MUTUM MUGUN ICCHE

MUTUM MUGUN ICCHE

19.7K Reads 1.3K Votes 17 Part Story
Hauwau-damari By hawwadamary Completed

Labari ne da ke cike da tsantsar cin amana,
Ummi Amina ta raini Khausar tun tana yarinya daga baya da ta girma ta auri mijin Ummi ta hanyar yi masa asiri.

  • hausa
  • hausanovels
  • hausastory
  • littafinhausa
  • mutummugunicche
Na taba jin similar cases har biyu, daya kin zama tayi ta bar ma amaryar gidan, dayar kuwa ta zauna tayi hakuri. Amma fa wajen 80s da 90s ne abun ya faru