CIWON IDANUNA (2016)

CIWON IDANUNA (2016)

44.5K Reads 1.9K Votes 38 Part Story
Benaxir Omar By Benaxir Completed

1⃣CIWON IDANUNA                NA


           Benaxir Omar
   (NWA)

 (BASED ON A TRUE LIFE STORY)

(wannan labarin gaskiya ne, yafaru, sai dai nacanja gari, suna dakuma wasu abubuwan, I just hope it should be useful)

Wawan birki naja, gabana ya tsinke ya fad'i, numfashina na kokarin daukewa, tunanina ya tsaya cak, na sa hannu na murza idanuna don tabbatar da cewa ba bacci nakeyi ba, bakuma mafarki nakeyi ba, na kuma tabbata ba gamo nayi ba, toh ko dai gamon ne?
 A tarihin rayuwata nasan India da kyau, nasan larabawa da kyau nakuma san jinsin Fulani da shuwa harma hausawan kasanmu da kyau, sai dai a film ko labari, tadi ko wasa, bantaba ganin halittar 'Da namijin dake gabana ba, nayi ayatul qursiyu natofa ajikina, gashi dai bai matsamin akan hanyan ba balle nasa ran wucewa, da alamu ya bugu iya buguwa, ya sha wani Abu.
 "innalilahi wainnailaihi rajiun" na ambata wa kaina a lokacin Dana kara hada ido na danashi, dogo ne , fari ne ,saida...

 • hausa
 • love
 • madness
 • romance
 • sacrifice
 • self-belief

No comments listed yet.