TARIHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)

TARIHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)

296 Reads 44 Votes 22 Part Story
Naseeb Auwal By Naseeb01 Updated 4 days ago

A fannin labarai ko tarihi babu tarihi mai ma'ana mai amfani kamar tarihin ma'aiki (S.A.W). kuma tarihi ne daya hade duk abinda kake so.

Idan Soyayya ce take burgeka a labari to tarihin ma'aiki cike yake da ita.
Idan labari mai ban tausayi kake bukata, to tarihin ma'aiki cike yake da ababen tausayi.
Idan jarumta kake bukata a labari, to tarihin ma'aiki cike yake da jatumtar zaratan jarumai.
Idan labarin mulki, izza, daukaka, almara, ko wanin haka kake so to tabbas akwai su dankare a cikin tarihin ma'aiki.

Karanta wannan ingantaccen tataccen labari don jin  tarihin fiyayyen zababben halitta.
Sanin tarihin Annabi wajibi ne...