LAMRAT

By nimcyluv

30.6K 1.5K 31

story of young girl and luv crises More

1-5
LAMRAT 6-10
LAMRAT 11-15
LAMRAT 16-20
LAMRAT 21-25
LAMRAT 26-30
LAMRAT 31-35
LAMRAT 36-40
LAMRAR 41-45
LAMRAT 46-50
LAMRAT 51-55
LAMRAT 56-60
LAMRAT 61-65
LAMRAT 66-70
LAMRAT 71-75
LAMRAT 76-80
LAMRAT 81-85
LAMRAT 91-95
LAMRAT 96-100
LAMRAT 101-105
LAMRAT 106-110
LAMRAT 111-115
LAMRAT 116-120
LAMRAT 121-125
LAMRAT 126-130
LAMRAT 131-135
LAMRAT 136-140
LAMRAT 141-145
LAMRAT 146-150

LAMRAT 86-90

796 46 0
By nimcyluv

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*💖👯‍♀️LAMRAT👯‍♀️💖*

💖💋Romantic story💋💖
       *NIMCY LUV*

      *➰➰86-90*
         
    *CRITAL CONDITION*



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

  *dedicated to my bebies,fatima umar💋🥰fatima ali adam much luv💖my momma my ever🤗🥰ina alfahari daku*

  Lamrat fans,ina gdy sosai naga kunfara siyan book ɗin sai na aureta🥰🥰tnx alot da karamci💖




💫💫💫💫💫Da sauri yisham ya ƙarasa wajanta,ganin yadda take riƙe ciki yayi,gaba ɗaya ta haɗa zofa ta fita haiyacinta,wani joyi tayi sai gata a ƙasa.

Yisham kowa riki cewa yayi,dan bayason ganin mace babu lafiya musamman suda akace ciwon ciki yana basu wahala,rasa abinyi yayi idan yayi gaba sai yayi baya,da sauri yayi kanta lokacin da yaga numfashinta yana shaking,ɗaukanta yayi cak da gudu yayi compoud na gidan,motarsa ya nufa ya sakata aciki sannan ya rufe bayan motar shi kuma ya nufi wajan set ɗin drover a 136 yabar harabar gidan sai hosbital.

Huda

Huda kowa abin duniyya ya dameta,tun lokacin da taga yishan hankalinta ya tashi,bata da wani sokuni sai nasa,komai take sai ta tunashi,mafarkinsa kowa ya zame mata jiki wanda babu fashin yinsa a kullum.

Kwance take tana danna wayarta cikin nutsuwa ta danna wata number ta sakata a handfree,few minutes aka ɗaga kiran wayar a can ɓarin aka fara magana.

"hello ƴan mata ya akaine?" cewar shatuu.

Dariya huda tayi wacce ta ɓuye damuwar dake cikin ranta tace.

"Shatuu how fer? Tow days shuru ba'ajinki?"

Numfashi taja kana tace.

"wallahi am very fine huda, so ya akaine?"

Gyara zama huda tayi,sannan ta kalli wayar tace.

"i knew you have lamrat's number right?"

"yes i have"

Murmushin jin daɗi huda tayi sannan tace. "great i need it".

Number lamrat ta karɓa tana godiya sosai, da haka suka gama wayar.

Hosbital

Doctor ne yaci gaba da yiwa yisham bayani.

"wato captain sister ɗina labarin ba wani babba ne,amma duba da yanayinta zamu iya cewa babba ne,kasan ko wacce mace akwai yanayinta,nata kallan priod ɗin haka yake,tana da ƙarfin sha'awa wacce nan gaba zata iya bata matsala, duk da cewa a halin yanzo batasan meke damun taba,amma zuwa gaba dole zai fara afecting nata,emotinal ɗinta zai fara nuna mata,dole zataji feeling a jikin musamman idan ta raɓu dana miji,so duk mounth haka zatayi wannan ciwon cikin"

Kan yisham ne ya ɗaure ya rasa abinda zaiyi,jiyaye ya fara tausayin halin da take ciki,dole ya rabata da mujaheed da gudun matsala,gyara zama yayi yace.

"yanzo doctor mene mafita?"

Ɗan ja baya kaɗan doctor yayi yace.

"solution ɗin shine dole tasan namiji"

Vote#
Comment#

Continue Reading

You'll Also Like

32.7K 4.4K 54
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a...
15.5K 1.7K 45
A new collection of poems.
2.3M 135K 45
"You all must have heard that a ray of light is definitely visible in the darkness which takes us towards light. But what if instead of light the dev...
28.8K 2.8K 36
her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life