Al'amarin Zucci

Al'amarin Zucci

41.3K Reads 2.6K Votes 26 Part Story
Azizah Idris M. By ummyasmeen Completed

#13 in romance hot list. 25/1/2017 Still faring high after months of completion. Thank you.
 A duniyar Aneesa babu abinda ya kai mata Innarta muhimmanci, gashi Innarta ta tura ta birni ta zauna da mutumin da bata taba haduwa dashi ba iya rayuwarta. 
Shin Tafiya birni zai rufe duhun dake cikin rayuwarta ko kwa zai yi sanadin tono abubuwa masu daci?
Ba abunda Sagir Daggash yake so a macen aure sai wayewa, ilimi, sanin ya kamata da iya magana ta yanda zata iya raka shi duk inda zai shiga a duniya cikin harkokinsa, su halarci dinner parties. Mace kyakkyawa ajin farko, wacce zata rike masa kasuwancinsa idan ya matsa.
Abokansa sukan masa tsiya da cewa sekatariya yake nema ko macen aure?
Yanzu, daya daga cikin richest bachelors a gari an manna masa hadin gida da macen da kaifin hankalinta bai wuce na 'yar firamare ba, bata da ilimin boko bare na kasuwanci macen da ta girma a kauye futuk! yanda babu yanda za ayi ace ta taba jin kalmar dinner party.
Shin yaya auren nan zai yiwu? Ko Sagir zai watsar da batun ya munanawa mahaifinsa da yake kan gangarar mutuwa? Shin zamu ga wedding of the decade? 
Biyoni a labarin Al'amarin Zucci don jin yanda zata kaya.
Azizah Idris Muhammad.

panti1996 panti1996 Apr 11
Gaskia I can't be frnds with people like this. Bugu zasu sha
aapindiga aapindiga Dec 22, 2016
Sannu da himma mamanmu da yesmeen aikinki na kyau sosai👍👍
perle-fermee perle-fermee Jul 11, 2016
Yanzu na fara; amma har na fara jin dadin sa. Allah ya kara basira
ayeesh_chuchu ayeesh_chuchu Jun 05, 2016
MashaAllah.. I've read part 1&2 of this novel, it's really educate and entertain. In Shaa Allah after Ramadan I'll look for the other part.
itz_Mjay itz_Mjay Feb 23
I love you so very much ummyasmeen.
               Keep up the good work
               Your books always takes my breathe away😍😍😍
sadiyaumar sadiyaumar Jul 14, 2016
Well done. Good story line, just starting though but is captivating.