Bangaren kimiyya

3 1 0
                                    

BANGAREN KIMYYA
Yahuza Sa'idu Kakihum a bangaren Soyayya yabada gudunmawa matukar ta hanyar buga samfuran kalaman soyayya da dama, litattafan koyar da soyayyar gaskiya dakuma yadda masoya zasu rayu dason juna.  Wanda kadan daga cikin litattafan sunhada da TSADAR BUDURCI, SANADINKI, NADAMAR RAYUWA,  da sauransu.
Haka kuma kwararrene a aikin zanen yanar gizo (website). dakuma buga android apps. A bangaren nishadantarwa kuma ya kasance daya daga cikin mambobin singlecell software, wanda yabada gudunmawa a Caustic 3. Templates, Protects, da kuma presets. PCM samples dadai sauransu.

Takaitaccen Tarihin Yahuza Sa'idu KakihumWhere stories live. Discover now