Janafnancy13 storie

Filtra per tag:

7 storie

NANNY  di AishaAltoAlto
#1
NANNY di Aisha Alto Alto
MARAINIYA CE BATA DA UBA... SAI UWA SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA... KWATSAM TA TSINCI KANTA A GIDAN WANDA TAKE KALLONSHI A MATSAYIN UBA A MATSAYIN NANNY... YA ZAMA GATA...
WANI SALO di saadahalkali
#2
WANI SALOdi saadahalkali
Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wand...
MATAR NASEER di AishaAltoAlto
#3
MATAR NASEERdi Aisha Alto Alto
_Ta rayu cikin soyayyarsa....ta girma cikin muradin kasancewa ita ɗin matarsa ce....Shi kuwa bai taɓa mata kallon zai iya rayuwa da ita ba...Burinsa ya auri wayayyiyar m...
SALON IZZAH di saadahalkali
#4
SALON IZZAHdi saadahalkali
*Salon Izzah* Labari ne dake qunshe da wasu 'ya'yan shararun masu kudi, SAFWAN DA SAFNA, dukkansu suntaso cikin kulawa da jin dadi wanda hakan yasa ko wannesu yakeji d...
  QADDARA TAH di deejerleen
#6
QADDARA TAHdi Adeezertou
Labari ne akan wani hargitsetstsen family tareda wata yarinya mai suna aysher...? Wanda taga jarrabawa kala kala, tsangwama, tsana, sanadiyar yayanta da kuma yan uwanta...
 INDO AISHA 1 di AishaAltoAlto
#7
INDO AISHA 1di Aisha Alto Alto
Labari ne akan wata yarinya INDO AISHA.