#1
WANI JINKIRIN ALHERINE 🌻RAHAMAKOISE द्वारा
*wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su*
____________________________________
*Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan w...