SAKAMAKO

SURAYYAHMS द्वारा

820K 43.8K 1.9K

Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain maje... अधिक

page1-2
3-4
5.6
7.8
9.10
11.12
part13 .14
post8 page15.16
part9 17 18
part 11..2122
part 12 ..
part13
part 14 page2728
part15
part 16 29 30
part 17
part 18
part 18 35 36
part 20
part 21
page22
part 23
24
part25
part26
part27
28
29
friendshiop goals
31
32
part
34
35
35
LOVE and preganancy
GODIYAH
obsession
game
family
tension
reaction
imperfect days
DILEMMA
END OF the BEGINING
APPLAUDE
lets MEET ZARAH MJ:

part 10 page19.20

11.4K 986 25
SURAYYAHMS द्वारा

VOTES BEFORE comeents my whatpadians im proud of u
Sakalllah khairan am ok jiki ya warware.

    ™/8/ 2018🔞
   *🌺SAKAMAKO🌺*
    _The pitch blunder_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

_WATTPAD_ @: _SURAYYAHMS_
  @ _IG:Surriem-sule_

*#Lovestory2018*
*#romance#fiction..*
*any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence"i give no permission for any comparison,beware copy cats!.*



*Page▶19-20*





Ummah ta riko hannun suhan sai kuka take ita kuma a lokacin ba abunda takeji aranta illah su gudun kawai don bazata iya tsayawa a  jefa yarta cikin Tsananin rayuwa har haka ba.

Bugu tayi ma kofar taji arufe...iya kokari ummah tayi amma taji gam kofar gidan baya ko motswa ..

Hannu suhan daura akai ta zube kasa ta cigaba da dirkan kukan takaici

Sun dade ahaka  by then masu gyaran amarya har sun gaji sun Zauna a falon suna kallon ikon Allah..gashi ana neman 3.30 yanzu an kusa zuwa daukar amarya..

Ummah da suhan sun kankame juna bakin kofa tana jero mata nasiha ko zasu samu nitsuwan wa zuciyan su duka ..da kyar suka yanke hukuncin aiwatar da sallar la'asar din suka kara kai kuka ma ubanginji Su musamman ma ummah
Don Kafin ta idda baba ya shigo da wani ledan bako bag a hannun sa...

Suhane?ya ce yana dallah mata mugayen idon sa..kar dai kice baki zauna an kammala shirya ki ba..a hujajan ta mike tsaye tace baba menayi maka haka daka tsaneni?.baba aurar..."

"kimin shiru ya daka mata tsawa hannun ta ya wasuso a haukace yayi ciki da ita ta tsala ihu ummah tana biye tana faman kuwwannn karban suhan a hannun sa ...har kasan gado ya kai ya zaro mutaccen  bindigan sa na da chan mai taken buga ka labe ya yi nuni da su cikin zare ido yace sai na harbe ku anan wani yayyi motsi ashe bakki da hankli suhan?

Ena gane miki rayuwan jin dadi shiyasa  na amince da wayyanan mutanen ""ni ena ruwa na  da wani soyayyar ki a gareni?..da chan kin soni ne ba uwarki kika fi zaba ba..ahakan ai gode min Zakiyi na aurar dake ga masu hali ababu ababu ai zasu kula dake ta wani fannin
" maza zauna nan su shirya ki yanzu za'a zo daukan ki shashan yarinya kawai wawiya....kuka suhan keyi tana karkarwa bata iya cewa komai ba haka ta sake bin bayan su zuwa daki a gurguje suka shirya ta sama sama aka
sa mata kaya tsaf...

Umma ta kasa sauke wani hawayen tsaban yadda abun yake shigan ta for the first time yau ta kejin karfin dokar mutum ,,..suna tsaye yayi mata kallon minti 20 sannan yace
Yawwa gareki uwar banza uwar wofi yau sai kiyi murna zaki rabu da bakin ciki kamar yadda kika saba daukan a ranki...

Ummah bata faimce shi ba amma sai ta fuske batace komai ba....

