamata da hannu datazo inda yake, takowa tayi ahankali ta taho ta tsaya har gabanshi ta daure fuska, Mummy dake buga basket ball sai satan kallon su zuciyata na bugawa bim bim bim.

Karasowa tayi har inda yake agaban dakin, kaman 5 feet tsakanin su ta tsaya yanda yake kallonta yasa tadan juya ido tareda wani lankwasa kai tace "ni gani me kake kirana?" shiru yayi yana kallonta, ahankali cikin low voice yace "ni kikema dariya? Wats funny about me?" yafada babu wasa, dan juyowa tayi ta kallai kaman yanda shima ke kallonta, wani irin murmushi ta sakinmai duka white kananun hakoranta suka bayyana tace "su Mummy ne suka bani dariya ni ba kaiba, wai dan mu Team Dady Manchester munci shine suke fushi sunata hararan na sabida ninaci ball din, kaga ko na iya basketball tun a school Inna karbe ball din saina wurgashi cikin raga sanan zasu sake iya rike ball din, sabida wai Ya Zeenatu tamin passing ball din aiko su Mummy, da Ya Siddiqa da Ya Lubabatu suka biyoni da gudu, na daka wani high jump and throw the ball sai cikin basket and it was a goal, shine suke fushi hahahahha" takara kyalkyacewa da dariya tasa duka hannayenta kan bakinta tana rufe baki tana dariyan harda hawaye, shiru yayi yana kallonta she looks so innocent, so cute while laughing, yanzu dai wats funny acikin wanan labarin datake bashi tana dariya, this is the first magana datamai batare daya tambayeta ba tana uban dariyan nan kaman zararra, murmushi zaiyi amma yahana kanshi dan smirking yayi yasa hannunshi cikin aljihun gaban riganshi yaciro wani dan karamin card ya mika mata, tsayar da dariyan tayi ta kalli card din dayake mika mata tace "menene wanan?" ahankali yace "is my card, just keep it with you, anytime dakike da any problem, ko u are sad or anything my digits are there just give me call" daure fuska tayi tace "why will I call you kaida baka ma mutane dariya, fuskan ka kini kini kaman wani mala'ikan mutuwa Astagafurullah" wani irin kallonta yayi kaman mai shirin tuhuman ta yace "kintaba ganin mala'ikan mutuwa ne?" girgixa mai kai tayi batare data kalli fuskanshi ba tace "ai Mummy naji tana cewa basa dariya kuma baka dariya" dan shiru yayi hakan yasa tajuyo ta kallai hada ido sukayi, strictly yace "idan na bama mace abu dolene ta karba so take it" yanda yay maganan kaman magic ahankali ta mika hannunta ta karba ta tusa a aljihun bayan Jean din dake jikinta, tace "uhm kanada sisters?" fara tafiya yayi tabishi da sauri tace "to kamin shiru nace kanada sisters?" gyadamata kai yayi. "eh inada sisters 5" tabe baki tayi tace "chap basuyi sa'an Yaya ba wlh" da sauri ya kalleta, zaro ido tayi cikeda rashin gaskiya ta kyalkyace da dariya tana komawa baya ahankali saida tadanyi nisa dashi ta tsaya tace "danma kasamu inama magana kaketa hararana, haushinka nakeji fa tunda kamin wankan ever water" glass dinshi dake aljihun gaban riganshi yacire yana kokarin budewa ya sanya a idanunshi yace "kinyi shaye shaye kin bugu dats the only thing that can get you up on your feet" dan shiru tayi saikuma tai wani irin murmushi tace "bakasan dadin abin nan bane wlh, inda kasani kullum saika kawomini kaima" dawani irin sauri yadago kanshi ya kalleta, kyalkyacewa da dariya tayi kaman wata banza tajuya zata tafi da sauri yace "I will get back to you on this nazo anjima, bamu gama maganan nanba" turo baki tayi irin ko a jikin nan nata da sauri tai field ganin Mummy na kallonsu yasa tai wurin ta, fadawa jikin Mummy tayi da sauri Mummy ta tureta hakan yasa ta dago kanta ta kalli Mummy, cikin wani irin yanayi Mummy tace "sorry ina zuwa Auta, bari na zaga" tai hanyar flat dinsu, shikuma Abba yajera da Sameer sukai gate.

