Kururuwan Sheɗan

Kururuwan Sheɗan

4.1K Reads 284 Votes 3 Part Story
Safiyyah Ummu-Abdoul By Ummu-abdoul Completed

Sadiya matar aure ce da ta sabar ma rayuwar ta iyo ka kafafen Sada zumunci na yanar gizo, har ta kai ga gamuwa da gamon ta. Ta shagala tana gaf da amsa Kururuwan Sheɗan, se Allah ya fargar da ita cewan hanyar ba mai ɓullawa bace

 • facebook
 • groups
 • hausa
 • homosexual
 • husband
 • marriage
 • media
 • muslim
 • regret
 • social
 • ummuabdoulwrites
hajjaris hajjaris Jul 08, 2017
Nawan kin danno...lol Allah ya karo basira mai yawa da anfani amin....
               
               Muna biye da ke
meeteelabo meeteelabo Dec 17, 2017
سبحان الله 
               Wannan ta tafi. 
               Allah yai mana tsari. Ameen
aliyu_hajara aliyu_hajara Oct 08, 2017
Wa iyazu billah! Sharrin waya fa yafi amfaninta yawa wallahi😅 Allah ya karemu da zuri'ar musulmi duka! Hkk kin zo da abunda yake faruwa yanzu fatarmu Allah ya tsare zukatanmu madu yi kuma Allah ya shuryesu
hajjaris hajjaris Jul 08, 2017
Hmmmm!!!! Tun a farko zuciyata ke adduar Allah ya rabani da kururuwan shedan amin