Komai nashi ya kammala hadawa cikin jakar sa yayi jifa da bindiga ummah na tsaye yaje bakin kofar dakin da ake shirya suhan ya tsaya kallon ta, sosai ta sauya masa cos tasha kyau cikin marron indian dress riga da skirt yaji ado sosai na golden jewaries da herms and glitters amma mata cute light make up ana kan gyarawa ga mayafin kayan sharara ayashe akan gado kamar asace ta haka tafito sai kuka take ci a hankali.... saida  ya kammala kallon nasa  ya juyo ya ce ma ummah maza ta shigo yanada muhimmin maganan da zai gaya musu ita da suhan ba tantama da karaso..

Ba laifi yayi umarni masu gyaran amarya suka basu wuri..letter ya ajiye gaban su baki daya..
Sannan ya soma da cewa..
Ni mahaifinki ne suhan ena da kuma iko akanki ..nasan zakice yau na zalunce ki don na miki auren bazata amma koma yaya ne abunda ya dace dake kawai nagani sannan na miki a matsayi na na ubanki..

Yau na miki aure na fita hakkin ki sai dai in kin ga dama kar kije ki zauna a gidan auren ki nikam nagama nawa kenan sai dai kinemi wani uban ya daura miki wani sai ku daura daga inda kika tsaya nan gaba...

Gashi ....ya mika ma ummah takardan wasika daya ajiye gaban ta hanu da hanu...sai ku kuranta wannan sakon hade  yake da takardan sakin ki na sake ki uku chas maryam..
Ummah tayi murmushin bazata

"shine nan wanda kike nema shekaru aru aru ban baki ba yau na baki..

ummah ta shiga rawan jiki cikin shock take kallon bakin sa lallai ibrahim mugu ne ta raya aranta tana tsaye...

yace enada kudi yanzu kimanin 10mil sakamakon auren suhan kuma na same shi.. sannan zan tafi har abada na bar rayuwar ku na je na rayu da masoyiya ta macen dana fara aura a rayuwata wato zuwairah yar lele ya karashe da wata annoying smile..

Anan suhan ta katse shi tare da tsala  wani daburtaccen  ihu tana karkarwa cikin rudewa

"Ayyurriiii ummah tace cikin taurin rai da dakewa ko ajikin ta.. abun ko kishin kuka bai kawo mata ba..kaicon ka!!! Tayi nuni da shi cikin masifa....ai labarin kan akwai dadin ji sosai  waje daya ne  ya baci domin kariga Ka siyar da mutunci yata wani wajen

amma bakomai Allah ba yadda bayayi da bawan sa kasani fa shi ba azzAlumin kowa bane ...
Ibrahim daga yau kaje duk enda zakaje to hell with you  duniya fadi gareta  duk wanda ya zaga ta haka zai taka rawar ta ya barta daram daram

wasu ma sunci zamanin su ba suji ta dadin ta ba har yau kuwa babu wanda duniya ta kafa tarihin barin sa da tsumagiyar sa ....kaje kafi ruwa gudu  ni ina nan tare da yata suhan alhmdullhi tunda ka kunce igiyan kuncin dake kaina yau na warke da cutar daka lika min ,nan ta su nkuya ta dago suhan dake neman shidewa kasa tsaban kukan kunci "baba dama har haka yake bai damu damu ba?ohh Allah wannan wani irin ubane zuciyan ta ke raya
" tsaban haushin shi take ji amma ta kasa sama makanta karfin tabuka komai ummah tayi zaman diris tana rarrshin ta ko ajikin ta  ..

Shikuwa bai kara cewa uffan ba yaja troley dinsa yayi waje anan yayi zaman diris saida aka soma shelar anzo daukar amarya  ya tabbata sun iso eh ya gansu sannan ya kara gaba

Inna da kyar take takawa ita da mum zuwa cikin gidan su suhan din
Ummah ta rude ta rasa ena zata bi  daya sai kawai ta koma kan yarta suka dada rungume juna suna azalzala kukan takaici da kunci...da kyar kalaman lallashi ke fita bakin ummah suhan kam ba magana  shes literally upset with her life at that moment jitake enama ace ba a haifeta ba tukanna ...

