ﻭﺑﺪﺃﺕ ﺍﻟﺤﻴﺎﺓ ﺍﻟﺤﻘﻴﻘﻴﺔ
ka soma tabbatacciyar rayuwa

ﻭﺍﻟﺴﺆﺍﻝ ﻫﻨﺎ :
ﻭﺍﻟﺴﺆﺍﻝ
Tambaya a nan itace:

ﻣﺎﺫﺍ ﺃﻋﺪﺩﺕ ﻟﻘﺒﺮﻙ ﻭﺁﺧﺮﺗﻚ؟؟؟؟؟؟؟؟؟
mene ne ka tanada domin Kabarinka da
Lahirarka?????????

ﻫﺬﻩ ﺣﻘﻴﻘﺔ ﺗﺤﺘﺎﺝ ﺍﻟﻰ ﺗﺄﻣﻞ ؟؟؟؟؟؟؟؟؟؟
wannan gaskiya ce da ke bukatar
tunani????????

ﺍﺣﺮﺹ ﻋﻠﻰ ؟؟
To ka kiyaye da??

-1 ﺍﻟﻔﺮﺍﺋﺾ
-2 ﺍﻟﻨﻮﺍﻓﻞ
-3 ﺻﺪﻗﺔ ﺍﻟﺴﺮ
-4 ﻋﻤﻞ ﺻﺎﻟﺢ
-5 ﺻﻼﺓ ﺍﻟﻠﻴﻞ
ﻟﻌﻠﻚ ﺗﻨﺠﻮ
1. Farillai
2. Nafilfi.
3. Sadaka a boye.
4. Sallar Dare
wata kilan ka tsira

ﻟﻮ ﺳﺎﻋﺪﺕ ﻋﻠﻰ ﺗﺬﻛﻴﺮ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺑﻬﺬﻩ ﺍﻟﻤﻘﺎﻟﺔ ﺇﻥ
ﺷﺎﺀ ﺍﻟﻠﻪ
da kuma zaka iya taimakawa wajen
fadakrada mutane akan wannan maganar .
Da yardar ALLAH:

ﺳﺘﺠﺪ ﺃﺛﺮ ﺗﺬﻛﻴﺮﻙ ﻓﻲ ﻣﻴﺰﺍﻧﻚ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ
Zaka samu tasirin tunatarwarka a
ma'auninka ranar Kiyama.

‏( ﻭﺫﻛّﺮ ﻓﺈﻥ ﺍﻟﺬﻛﺮﻯ ﺗﻨﻔﻊُ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ )
(ka tunatar lalle tunatarwa na amfanar
Muminai)

ﻟﻤﺎﺫﺍ ﻳﺨﺘﺎﺭ ﺍﻟﻤﻴﺖ
me Ya sa Mamaci ke zabin
" ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ "
ﻟﻮ ﺭﺟﻊ ﻟﻠﺪﻧﻴﺎ
Sadaka
Da zai dawo a Duniya.

ﻛﻤﺎ ﻗﺎﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ
kamar dai yadda Madaukakin Sarki ya ce:

ﺭﺏ ﻟﻮﻻ ﺃﺧﺮﺗﻨﻲ ﺇﻟﻰ ﺃﺟﻞ ﻗﺮﻳﺐ
ﻓﺄﺻﺪﻕ
Ya UBANGIJI da dai ka dan yimini jinkiri
zuwa wani dan lokaci
domin in yi Sadaka

ﻭﻟﻢ ﻳﻘﻞ :
Kuma bai ce:
domin in yi Umrah
Ko Sallah
Ko Azumi ba .
ﻻﻋﺘﻤﺮ
ﺍﻭ ﻷﺻﻠﻲ
ﺃﻭ ﻷﺻﻮﻡ
ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻌﻠﻤﺎﺀ :
ﻣﺎ ﺫﻛﺮ ﺍﻟﻤﻴﺖ ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ ﺇﻻ ﻟﻌﻈﻴﻢ ﻣﺎ ﺭﺃﻯ ﻣﻦ ﺍﺛﺮﻫﺎ
ﺑﻌﺪ ﻣﻮﺕ
Malamai sun ce:
Mamaci bai ambaci Sadaka ba face sai
domin
irin girman tasirinta ne da ya gani a bayan
mutuwa.
ﻓﺄﻛﺜﺮﻭﺍ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ
ku yawaita yin Sadaka
ﻓﺈﻥ ﺍﻟﻤﺆﻣﻦ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﻓﻲ ﻇﻞ ﺻﺪﻗﺘﻪ
hakika Mumini zai kasance a karkashin
inwar Sadakarsa a ranar Kiyama.
ﻭﺃﻓﻀﻞ ﺻﺪﻗﺔ ﺗﻔﻌﻠﻬﺎ ﺍﻵﻥ ﻫﻲ :
Mafificiyar Sadakar da zaka yi a yanzu itace
:
ﻧﺸﺮ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻜﻼﻡ ﺑﻨﻴﺔ ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ
Yada Wannan magana da niyyar yin Sadaka
ﻷﻥ ﻛﻞ ﻣﻦ ﺳﻴﻄﺒﻖ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻜﻼﻡ ﻭﻳﻌﻠﻤﻪ ﻟﻸﺟﻴﺎﻝ
ﺍﻟﻘﺎﺩﻣﺔ ﻓﺄﺟﺮﻩ
Domin duk wanda ya Aiwatar da Wannan
magana, to Ladarsa
ﻳﺼﻠﻚ ﺑﺈﺫﻥ ﺍﻟﻠﻪ
Zata sadu da kai da izinin ALLAH
💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠


Kwanaki sun jaaa lokaci ya tafii inda ayau Captain Mahmood ya cika wata d'aya ciffff da dawowa Nigeria. Kuma ayau ne yake san komawa sokoto.

Tin ajiya ya ya kira Ammie ya sanar da ita cewa zai dawo.
Dama Ammie kwana biyar tayi kawai a Abuja ta koma Skt.

A b'angaren Ammie kuwa da kanta taje gidansu Meenah gurin musu godiya Domin kachokam sukazo tayata murnar samun lafiyar d'anta hadda gwammah ba'a barta a baya ba.

Rok'on Mommah tayi akan tana son taje da Meenah Domin ta tayata yiwa Mahmood girki Domin ya kirata ze dawo a gobe kuma ya nasan ta mishi delicious dishes kuma bayasan maids su mishi.

Abun Alfahari Na✅Waar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu