DAN ADAM

DAN ADAM

6.9K Reads 539 Votes 20 Part Story
Rufaida-Umar By Rufaida-Umar Updated 3 hours ago

Rayuwar Hasiya, rayuwa ce mai cike da ababen tausayi. Rayuwa ta rashin 'yanci. Duk don ta rasa babban jigo a rayuwarta. A wannan halin ne, take haduwa da Babban Goro, wanda ya k'ara dulmiyar da rayuwarta cikin hatsari da tashin hankali marar misaltuwa...!

No comments listed yet.