Koda su mum suka iso da kyar suka iya bambare su jikin Juna.. inna hafsat da shike itama baruwan ta  tausayi sosai ya bayyana kan fuskan su don gaba daya daukawa tayi kukan rabuwa suhan da ummah suke yi wa junan su..

Suhan tuni wani sabon firgici  ya lullubeta da zufa nan ta  shiga yi tana karkarwa ganin Mum din captain ne fa tazo daukan ta tace"la ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin hasbiyallah wa neemal wakeel"kawai take nanatawa a zuciyan ta ..mum dakanta ta kwato suhan hannun ummah ta yaba mata mayafin nata ta rike ta da kyar zuwa cikin motar su wanda taji tinteck don sabuwace gal kirar rolce.

Inna ce ke bada ummah baki tana tausasa harshen ta cikin dattako wanda har yayi nasaran sa ummah shiga nazari wani bangaren brain dinta yace halan ma wayyan mutanen ba mugaye bane cos yanayin su ya soma fahimtar da ita haka..

Mum saida tayi kwalla ganin yadda suka birkice dukan su suhan ba abunda take illa cewa ummah kar ki rabu dani dan Allah..tana kuka zuciyan ta na shararo addu'an neman taimakon gaggawa wajen ubangji...

Hankalin mum sosai ya tashi bayan ta sa suhan zaman diris a baCk sit suka fito dukan su biyu suka dawo wajen ummah da ke tsugune tsakiyar fili Kofar gidan tana sharban kuka har tana jan sheshheka don takaici....

Kiyi hakuri malama inna tafada tana dafa ta cikin sassanyar murya ,tsugona mum tayi gabanta tace ,nasan me kike ji baiwar Allah dan Allah kiyi hakuri ki daina kukan nan haka kinga shi ke dada rikita yar namu kar ki manta fa hakan ma wani babban illa zai jawo mata kuka ba shi ne mafita ba addu'ar ki take bukata..

"alokacin ummah ji take kawai  an riga an cuceta an kwaba rayuwar yarta an siyar da mutuncin tane kawai akan abun duniya...

Tace "Wai ke wacce ?ummah ta fada tana dagowa cikin rauni da zafin zuciya..

Mum tace "nice mahifin mijin yarki suhan suna janan nasir..

Ummah ta danyi shirru tukun
Inna  hafsat kam kallo take binsu da shi mum tayi mata alaman taje mota kawai ta basu guri don haka ba musu ta koma takan suhan ta cigaba da aikin sassaita ta da dabara irin nasu na manya.

"Kiyi hakuri maman suhan nasan abunda kikeji...

umma tace ah'a kam baki sani ba... tayi nisa tace..rayuwar yata nake neman fansan sa awajen ki baiwar Allah ko akan miye ne ni  na dauka xanyi miki shi kibani yata dan Allah inkinsan darajar.....""shhhhhhh mum ta rufe ma ummah baki "kar ki hada ni da kowa malama maryam alkhairi ya kawo ni auren yarki ba yaudara ko takuri ba..
Dan Allah Kiyi min uzuri nasan anyi komai cikin kalula bamu samu wani kwakkwaran fahimtar juna ba amma ena so kidauka tamkar wajen wata uwar kika bada amanar yarki ..

Hawaye ne masu zafi suka biyo kan kuncin ummah,,"hajiya kinki ki fahimce ni ne kawai ni nasan rayuwar mu da ni da yata bani da wani farinciki ko amfani a duniya sama dana naganta a inda take matukar so a halin yanxu cikar burinta nake so nagani ba kuncin ta ba...ummah ta sake kufcewa cikin kuka murya na karkarwa ta cigaba "ni na san aure alkhairi ne amma da kun bani yata kawai ni zan zauna da ita a hakan yafi min kwanciyar hankali da nitsuwa...