Da gudu Mummy ta shiga dakinta maida kofan tayi tarufe tasa key ta shiga bayi da sauri tana dafe kirjinta ta rufe bayin da sakatan kofan zuciyarta na suya, tsayawa tayi agaban madubi tabude tap ta tara hannayenta, ruwa ta debo ta wanke fuskarta tana sauke ajiyan zuciya tarasa meke mata dadi saikuma ta fashe da kuka sosai hawayen na gangarowa daga idanunta suna hadewa da ruwan kan fuskan, kallon fuskan nata tayi a madubi tace "me kike tunani Maryam? Eh? Nace mekike tunani dakika bar yarinyar nan for over 4days yanzu batasha komiba eh?" tadakama kanta tsawa, tace "are you willing kibar all your 8yrs work yalalace acikin just sati? Wat is wrong with you? Why can't you stick to the plan? Destroy Rahima's life batare da ita karan kanta tasani ba, ki la'anta rayuwar yarinyar nan ta yanda ko an tambayeta Rahima wayafi kowa sonki aduniyan nan zatace Mummy na tafi kowa sona, she is my number 1, nanko batasan babu wanda yakaiki tsananta in this entire whole earth, ki sata ajiki give her love and destroy rayuwanta ta karkashi" shiru tayi tana sauke ajiyan zuciya, ahankali tamika hannunta tajawo towel dinta dake kan hanger ta daura kan fuskarta ta share hawayen fuskar nata tass sanan ta kalli madubin tace "meke faruwa tsakanin Sameer da Rahima? Murmushin me yake mata? Baitaba min murmushi ba, bai taba yima su Zeenatu murmushi, then wats with the smile dayama Rahim dazu? Dariyan metake mai? Kokarin fara sonta yake koko tafara sonshi ne koya fara sonta ne? No!" ta daka wani uban tsawa tace "Sameer ina sonka I want to rock my 50's dakai, I want your cum to fill me, I want my p*ssy clinching around your cock inamaka kuka ina maka shagwaba ina rokanka daka barni nagaji but that your soja dick yace baisan wanan ba ka cigaba da kwakulata kaman kana kwakulan hanyar paradise, banso kaso kowa cikin yaran gidan nan, danni uwarsu nike ganinka a idanuna, dole! I have to make you hate Rahima, I have to make her father hate her as well, is time I remove Rahima from the picture once and for all kafin damana ta kufce mini" wani irin makirin murmushi tayi tana kallon madubi tace "Safa kina koma wace duniya kike zaki sami labarin abinda yarki tazamto aduniya, abu biyu zan rama ta hanyar wulakanta rayuwar yarki ta zamto abin kwatance shine sawa dakikayi mahaifinsu yasake ni nabar gidan nan sanan barin cikin dakikaja nayi wanda am sure dana haifi magajin ubansu, just watch and see, is time kisan akwai randa shuka shairi kan back firing" tai murmushi tareda tube kayan jikinta ta fara wanka.


Sai wajajen daya suka gama basket ball din agajiye dukansu suka shigo falon Abba yace "kuje kuyi wanka ayi salla ai bacci" gyadamai kai duk sukayi suka wuce daki, da kyar Rahima tai wanka tafito wani doguwan rigan atampa tasaka na english wax, green da black ya mugun mata kyau, tasa hijabi tai salla gudun kar Abba ya shigo koya tambayeta kotayi, tana idarwa anan kan dadduman bacci yay awon gaba da ita, Abba yanayo salla ya dudduba su ganin duka yaran sunyi bacci yasa yay dakin Mummy, akan gado ya ganta daure da towel tana hutawa, fadawa kan gadon yayi yahau kanta yana shafata, dan yatsine fuska tayi tace "Abban su kafasan nagaji dukkun wahalar dani da tsalle tsallen basketball" ahankali yace "nima nagaji wifey saisa nakeson na warware gajiyan ajikinki, let's relax" yana maganan yana warware towel din bayanda ta iya tanaji tana gani yay screwing nata na minti uku ya sauka gefenta yana sauke ajiyan zuciya kaman yay aikin hajji, tsaki taja aranta cikeda takaici sai lokacin data fara jin dadi sai yawani kawo, the shit hurts and is damn annoying, ringing wayar Abba dake kan gadon yayi hakan yasa da sauri yatashi zaune ba kaya ajikinshi yadau wayar ya kara a kunne yana sauraron me ake cewa sai chan yace "ohhkay am coming, just wait for me at the office, will see you in the next 20min" ya katse wayan kallonshi Mummy tayi tace "ina zaka bakace min kadau leave ba" tashi yayi yay hanyar bayinta yace "sako aka kawomin dole kuma nizan karba nai signing cewan na karba, bazan wani dadeba zan dawo" ya shiga bayi ya rufo, tsaki Mummy taja ta kife kanta kan follow tana tunani she is just picturing yanda Sameer is, she can't wait for the day she will grab those his muscles and kiss that his dark thick skin.

CHASING THE HEART CRAVINGS (BIN ABINDA ZUCIYA KESO) Where stories live. Discover now