Tausayi ke ratsa zuciyan mum Sosai sai ta karasa kasa itama tayi zaman diris hawaye ne na ban mamaki suka toho mata itama..ta riko hannun maman suhan tace dubeni nan malama maryam alkawari da ciwo cika shi dai dai sai Allah "amma na miki alkwari zan dauke suhan tamkar ni na haifeta muddin zaki bani goyon baya wajen taya ta raya wannan sunnan manzon S A W  da aka riga aka daura kar mu zama maha'inta ni dake muhadu mu jawo  saki wanda shaidan  ke matukar farinciki dashi sannan al 'arshi yake girgiza domin munin sa..
pls ki sa ma zuciyan ki ruwan sanyi ki bani dama  
Mu dauka haka Allah ya qaddara mana baki daya..

Ummah ta cigaba da kuka abunta tana assimilating maganan mum a hankali .. Toh ya zatayi in ma bata hakuran ba aure anriga anyishi

Mum ta dada cewa a marairaice "Kiyi hakuri kisama ranki ruwan sanyi kituna fa fushi daga shaidan yake...a lokacin dakake tsananin tashin hankali da fushi mugun yana tare dakai pls ki daure nasan kinada hakuri Allah bazai bari wani abu ya shiga tsakanin mu ba fashe alkhairi..

Da kyar ummah ta sassauta abunda ke mata yawo a ranta ba yadda ta iya ta ce shikenan hajiya..nidai na barki da Allah gaki ga yata amana ta suhan..
ni bani da karfin iko ko wani dabara amma zanyi tawassali da kyawawaan kalaman ki na kamala Allah ya sanya albarka akan wannan al'amari in har hakan shi yafi mata alkhairi...

Mum ta goge hawayen ta tace ameen ya rabb..amma ai yakama ta muje tare ki ga dakin yarki kema...

Ummah ta danyi shiru daga bisani tace Ah'ah
Hajiya ..zanso nayi hakan ma suhan inda da son rai na ne amma zanyi amafani da shawaran ki kamar yadda kikace kar na ba shaidan dama inaga zamana nan zaifi ba najin zan iya kallon yata awani yanayi daga yanzun kuje kawai zanzo na dubata insha Allah..

Mum tace..bakomi nima ai uwace ma suhan ..ga nan number waya da adreshin mu duk lokacin da kika shirya muna sauraron ki.... ta ajiye mata card mai dauke da tambarin shamud  ..ta juya a sanyaye ta koma suka ja mota tare da suhan suka bar anguwan





*Ehm whattsap bamu je ko ena anfara🤔 kowani ranan Allah i do gets emails na coments akan littafin sakamako ban tabaji wanda yace ga wani abu na batanci ba kuma mata da maza ke bi  ...this is just 9th part.. page na tara kenan danayi typing fa😒  i said this book is under 18 cos is romantic, nasan kuma me yasa nace haka  tun farko cos there's more to it nan gaba.. labarin yanzu na fara shi banje ko ena ba "its  gonna be covering almost 90+ pages  so if ure not into romantic novels stop reading it now🙂❌ oda wise ure free to be mad in na bude messages dinku na karanta witot givin any reply.*







*surriem*

पढ़ना जारी रखें

आपको ये भी पसंदे आएँगी

88.9K 11.7K 44
The story of Asma'u Fara 'yar shehu
366K 14.2K 42
ကိုယ်ဟာ ကြိုးဝိုင်းထဲမှာ ကိုယ့်ကိုစိန်ခေါ်လာသမျှကောင်တွေအကုန် ထိုးရဲတယ် သတ်ရဲတယ် ကိုယ်နိုင်မယ်ဆိုတဲ့ယုံကြည်မှုရှိတယ် ကိုယ်မလုပ်ရဲတာဘာမှမရှိဘူးလို့ထင...
67.9K 7.6K 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne...
14.2K 1.8K 38
Tabbas lamarin so yana da rikitarwa domin yakan jefa zuciya so da kaunar wanda bai dace ba, a wani sa'ilin so na mayar da mai yinsa kamar wani zautac...